score
float32 1.04
1.25
| Hausa
stringlengths 10
500
| Tigrinya
stringlengths 10
484
|
|---|---|---|
1.166648
|
12 Domin aikin nan na alheri, ba biyan bukatar tsarkaka kaɗai yake yi ba, har ma yana ƙara yawaita godiya ga Allah ƙwarai da gaske.
|
12እዝ ናይ ልግሲ ኣገልግሎትኩም ጐደሎ እቶም ቅዱሳን ምምላእ ጥራሕ ዘይኮነስ ሰብ ንእግዚኣብሔር ዝበለጸ ምስጋና ኸም ዘቕርብ ይገብር እዩ።
|
1.16657
|
Duk waɗanda ba su san Allah ba, wawaye ne.
|
እቲ አምላኹ ዘይፈልጥ ዓሻ እዩ።
|
1.166567
|
Kuma zan yi duk abin da kuka roƙa cikin sunana, don Ɗan ya kawo ɗaukaka ga Uban.
|
ኣቦ ኣብ ወዲ ምእንቲ ኪኸብርሲ፡ ብስመይ ዝለመንኩምዎ ዘበለ ዅሉ ኽገብረልኩም እየ።
|
1.166505
|
9:11 Don haka to, an wadata shi cikin kowane abu, zaka iya yawaita cikin kowane sauki, wanda ke yin godiya ga Allah ta wurin mu.
|
11ኲሉ ጊዜ ለጋሳት ምእንቲ ኽትኮኑ ብዂሉ ወገን ከሀብትመኩም እዩ፤ እቶም ነቲ ውህብቶኹም ብኢድና ኣቢሉ ዝበጽሖም ድማ ንእግዚኣብሔር ከመስግኑ እዮም።
|
1.16641
|
7. in kuwa har ya ceci Lot, mai adalci, wanda ya damu ainun da ƙazamar rayuwar mutane marasa bin doka;
|
ነቲ ብኣበሳኦምን ብርኹስ ንብረቶምን ዚስቀ ዝነበረ ሎጥ ጻድቕ ግና ኣድሐኖ፡
|
1.166327
|
(a) Mene ne zai faru sa'ad da Yesu ya zo "da iko da ɗaukaka mai-girma"?
|
12 የሱስ "ብሓይልን ብዓብዪ ኽብርን" ኪመጽእ ከሎ እንታይ እዩ ኺፍጸም፧ እቲ እዋን እቲ፡ እቶም እሙናት ዓስቦም ዚቕበሉሉ፡ እቶም ዘይእሙናት ከኣ ዚቕጽዑሉ እዋን እዩ።
|
1.166305
|
48 Laban ya ce, "Wannan tsibi shaida ce tsakanina da kai yau."
|
ላባን ድማ፡ ሎሚ እዚ ጨርሒ እዚ ኣብ መንጎይን ኣብ መንጎኻን ምስክር ይኹን፡ በለ።
|
1.166231
|
Me Ya Sa Ya Wajaba Mu Ci Gaba da 'Yin Tsaro'?
|
ስለምንታይ ኢና 'ኽንነቅሕ' ዘሎና፧
|
1.165978
|
18 Kuna da idanu, ba kwa gani ne?
|
18ዓይኒ እንተለኩም ኣይትርእዩንዶ?
|
1.165969
|
Sa'ad da na kai 'yar shekara 15, sai na yanke shawarar bauta wa Jehobah.
|
ጓል 15 ዓመት ምስ ኰንኩ፡ ንየሆዋ ኸገልግሎ ወሰንኩ።
|
1.165913
|
Wani ya taɓa gaya min in daina aika masa saƙonnin da aka aika min?
|
ኢ-መይል ከይትልእከለይ ዝበለኒ ሰብ ኣሎዶ፧
|
1.165883
|
Ma'ana:"Kuma ban halicci aljan da mutum ba sai domin kawai su bauta mini.
|
"ጋኔንንና (አጋንንት) ሰብን ክግዙ እለይ እምበር ንካልእ አይፈጠርኩዎምን"
|
1.165871
|
64Duk da haka akwai waɗansunku da ba su gaskata ba."
|
ገለ ኻባኻትኩም ግና ዘይኣምኑ ኣለዉ" በሎም።
|
1.165861
|
Lokacin da Allah ya tambayi Adam, "Ina kake?"
|
"እግዚኣብሔር ኣምላኽ ድማ ን ኣዳም ጸዊዒ "ኣበይ ኣሎኻ?
|
1.165846
|
sa'an nan ya sa su a kan wani haƙuri ta
|
ድሕርዚ፡ ብትዕግስቲ ኺጽበ ጀመረ።
|
1.165833
|
10 Ya kuma ce mini, "Kada ka rufe maganar annabcin littafin nan, domin lokaci ya kusa.
|
10 ከምዚ ድማ በለኒ፦ "እቲ ምዱብ ግዜ ቐሪቡ እዩ እሞ፡ ንቓል ትንቢት እዛ ጥቕልልቲ መጽሓፍ እዚኣ ኣይትሕተሞ።
|
1.165814
|
Ko kuma tafi cikin ruwa idan ya dace da kai a can,
|
ወይ ከም ዝተዃዕወ ማይ፡ኣብ ነቓዕ ዋላኻ
|
1.165803
|
Wanda Ya fadi wannan za'a gafarta masa, idan yayi addu'a za'a amsa masa, idan kuma ya tashi yayi alwala, yayi sallah za'a amsa masa.
|
እምብኣርስኸ ንዝደለዮ ይምሕሮ፡ ንዝደለዮውን የትርሮ እዩ።
|
1.165689
|
Sai suka sake komawa Urushalima, kuma sun yi kwana uku suna neman sa.
|
ናብ የሩሳሌም ተመልሱ እሞ፡ ንሰለስተ መዓልቲ ደለይዎ።
|
1.165675
|
Mene ne za ka iya koya daga misalin Daniyel?
|
ካብ ኣብነት ዳንኤል እንታይ ክትምሃር ትኽእል፧
|
1.165534
|
21. da yake kuma muna da babban firist mai mulkin gidan Allah,
|
ኣብ ቤት ኣምላኽውን ዓብዪ ኻህን ካብ ዝህልወናስ፡
|
1.165501
|
6:12 tsammãninku, ku ba zama jinkirin da aiki, amma maimakon iya zama koyi da waɗanda suka, wurin bangaskiyarsu da haƙurinsu, gãdõn alkawarai.
|
12 እዚ ድማ ነቶም ብእምነትን ብትዕግስትን ነቲ ተስፋታት ዚወርስዎ ምእንቲ ኽትመስልዎም እምበር፡ ፈዛዛት ምእንቲ ኸይትዀኑ እዩ።
|
1.165499
|
Ba mai iya shiga Haikalin nan, sai bayan bala'i bakwai na mala'ikun nan bakwai sun ƙare.
|
እተን ናይቶም ሾብዓተ መላእኽቲ ሾብዓቲኤን መዓት ክሳዕ ዚውድኣስ፡ ሓደ እኳ ናብ መቕደስ ኪኣቱ ኣይከኣለን።
|
1.165494
|
Me ya faru da 'ya'yan Adamu?
|
ንዘርኢ ኣዳም እንታይ እዩ ኣጋጢምዎም፧
|
1.165483
|
kalma, kuma bawana zai zama healed.2
|
በል እምበር፡ ኣገልጋልየይ ኪሓዊ እዩ።
|
1.165467
|
Ta yaya misalin Jephthah da 'yarsa zai taimaka mana mu guji mugun tasiri na duniyar nan?
|
ይፍታሕን ጓሉን ዝሓደግዎ ኣብነት፡ ዓለማዊ ጽልዋታት ንምጽራር ኪሕግዘና ዚኽእል ብኸመይ እዩ፧
|
1.165169
|
16:31 Sai suka ce, "Ku yi ĩmãni a cikin Ubangiji Yesu, sa'an nan kuma ba za ka sami ceto, tare da iyalan gidanku. "
|
31 ንሳቶም ከኣ፡ ብጐይታና የሱስ እምን እሞ ንስኻን ቤትካን ክትድሕኑ ኢኹም፡ በልዎ።
|
1.165071
|
Shi abokinmu ne, kuma yana a shirye ya saurare mu a koyaushe.
|
ንሱ፡ ወትሩ ንኺሰምዓና ፍቓደኛ ዝዀነ ዓርክና እዩ።
|
1.165057
|
Ko mun mutu ko muna raye,
|
እምበኣር፡ ብህይወት እንተ ነቢርና ወይስ እንተ ሞይትና፡ ናይ የሆዋ ኢና።
|
1.164971
|
yace " kin san me Ba'ad Ruhi?
|
ትፈልጡ ዲኹም እንታይ እዩ ዘንብራ ደሎ ?
|
1.164966
|
2 Amsar wannan tambayar tana da muhimmanci sosai, musamman ma sa'ad da wani ɗan'uwanmu ko abokinmu ya rasu.
|
2 ብፍላይ ከኣ እነፍቅሮ ሰብ ኪሞተና ኸሎ፡ መልሲ እዛ ሕቶ እዚኣ የገድሰና እዩ።
|
1.164957
|
Wani annabi na Karitawa ya ce, "Karitawa a kullum maƙaryata ne, mugayen dabbobi, ragwaye, haɗamammu."
|
ሓደ ኻባታቶም፡ ናታቶም ነብዪ፡ ሰብ ቅሬጥስ ኵሉ ሳዕ ሓሰውቲ፡ እኩያት ኣራዊት፡ ሃካያት ኣኽብዲ እዮም፡ በለ።
|
1.164952
|
29 Sai ya ce musu, "Ai, irin wannan ba ya fita sai da addu'a."
|
ንሱ ኸኣ "እዚ ኸምዚ ዝበለ ዓይነት ብጸሎትን ብጾምን እንተ ዘይኮይኑ ኣይወፅእን እዩ" በሎም።
|
1.164898
|
' Ka lura cewa 'dukan 'ya'yan Allahu' suka yi murna tare.
|
"ኵሎም ደቂ ኣምላኽ" ብሓባር ከም እተሓጐሱ ድማ ኣስተብህል።
|
1.164896
|
" Ba mu san cewa firistoci suna da iko sosai ba.
|
ካህናት ክሳዕ ክንደይ ስልጣን ከም ዘለዎም ኣየስተውዓልናን ኔርና።
|
1.16481
|
3 Yawancinmu za mu zaɓi na ukun.
|
3 መብዛሕትና ነቲ ሳልሳይ ምርጫ ኢና እንመርጽ።
|
1.164781
|
19 Sai Ibrahim ya koma wurin samarinsa.
|
19 ኣብርሃም ከኣ ናብ ናብ ግዙኣቱ ተመልሰ።
|
1.164702
|
32Gama Yohanna Mai Baftisma ya zo wurinku don yă nuna muku hanyar adalci, ba ku gaskata shi ba, amma masu karɓar haraji da karuwai sun gaskata.
|
32ዮሓንስ ብመንገዲ ጽድቂ ናባኻትኩም መጺኡ ነበረ እሞ ተቐበልቲ ቐረጽን ኣመንዝራታትን ደኣ ኣመንዎ እምበር ንስኻትኩምስ ኣይኣመንኩምዎን፤ ነዙይ ምስ ረአኹምውን ተናሲሕኹም ብእኡ ኣይኣመንኩምን በሎም።
|
1.164603
|
24:44 Sai ya ce musu: "Waɗannan su ne zantuttukan da cewa na yi magana da ku a lõkacin da Na yi har yanzu tare da ku, saboda duk abubuwa dole a cika abin da aka rubuta a dokokin Musa, kuma a cikin Annabawa, kuma a cikin Zabura game da ni. "
|
44 - ንሱ ድማ፡ እዚ እቲ ምሳኻትኩም ከሎኹ፡ ኣብ ሕጊ ሙሴን ነብያትን መዝሙራትን ብዛዕባይ እተጻሕፈ ዂሉ ኺፍጸም ይግብኦ እዩ፡ ኢለ ዝነገርኩኹም ቃለይ እዩ፡ በሎም።
|
1.164589
|
Ina muku baftisma da ruwa, amma shi zai yi muku baftisma da Ruhu Mai Tsarki."
|
አነ ብማይ የጠምቐኩም አሎኹ፥ ንሱ ግና ብመንፈስ ቅዱስ ኬጠምቐኩመዩ" እናበለ ይሰብኽ ነበረ።
|
1.164549
|
Ya Allah is larki ka Mai kya karon https://t.co/8OmJfUhu64
|
እግዚኣብሔር ፈታዊኻ እዩ።
|
1.164518
|
62 To, yaya za ku ga Ɗan Mutum yana hawa zuwa inda yake dā?
|
62 ወዲ ሰብ ናብቲ ቐደም ዝነበሮ ኺድይብ ከሎ እንተ ትርእዩ ደኣ፡ እንታይ ምበልኩም፧
|
1.164472
|
Shi wanda ya shaida abubuwan nan ya ce, "Hakika, ina zuwa da wuri."
|
እቲ ነዚ ነገርዚ ዚምስክር፡ እወ፡ ቀልጢፈ እመጽእ ኣሎኹ፡ ይብል ኣሎ።
|
1.164463
|
Sa'an nan ya ce wa mutumin: "Miƙa hannunka."
|
ድሕሪኡ፡ ነቲ ሰብኣይ "ኢድካ ዘርግሕ" በሎ።
|
1.164396
|
Suka ce, "Sai da shan wahaloli masu yawa za mu shiga mulkin Allah."
|
"ናብ መንግስቲ ኣምላኽ ብብዙሕ ጸበባ ኽንኣቱ ይግብኣና እዩ።
|
1.164267
|
20. saye ku fa aka yi da tsada, saboda haka, sai ku girmama Allah da jikinku.
|
20ብዋጋ ኢኹም ዝተዓደግኩም፤ ስለዙይ ንእግዚኣብሔር ብሰብነትኩም ኣኽብርዎ።
|
1.164145
|
Ko mui yi hirar illimi,
|
ንፈልጦም እንዲና።
|
1.16404
|
Saboda haka ʼyanʼuwana, saʼad da kuka taru don ci, ku jira juna.
|
ስለዚ፡ ኣሕዋተየ፡ ንምብላዕ ክትእከቡ ኸሎኹም፡ ንሓድሕድኩም ደኣ ተጸባበዩ።
|
1.163904
|
A shekara ta 1941, mun koya cewa bai kamata mu yi aiki a wurin da ake ƙera makamai ba.
|
ኣብ ከባቢ 1941 ከኣ ኣብ ኢንዱስትሪ ኣጽዋር ክንሰርሕ ከም ዘይብልና ፈለጥና።
|
1.163892
|
11:41 Sauran maganganun Sulemanu, da duk abin da ya yi, da hikimarsa: duba, An rubuta su a littafin tarihin zamanin Sulemanu.
|
እቲ ዝተረፈ ናይ ሰሎሞን ነገር፡ እቲ ዝገበሮ ዂሉን ጥበቡን፡ ኣብ መጽሓፍ ዛንታ ሰሎሞንዶ ተጽሒፉ ኣይኰነን⋮
|
1.16386
|
Ba cewa ina neman shaidar mutum ba ne; sai dai na faɗi haka ne domin ku sami ceto.
|
እዚ ግና ንስኻትኩም ምእንቲ ኽትድኅኑ ኢለ እየ ዝብሎ ዘሎኹ እምበር ኣነስ ምስክር ሰብ ዝቕበል ኣይኮንኩን።
|
1.16384
|
Yesu kuwa ya san tunaninsu sai ya ce musu, "Duk mulkin da yake gāba da kansa zai lalace, kuma duk birni ko gidan da yake rabe gāba da kansa ba zai ɗore ba.
|
ንሱ ድማ ሓሳቦም ፈሊጡ በሎም፥ ንሓድሕዳ እተፋላለየት ዘበለት መንግስቲ ትጠፍእ፡ ቤት ድማ ንርእሳ እተፋላለይት፡ ትወድቕ እያ።
|
1.163778
|
Ya fi kyau, in nufin Allah ne, a sha wahala don yin nagarta fiye da yin mugunta.
|
እግዚኣብሄር እንተፈቒድዎስ ካብ ክፉእ እናገበርኩም፣ ሰናይ እናገበርኩም፣ መከራ ምቕባል ይሐይሽ እዩ።
|
1.163636
|
Ku raka shi lafiya, ya komo a gare ni, domin ina duban hanyarsa tare da 'yan'uwa.
|
ምስቶም ኣሕዋት እጽበዮ ኣለኹ እሞ፡ ናባይ ምእንቲ ኺመጽእ፡ ብሰላም ኣፋንውዎ።
|
1.163602
|
8 Bulus ya bayyana yadda mutanen da ke rayuwa a kwanaki na ƙarshe za su riƙa bi da juna.
|
8 ጳውሎስ ኣብተን ዳሕሮት መዓልትታት ዚነብሩ ሰባት ኣብ ንሓድሕዶም ብዛዕባ ዚህልዎም ርክብ ገሊጹ እዩ።
|
1.16359
|
miyaun to kuwarsi
|
እወ ንምምስጋኑ ኣይትተሃከዩ።
|
1.16334
|
11:14 Kuma zai yi muku magana da kalmomi, ta inda za a cece ku da gidanku duka. '
|
13- 14ንሱ ኸዓ መልኣኽ ኣብ ቤቱ ደው ኢሉ ናብ ኢዮጴ ለኣኽ እሞ ነቲ ጴጥሮስ ዝበሃል ስምዖን ጸዊዕኻ ኣምጽአዮ፤ ንስኻን ኲሉ ቤትካን እትድኅኑሉ ቓል ንሱ ኽነግረካ እዩ› ክብሎ እንተሎ ኸም ዝረአየ ነገረና።
|
1.163322
|
8 A cikin masu mulkin zamanin nan, ba wanda ya gane hikimar nan, don da sun gane ta, da ba su gicciye Ubangiji Maɗaukaki ba.
|
8ካብ ገዛእቲ እዛ ዓለም እዚኣ ሓደኳ ነዝ ጥበብ እዙይ ኣይፈለጦን፤ እንተዝፈልጡስ ነቲ ጐይታ ኽብሪ ኣይምሰቐልዎን ነይሮም።
|
1.163266
|
ABIN da Allah ya nufa ga duniya babu shakka abin sha'awa ne.
|
ኣምላኽ ንምድሪ ዘለዎ ዕላማ ብሓቂ ዜደንቕ እዩ።
|
1.163228
|
kasance da tabbacin cewa Jehobah zai cece ka?
|
ኣምላኽ ከም ዜናግፈካ ኽትተኣማመን እትሕግዘካ ብኸመይ እያ፧
|
1.163222
|
wadanda insha Allahu zamu kawo muku su, da dai-dai.
|
ምሳኻትኩም ድማ እግዝኣብሄር ተፈቒዱዎ ሓደ መዓልቲ ክንራኸብ ኢና።
|
1.163118
|
10 Kai kuwa ka kai wa mahaifinka, ya ci, domin ya sa maka albarka kafin ya rasu."
|
10 ንሱ ንሱ ድማ ንሱ ድማ በሊዑ፡ ቅድሚ ሞቱ ምእንቲ ኺምርቐካስ፡ ነቦኻ ኸተእትወሉ።
|
1.163101
|
10; Shin, ba su yi tafiya ba, a cikin ƙasa, dõmin su gani yadda ãƙibar waɗanda ke a gabãninsu ta kasance?
|
ኩላስ እዛ ምድሪ ዶ ኣብ ቅድሜኻ ኣየላን?
|
1.163085
|
Ya ku Isra'ilawa, kada ku yi yaƙi da Ubangiji, Allah na kakanninku, gama ba za ku yi nasara ba."
|
ኣቱም ደቂ እስራኤል፡ ኣይኪቐንዓልኩምን እዩ እሞ፡ ምስ እግዚኣብሄር ኣምላኽ ኣቦታትኩም ኣይትዋግኡ።
|
1.162948
|
Me ya sa makiyayin ya so budurwarsa?
|
እቲ ጓሳ ነታ ጓል ዘፍቀራ ስለምንታይ እዩ፧
|
1.162806
|
"Abin da Abba ya yi shi ne ya kamata Auwal,
|
ኣቦይዝጊ መሊኡልና'ኮ ኣንታ ሃይለ፤
|
1.162704
|
Sulemanu sarki ne, shi mutum ne mafi hikima kuma mafi arziki a duniya.
|
ንጉስ ሰሎሞን ከኣ ብሃብትን ጥበብን ካብ ኲሎም ነገስታት ምድሪ ዐበየ።
|
1.162658
|
Albarka tā tabbata ga mazaunan gidanka.
|
ኣብ ቤትካ ዝነብሩ ብፁዓን እዮም
|
1.162649
|
19 Alal misali, ka lura da yadda Allah ya bi da Isra'ila ta dā.
|
19 ንኣብነት: ኣምላኽ ምስ ጥንታዎት እስራኤላውያን ዝገብሮ ዝነበረ ርክብ ንርአ።
|
1.162619
|
Zai aikata abin da yake daidai da hanzari, zai sa a aikata adalci.
|
ብቕንዕና ኺፈርድ፡ ብፍጥነት ከኣ ጽድቂ ኺፍጽም እዩ።
|
1.162465
|
Domin shi ne mafi alhẽri ga bauta musu, da mu mutu a jeji. "
|
ካብ ንስኻትኩም ትሞቱ መሳፍርትኹም እንተሞቱ ይሕሸኩም።
|
1.162401
|
Ni kuma ina da tabbaci a cikin Ubangiji cewa zan zo ba da daɗewa ba.
|
ኣነ ባዕለይውን ቀልጢፈ ኸም ዝመጽእ፡ ብጐይታ እእመን አሎኹ።
|
1.162353
|
3 Shin waɗansu tumaki suna bukata su san dukan sunayen shafaffu a yau ne?
|
3 እቶም ካብ ካልኦት ኣባጊዕ ዝዀኑ ክርስትያናት ስማት ኵሎም እቶም ሎሚ ዘለዉ ቕቡኣት ኪፍለጡ የድልዮም ድዩ፧ መልሲ እዛ ሕቶ፡ ብሓጺሩ 'ኣይፋልን' ዚብል እዩ።
|
1.16232
|
Sun ga an mirgine dutsen daga kabarin, gawarsa kuma ta tafi.
|
እቲ እምኒ ኸዓ፣ ካብቲ መቓብር ተንከባሊሉ ረኸባኦ።
|
1.162285
|
Idan kana son taimakon Allah, ya kamata ka tambayi.
|
ሓገዝ ኣብ ዜድልየካ እዋን ከኣ፡ ብዛዕባ እቲ ጕዳይ ናብ ኣምላኽ ጸሊ።
|
1.162251
|
Me ya sa yake da muhimmanci mu riƙa ƙaunar 'yan'uwanmu?
|
ንኣሕዋትና ኽንፈትዎም ኣገዳሲ ዝዀነ ስለምንታይ እዩ፧
|
1.162227
|
A ranar ma ina cikin Kachina.
|
ኣብቲ ግዜ እቲ፡ ኣነ እውን ኣብ ሆንግ ኮንግ እየ ዝቕመጥ ነይረ።
|
1.162205
|
Me ya sa muke da tabbaci cewa muna rayuwa a kwanaki na ƙarshe?
|
ኣብ ዳሕሮት መዓልትታት ንነብር ከም ዘሎና እንተኣማመን ስለምንታይ ኢና፧
|
1.162202
|
Za Ka Iya Yin Tsayayya da Shaidan Kuma Ka Yi Nasara!
|
ምስ ሰይጣን ተቓሊስካ ኽትዕወት ትኽእል ኢኻ።
|
1.162185
|
23To, a tashin matattu, matar wa za tă zama, don duk su bakwai nan sun aure ta?"
|
23ሾውዓቲኦም ኣእትዮምዋ ነይሮም እዮም እሞ ብትንሣኤ ምዉታን ሰበይቲ አይንኦም እያ ኽትከውን?
|
1.162101
|
Ina jin daɗin hira da ɗaliban da suka zo daga ƙasashe dabam-dabam
|
ካብ መላእ ዓለም ምስ ዝመጹ ተምሃሮ ምርኻብ ባህ እዩ ዚብለኒ
|
1.162091
|
Ku dakata a nan, ku zauna a faɗake tare da ni."
|
ኣብዚ ኹኑ፡ ምሳይ እውን ንቕሑ" በሎም።
|
1.162082
|
Almasihu zai sa dukan alkawuran Allah su cika.
|
እቲ መሲሕ ንዅሉ ተስፋታት ኣምላኽ ኪፍጽሞ እዩ።
|
1.16208
|
Mudun da kuka auna, da shi za a aunamuku." 39 Ya kuma ba su wani misali ya ce, "Makaho yana iya yi wa makaho jagora?
|
39መሊሱውን ብምስላ ኸምዙይ በሎም፦ ዕዉርዶ ንዕዉር ክመርሖ ይኽእል እዩ?
|
1.161894
|
"Allah ba mai-tara ba ne: amma a cikin kowace al'umma, wanda yake tsoronsa, yana aika adalci kuma, abin karba ne gare shi.
|
የግዳስ፡ ኣብ ኵሉ ህዝቢ፡ ንኣምላኽ ዚፈርሆን ቅኑዕ ዚገብርን፡ ብእኡ ቕቡል እዩ" ትብል።
|
1.161792
|
Mutane da yawa suna ganin kamar dukan mutanen kirki za su je sama.
|
ብዙሓት ሰባት፡ ኵሎም ጻድቃን ናብ ሰማይ ከም ዚኸዱ እዮም ዚኣምኑ።
|
1.161686
|
1:9 Kuma ya ce wa mutãnensa: "Ga shi, mutane daga cikin 'ya'yan Isra'ila su da yawa, kuma sun fi mu ƙarfi.
|
9 ንሱ ድማ ንህዝቡ፡ "እንሆ፡ ህዝቢ እስራኤል ካባና ይበዝሑን ይብርትዑን እዮም።
|
1.161667
|
Gaskiya ina gaya muku da gaske, zai naɗa shi bisa duk mallakarsa.
|
ብሓቂ እብለኩም ኣለኹ፦ ኣብ ኵሉ ንብረቱ ኺሸሞ እዩ።
|
1.161614
|
45Sai ya wayar da tunaninsu don su fahimci Nassi.
|
45ሽዑ ነተን መጻሕፍቲ ኸስተውዕልወን ኣእምሮኦም ከፈተሎም።
|
1.16161
|
22 Kome kuka roƙa da addu'a, in dai kuna da bangaskiya, za ku samu."
|
22 ኣሚንኩም ብጸሎት እትልምንዎ ዘበለ ድማ፡ ክትረኽቡ ኢኹም" ኢሉ መለሰሎም።
|
1.16159
|
Amma shi wani ne ainihi, kuma yana iya ganinmu.
|
ይኹን እምበር: ናይ ሓቂ ኣካል ስለ ዝዀነ: ኪርእየና ይኽእል እዩ።
|
1.161451
|
8 A matsayinmu na Kiristoci, mu ma za mu amfana daga dokokin da aka ba wa Isra'ilawa.
|
8 ንሕና እውን ከም ክርስትያናት መጠን፡ ካብቲ ንህዝቢ እስራኤል ኣብ እተዋህቦም ሕጊ ዘሎ መምርሒታት ክንጥቀም ንኽእል ኢና።
|
1.161429
|
Kema kanki kinfara warkewa dan Allah kirik'eshi hannu bibbiyu,
|
ኢድ ናይቲ ዘኽእል ኣምላኽ እንሀቶ ጀሚራ
|
1.161293
|
40:26 Bar har idanunku a kan high, ku ga wanda Ya halitta waɗannan abubuwa.
|
ኣዒንትኹም ናብ ላዕሊ ቋሕ ኣቢልኩም ርኣዩ፡ ነዚ ዝፈጠሮ መን እዩ?
|
1.161073
|
8"Za a yi manyan rayerayen duniya.
|
8 'ብርቱዕ ምንቅጥቃጥ ምድሪ ኪኸውን እዩ።
|
1.161035
|
(Yaƙub 5:11) Bari mu tattauna wasu misalai.
|
5:11) እምበኣር፡ ገለ ኣብነታት እስከ ንርአ።
|
1.161001
|
Ka kafa misali mai kyau a furucinka da kuma halinka.
|
ብቓልን ብግብርን ኣብነት ኩን።
|
1.160972
|
Amma kakanninmu suka ƙi yi masa biyayya, suka ture shi, zuciya tasu ta koma ƙasar Masar.
|
ንእኡ ኣቦታትና ኣበይዎ እምበር፡ ኪእዘዝዎ ኣይደለዩን፡ ብልቦምውን ናብ ግብጺ ተመልሱ።
|
1.160831
|
Kuma kuna aikata abin da kuka gani tare da mahaifinku. "
|
ነቲ ኣቦ ዘተስፈዎ ተጸበዩ' በሎም።
|
1.160717
|
Saʼad da shekaru dubun nan suka cika, za a saki Shaiɗan daga kurkukun da yake,
|
7 እተን 1,000 ዓመት ምስ ተወድኣ ኸኣ፡ ሰይጣን ካብ ማእሰርቱ ኺፍታሕ
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.