Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet
score
float32
1.04
1.25
Hausa
stringlengths
10
500
Tigrinya
stringlengths
10
484
1.249382
64Duk da haka akwai waɗansunku da ba su gaskata ba."
64 ገለ ኻባኻትኩም ግና ዘይኣምኑ ኣለዉ" በሎም።
1.24875
Ya amsa ya ce, "Duk tsiron da Ubana na sama bai shuka ba, za a tumɓuke shi daga saiwoyi.
ንሱ ኸኣ፡ "ሰማያዊ ኣቦይ ዘይተኸሎ ዘበለ ተኽሊ ኺምንቈስ እዩ።
1.246667
Shi ya sa Sarki Sulemanu ya ce: "Babu wani mai-adalci ko ɗaya cikin duniya, wanda yana aika nagarta, ba tare da zunubi ba.
በዚ ምኽንያት እዚ ድማ እዩ፡ እቲ ጥበበኛ ዝነበረ ንጉስ ሰሎሞን፡ "ወትሩ ጽቡቕ ዚገብርን ከቶ ዘይሓጥእን ጻድቕሲ ኣብ ምድሪ የልቦን" ዝበለ።
1.246103
Nace, "To ALLAH ya tabbatar da hakan, sai ka dawo."
ኣቐዲሙ ስለዝተነግረ፡ እግዚኣብሔር ተመለሱ ክምለሰኩም እዩ ዝብለና!
1.245221
Saboda ƙaruwar mugunta, ƙaunar yawanci za ta yi sanyi,
ብሰንኪ ብዝሒ ክፍኣት ከኣ ፍቕሪ ብዙሓት ክትዝሕትል እያ።
1.242033
Sai na ga matattu, babba da yaro tsaye a gaban kursiyin, aka kuma buɗe littattafai.
ምዉታት ድማ፡ ዓበይትን ናእሽቱን፡ ኣብ ቅድሚ እቲ ዝፋን ደው ኢሎም ርኤኹ፡ መጻሕፍቲውን ተገንጸሉ።
1.240809
Amma ni, saʼad da an ɗaga ni daga ƙasa, zan ja dukan mutane gare ni."
ኣነውን ካብ ምድሪ ልዕል ምስ በልኩ፡ ንዅሉ ናባይ ክስሕቦ እየ።
1.239483
Gama mun san shi, wannan wanda ya ce, "Ramuwa tawa ce; zan rama." da kuma, "Ubangiji zai yi wa mutanensa hukunci."
ንሕናስ ነቲ፡ ምፍዳይ ሕነ ናተይ እዩ፡ ኣነ ሕነ ኽፈዲ እየ፡ ዝበለ፡ ደጊሙ ኸኣ፡ እግዚኣብሄር ንህዝቡ ኺፈርዶ እዩ፡ ዝበለ፡ ንፈልጦ ኢና።
1.238433
Saʼan nan ya gaya mini cewa, "Kada ka rufe kalmomin annabcin littafin nan, domin lokaci ya yi kusa.
እቲ ግዜ ቀረባ እዩ እሞ፣ ንቓል ትንቢት እዚ መጽሓፍ እዚ ኣይትሕተሞ።
1.237014
Gama shi da kansa ne ya kawo salama a tsakanin Yahudawa da Alʼummai wanda ya mai da biyu nan suka zama ɗaya, ya rushe katangan nan ta ƙiyayya wadda ta raba mu.
ንሱ ነቲ ኣብ መንጎ ዝነበረ፡ናይ ጽልኢ ከልካሊ መንደቕ ብሥግኡ ብምፍራስ፡ ነቶም ክልተ ሓደ ዝገበረ ሰላምና እዩ።
1.235898
13 Hakika adalai za su yabe ka, Za su zauna a gabanka.
13 ብርግጽ፣ ጻድቃን ንስምካ ኼማስዉ፣ ቅኑዓት ኣብ ቅድሜኻ ኺነብሩ እዮም።
1.234287
25 Sai Yesu ya ce musu, "Ya ku mutane marasa fahimta, masu nauyin gaskata duk abin da annabawa suka faɗa!
25 ንሱ ድማ፡ "ኣቱም ንዅሉ እቲ ነብያት እተዛረብዎ ንምእማን ልቦም ዝድንጉይ ዓያሹ!
1.23405
"Amma ya amsa wa ɗayansu ya ce, 'Aboki, ban cuce ka ba.
ንሱ ግና ንሓደ ኻባታቶም፡ 'ዓርከይ፡ ኣይዓመጽኩኻን።
1.232408
Saʼan nan masu adalci za su haskaka kamar rana a mulkin Ubansu.
" ሽዑ ጻድቃን ኣብታ መንግስቲ ኣቦኦም ከም ጸሓይ ኪበርሁ እዮም።
1.231092
Saboda yawaita da mugunta za ta yi kuma, ƙaunar yawancin mutane za ta yi sanyi.
ብሰንኪ ብዝሒ ክፍኣት ከኣ ፍቕሪ ብዙሓት ክትዝሕትል እያ።
1.231049
17Da suka gan shi, sai suka yi masa sujada, amma waɗansu suka yi shakka.
17ምስ ረአይዎ ኸዓ ሰገዱሉ፤ ገሊኦም ግና ተጠራጠሩ።
1.230154
Yesu ya ci gaba da cewa, "Akwai wani mutum wanda yake da ʼyaʼya biyu maza.
የሱስ ከምዚ ኢሉ ጀመረ፦ "ሓደ ሰብኣይ፡ ክልተ ደቂ ነበርዎ።
1.22543
Sa'an nan ne masu adalci za su haskaka kamar rana a Mulkin Ubansu.
" ሽዑ ጻድቃን ኣብታ መንግስቲ ኣቦኦም ከም ጸሓይ ኪበርሁ እዮም።
1.225185
Ba wanda ya iya shiga Haikalin, har sai da wahaloli bakwai na Mala'ikun nan bakwai suka cika.
ናይቶም ሸዉዓተ መላእኽቲ ሸዉዓቲአን መቕሠፍትታት ክሳዕ ዘዉድኣ ኸዓ ሓደኳ ናብ መቕደስ ክኣቱ ኣይከኣለን።
1.224689
Kada ku kashe su, kada a sau mutãnẽna iya manta da su.
ህዝበይ ከይርስዑስ ኣይትቕተሎም።
1.224573
Littafi Mai Tsarki ya ce Allah "ya kafa tussan duniya, domin kada ta jijjigu har abada.
መጽሓፍ ቅዱስ፡ "[ኣምላኽ] ንዘለኣለም ከይትናወጽሲ፡ ንምድሪ ኣብ መሰረታ ኣጽንዓ" ይብል።
1.223575
16 Yadda Maryamu ta kasa kunne.
16 ማርያም ብኸመይ ከም ዝሰምዐት።
1.221961
5:15 Kuma mutum zai ruku'u, kuma mutum zai kaskantar, Idanun Maɗaukaki kuwa za su ƙasƙantar da kai.
15 ሰብ ድማ ትሕት ኪብል፡ሰብ ከኣ ኪዋረድ እዩ፣ኣዒንቲ ዕቡያት እውን ኪዋረዳ እየን።
1.221276
53 Kuna tsammani ba ni da iko in roƙi Ubana nan da nan kuwa ya aiko mini fiye da rundunar mala'iku goma sha biyu?
ነቦይ ምልማኑ ዘይከኣለኒ፡ ንሱ ኸኣ ካብ ዓሰርተው ክልተ ለጌዎን ዚበዝሑ መላእኽቲ ሕጂ ኺሰደለይ ዘይኽእልዶ ይመስለካ አሎ፧
1.221121
11:14 Ba ko da yanayi da kanta koya muku cewa, Lalle ne, Idan wani namiji ya tsiro ya gashi dogon, shi ne wani wulãkanci a gare shi?
14ወይ ከዓ ሰብኣይ ፀጕሩ እንተንወኀ ነውሪ ምዃኑስ እቲ ተፈጥሮ ባዕሉዶ ኣይምህረኩምን እዩ?
1.221
11 Kalmar Allah ta daɗa cewa: "Masu-adalci za su gāji ƙasan, su zauna a cikinta har abada.
11 በቲ ኻልእ ሸነኽ ድማ፡ ቃል ኣምላኽ፡ "ጻድቃን ንሃገር ኪወርስዋ፡ ኣብኣውን ንዘለኣለም ኪነብሩ እዮም" ኢሉ እውን ይመባጻዕ እዩ።
1.219343
Ya kuma ce mini, "Kada ka rufe maganar annabcin littafin nan, domin lokaci ya kusa.
10 ከምዚ ድማ በለኒ፦ "እቲ ምዱብ ግዜ ቐሪቡ እዩ እሞ፡ ንቓል ትንቢት እዛ ጥቕልልቲ መጽሓፍ እዚኣ ኣይትሕተሞ።
1.219041
Kada Ka Bar Kurakuran Wasu Su Hana Ka Bauta wa Jehobah
ጕድለት ካልኦት ኪዕንቅፈካ ኣይተፍቅደሉ
1.219002
Ɗaya daga cikin malaʼikun nan bakwai masu kwanonin nan bakwai cike da annoban nan bakwai na ƙarshe, ya zo ya ce mini "Zo, zan nuna maka amaryar, matar Ɗan Ragon."
ካብቶም በተን ዳሕሮት ሾብዓተ መዓት ዝመልኣ ሾብዓተ ጽዋእ ዝሐዙ ሾብዓተ መላእኽቲ ኸኣ ሓደ መጸ እሞ፡ ነታ መርዓት፡ ሰበይቲ እቲ ገንሸል፡ ከርእየካስ ንዓ፡ እናበለ ተዛረበኒ።
1.218977
Matarka za ta zama kamar itacen inabi marar amfani a gidanka.
ሰበይትኻ ኣብ ውሽጢ ቤትካ ኸም ፈራይት ወይኒ ኽትከውን።
1.218244
39 Amma mu ba a cikin waɗanda suke ja da baya su hallaka muke ba, mu a cikin masu bangaskiya muke, mai kai mu ga ceton rayukanmu.
39ንሕና ግና ምስቶም ንድኅሪት ተመሊሶም ዝጠፍኡ ዘይኮንናስ ምስቶም ብእምነት ዝድኅኑ ኢና።
1.217902
Amma mai adalcina zai rayu ta wurin bangaskiya.
ጻድቀይ ብእምነት ክነብር እዩ!
1.217244
Da a ce Adamu ya yi biyayya ga Allah, da ya yi rayuwa a Aljanna har abada.
ኣዳም ንኣምላኽ ኪእዘዝ እንተ ዚመርጽ፡ ኣብ ገነት ንዘለኣለም ኪነብር ምኸኣለ ነይሩ።
1.216384
Za a ta da yawancin matattu don su rayu a duniya.
መብዛሕትኦም ምዉታት፡ ኣብ ምድሪ ኺትንስኡ እዮም።
1.216263
ko ɗaya a cikinsu kuwa ba shi fāɗuwa a ƙasa ba sai da sanin Ubanku: amma har da gasussuwan kanku dukansu an ƙididdige su.
ሓንቲ እኳ ኻብኣተን ብዘይ ፍቓድ ሰማያዊ ኣቦኹም ኣብ ምድሪ ኣይትወድቕን እያ።
1.216023
Allah za ka yi wa sujada." 10 Ya kuma ce mini, "Kada ka rufe maganar annabcin littafin nan, domin lokaci ya kusa.
10 ከምዚ ድማ በለኒ፦ "እቲ ምዱብ ግዜ ቐሪቡ እዩ እሞ፡ ንቓል ትንቢት እዛ ጥቕልልቲ መጽሓፍ እዚኣ ኣይትሕተሞ።
1.214449
Saboda yawaita da mugunta za ta yi kuma, ƙaunar yawancin mutane za ta yi sanyi.
ብሰንኪ ብዝሒ ክፍኣት ካኣ ፍቕሪ ብዙሓት ክትዝሕትል እያ።
1.213741
Sai suka tarar an mirgine dutsen daga kabarin.
እቲ እምኒ ኸዓ፣ ካብቲ መቓብር ተንከባሊሉ ረኸባኦ።
1.213072
Suka tattauna wannan da juna, suna cewa, "Don ba mu da burodi ne."
ናሳቶም ከአ ንሓድሓዶም "እንጌራ ስለ ዘይተማላእና እዩ፥" ተበሃሃሉ።
1.213001
31 Ta haka kuka shaidi kanku ku ne 'ya'yan masu kisan annabawa.
31እምበኣርከስ ደቂ ቐተልቲ ነቢያት ምዃንኩም ባዕልኻትኩም ትምስክሩ ኣለኹም።
1.21239
10Ka sa su zama mulkoki da firistoci ga Allahnmu, Za su yi sarauta a bisa duniya. " (NWT)
10 ንኣምላኽና ድማ መንግስትን+ ካህናትን+ ጌርካዮም ኢኻ፣ ኣብ ልዕሊ ምድሪ ኸኣ ኪነግሱ እዮም።
1.211859
14 Amma Yusufu ya ce musu, "Ai, kamar dai yadda na faɗa muku, magewaya ne ku.
14 ዮሴፍ ግና ከምዚ በሎም፦ "ከምቲ ዝበልኩኹም፡ 'ንስኻትኩም ሰለይቲ ኢኹም!
1.211046
Kuma babu wanda ya iya shiga Haikalin, har bakwai sãme bakwai Mala'iku da aka kammala.
ናይቶም ሸዉዓተ መላእኽቲ ሸዉዓቲአን መቕሠፍትታት ክሳዕ ዘዉድኣ ኸዓ ሓደኳ ናብ መቕደስ ክኣቱ ኣይከኣለን።
1.20814
20 Ka taimaka wa wasu su ƙarfafa bangaskiyarsu.
20 ንኻልኦት፡ እምነቶም ኬደልድሉ ሓግዞም።
1.207917
111:3 Tsarki ya tabbata da dũkiyõyi zai zama a gidansa, da adalci, za su zauna daga shekaru zuwa shekaru.
+ ה [ሄ] 3 ጥሪትን ሃብትን ኣብ ቤቱ እዩ፣ו [ዋው] ጽድቁ ድማ ንዘለኣለም ይነብር።
1.207547
35 Sun tuna, ashe, Allah ne mai kiyaye su, Sun tuna Maɗaukaki shi ne Mai Fansarsu.
35 ኣምላኽሲ ኸውሖም፣ እቲ ልዑል ኣምላኽውን ተበጃዊኦም ምዃኑ ዘከሩ።
1.205948
Amma suka fusata, suka fara shawara da junansu a kan abin da za su yi da Yesu.
ንሳቶም ግና አዝዮም ነደሩ፥ ንኢየሱስ እንታይ ከም ዚገብርዎ ድማ ንሓድሕዶም ተማኸሩ።
1.205055
1:24 A saboda wannan dalili, Allah ya mika su a son zũciyõyin da nasu zuciya tsarkakewa, domin su wahalshe jikunansu tare da li a tsakãninsu.
24ስለዙይ እግዚኣብሔር ከዓ ንስንሳቶም ሰብነቶም ከኅስሩ ብትምኒት ልቦም ንርኽሰት ኣኅሊፉ ሃቦም።
1.204974
Habakkuk 2:3 ta ce: "Ko [ƙarshen] ta jima, [kamar yadda kake gani], ka dakata mata; gama lallai za ta zo, ba za ta yi jinkiri ba.
ነቲ ኣብ ኣንባቆም 2:3 ዘሎ ቓላት ኣርዚንና ኢና እንርእዮ፣ ከምዚ ይብል፦ "ብርግጽ ኪመጽእ ኣይኪድንጕን ድማ እዩ እሞ፡ [መወዳእታ ብኣረኣእያኻ] እንተ ደንጐየ እኳ ተጸበዮ።
1.204568
64Duk da haka akwai waɗansunku da ba su gaskata ba."
Tigr 64ግና ካባኻትኩም ገሊኣቶም ዘይኣምኑ ኣለዉ፤ በሎም።
1.204467
Gaskiyar magana, wanda ya aiko ni mai gaskiya ne, abin da na ji daga gare shi kuwa, a duniya nake magana. "
እቲ ዝለአኸኒ ግና ሓቂ እዩ፥ ነቲ ኻብኡ ዝሰማዕክዎ ኸአ ንዓለም እነግሮ አሎኹ" በሎም።
1.204402
Sa'ad da Jehobah ya amsa addu'o'inmu, hakan yana ƙarfafa bangaskiyarmu.
ጸሎትና መልሲ ኺረክብ ከሎ ድማ፡ እምነትና ዝያዳ ኽትድልድል እያ።
1.204269
Kuma sammai ne aikin hannuwanku.
ሰማያት ድማ ግብሪ ኣእዳውካ እዮም።
1.204052
"Wannan ita ce hanya, ku bi ta.
"እዚኣ እያ እታ መገዲ፡ ብእኣ ተመላለሱ።
1.203339
Ibrahim zai zama "al'umma mai-girma," kuma dukan iyalai da ke duniya za su samu albarka ta wurinsa.
ንኣብራም፡ "ዓብዪ ህዝቢ" ኸም ዚኸውን፡ ኵሎም ዓሌታት ምድሪ ኸኣ ብእኡ ኸም ዚባረኹ ቓል ኣተወሉ።
1.202967
3. ʼYanʼuwa, ku zaɓi mutum bakwai daga cikinku waɗanda aka sani suna cike da Ruhu da kuma hikima.
3ስለዙይ ኣቱም ኣኅዋትና ካባኻትኩም ብጽቡቕ ዝተመስከረሎም መንፈስን ጥበብን ዝመልኦም ሸውዓተ ሰባት ኅረዩ፤ ነዝ ጉዳይ እዙይ ከዓ ኽንሾሞም።
1.202924
Kuma duwãtsu su zama kamar saɓin sũfi. (9)
ኣኽራን ከም ደዓውል፡ ኰረቢት ከም ዕያውቲ ተሰራሰሩ።
1.202773
Darussan da Za Ka Koya Daga Wahayin Zakariya
ራእያት ዘካርያስ ብኸመይ ይጸልወካ፧
1.202531
Domin duk wanda ya yi nufin Ubana wanda ke cikin Sama, shi ne ɗan'uwana, da 'yar uwata, da kuma mahaifiyata.
ፍቓድ እቲ ኣብ ሰማይ ዘሎ ኣቦይ ዝገብር ኲሉ ንሱ ሓወይን ሓፍተይን እኖይን እዩ በለ።
1.201831
Shin Bitrus ne Paparoma na Farko?
ጴጥሮስ ናይ መጀመርታ ርእሰ ሊቃነ ጳጳሳት ድዩ ነይሩ፧
1.201002
Sai Yesu ya ce masa, "Rabu da ni, Shaiɗan!
የሱስ ዝሃቦ ምላሽ ግና ሓያል እዩ ነይሩ፣ "ካባይ ርሓቕ፡ ሰይጣን!
1.200901
'Mutanenka Za Su Ba da Kansu da Yardan Rai'
"ህዝብኻ ፈትዩ ይመጽእ"
1.200614
Matasa, Kuna mai da hankali ga Manufofin Ruhaniya? →
ኣቱም መንእሰያት፡ ኣብ መንፈሳዊ ሸቶታት ዲኹም እተተኵሩ፧
1.200242
10 Ko kuwa ya roƙe shi kifi, ya ba shi maciji?
ወይ ዓሣ እንተ ለመኖ ኽንዲ ዓሣ ተመን ዝህቦ?
1.199638
Sa'ad da Adamu ya yi rashin biyayya ga Allah, me ya yi hasara, kuma ta yaya wannan ya shafi 'ya'yansa?
ኣዳም ትእዛዝ ኣምላኽ ኪጥሕስ ከሎ፡ እንታይ እዩ ኣጥፊኡ፧ ዘርኡኸ ብኸመይ እዮም እተተንከፉ፧
1.199298
"Allah mai-sama za ya kafa wani mulki, wanda ba za a rushe shi ba daɗai, . . . za ya farfashe dukan waɗannan mulkoki [na 'yan Adam] ya cinye su."
"ኣምላኽ ሰማይ ንዘለኣለም ከቶ ዘይትጠፍእ መንግስቲ ኬቕውም እዩ።
1.198898
Me kuma mutum zai iya bayarwa ya fanshi ransa?
ሰብከ ቤዛ ነፍሱ እንታይ ምሃበ?
1.198717
11 Za a wadata ku ta kowace hanya, domin ku riƙa bayarwa a yalwace, bayarwar nan kuwa da za ku yi, za ta zama sanadin godiya ga Allah ta wurinmu.
11ኲሉ ጊዜ ለጋሳት ምእንቲ ኽትኮኑ ብዂሉ ወገን ከሀብትመኩም እዩ፤ እቶም ነቲ ውህብቶኹም ብኢድና ኣቢሉ ዝበጽሖም ድማ ንእግዚኣብሔር ከመስግኑ እዮም።
1.198654
Amma suka fusata, suka fara shawara da junansu a kan abin da za su yi da Yesu.
ንሳቶም ግና ኣዝዮም ነደሩ፥ ንኢየሱስ እንታይ ከም ዚገብርዎ ድማ ንሓድሕዶም ተማኸሩ።
1.198602
Ya kamata a warke tasa, don haka za a fi tunawa da shi;
ኪዝክሮም፡ ኬተንስኦም እዩ፡
1.198065
Da tsada fa aka saye ku, kada ku zama bayin mutane.
23 ብዋጋ ተዓዲግኩም ኢኹም፣ ባሮት ሰብ ኣይትኹኑ።
1.197916
17 Da suka gan shi, suka yi masa sujada, amma waɗansu suka yi shakka.
17ምስ ረአይዎ ኸዓ ሰገዱሉ፤ ገሊኦም ግና ተጠራጠሩ።
1.197628
Ka Bidi Mulkin Allah, Ba Abin Duniya Ba
ስጋዊ ነገራት ዘይኰነስ፡ መንግስቲ ኣምላኽ ድለ
1.19712
2Ina so ku tuna da kalmomin da annabawa masu tsarki na dā suka faɗa da kuma umarnin da Ubangijinmu da Mai Cetonmu ya bayar ta wurin manzanninku.
ብኽልቲአን እቲ ቐደም ብቕዱሳን ነቢያት ዝተነግረ ቓልን ብሓዋርያትኩም ዝረኸብኩምዎ ናይ ጐይታናን መድኃኒናን ትእዛዝን እናኣዘኻኸርኩ ቅኑዕ ሓሳባት ክህልወኩም እየ ዝፅዕር ዘለኹ።
1.196937
Zai kawo maka saƙo wanda ta wurinsa kai da dukan iyalinka za ku sami ceto.'
13- 14ንሱ ኸዓ መልኣኽ ኣብ ቤቱ ደው ኢሉ ናብ ኢዮጴ ለኣኽ እሞ ነቲ ጴጥሮስ ዝበሃል ስምዖን ጸዊዕኻ ኣምጽአዮ፤ ንስኻን ኲሉ ቤትካን እትድኅኑሉ ቓል ንሱ ኽነግረካ እዩ› ክብሎ እንተሎ ኸም ዝረአየ ነገረና።
1.196834
Kada kuma ka rantse da kanka, domin ba za ka iya mai da ko gashi ɗaya yǎ zama fari ko baƙi ba.
ካብ ፀጒሪ ርእስኻ ሓንቲ ኸተጻዕዱ ወይ ከተጸልም ኣይትኽእልን ኢኻ እሞ፥ ብርእስኻውን ኣይትምሓል።
1.196558
"Kuna zuba dukan alhininku a bisansa [Jehobah], domin yana kula da ku.
"[ኣምላኽ] ይሓልየልኩም እዩ እሞ፡ ንዅሉ ጭንቀትኩም ናብኡ ደርብይዎ።
1.1963
" Bayan haka ne ya ce musu: "Ku je ku almajirtar da dukkan al'ummai.
ሽዑ ድማ፡ 'ኪዱ ኻብ ኵሎም ኣህዛብ ደቀ መዛሙርቲ ግበሩ።
1.196183
don kuma su sami ikon fitar da aljanu.
ሕሙማት ኬሕውዩ ኣጋንንቲውን ኬውጽኡ ድማ፡ ስልጣን ሀቦም።
1.194268
Amma daga yanzu, Ɗan Mutum zai zauna a hannun dama na Allah Mai Iko."
ወዲ ሰብ ግና ካብ ሕጂ ኣብ የማን ሓይሊ ኣምላኽ ኪቕመጥ እዩ፡ በሎም።
1.194133
Na samo hanyoyin 10,000 da ba za su yi aiki ba.
ዓሰርተ ሽሕ ዘይሰርሑ መገድታት እየ ረኺበ።
1.193235
Mazaunan duniya za su ƙyaface su su kuma yi biki ta wurin aika kyautai wa juna, domin waɗannan annabawan nan biyu ne suka azabtar da mazaunan duniya.
እዞም ክልተ ነብያት እዚኦም ነቶም ኣብ ምድሪ ዚነብሩ የሰቅቕዎም ነይሮም እዮም እሞ፡ እቶም ኣብ ምድሪ ዚነብሩ ብኣታቶም ይሕጐሱ ባህውን ይብሎም፡ ኣብ ንሓድሕዶም ከኣ ውህበት ኪሰዱ እዮም።
1.193022
4 Amma mutanen birni suka rarrabu, waɗansu suka koma bayan Yahudawa, waɗansu kuma bayan manzannin.
4 ህዝቢ እታ ኸተማ ግና ተመቕሉ፣ ገሊኣቶም ምስ ኣይሁድ፡ ገሊኣቶም ድማ ምስ ሃዋርያት ኰኑ።
1.192814
"Ku yi biyayya ga waɗanda suke shugabanni a cikinku kuma ku sallama ..."
"ንዚመርሑኹም ተኣዘዝዎምን ተገዝእዎምን፣ ከመይሲ፡ .
1.192711
Kuma saboda za a ƙara yawan mugunta, ƙaunatar mutane da yawa za ta yi sanyi. "
ብሰንኪ ብዝሒ ክፍኣት ከኣ ፍቕሪ ብዙሓት ክትዝሕትል እያ።
1.192658
Kana Shaida Ikon Allah a Rayuwarka Kuwa?
ኢድ ኣምላኽ ኣብ ህይወትካ ትርኢ ዲኻ፧
1.192616
Zan gaya maka asirin matar, da na dabba da cewa daukawa ta, wanda yana da kawuna bakwai, da ƙaho goma.
ምሥጢር እታ ሰበይትን ምሥጢር እቲ ፆይርዋ ዘሎ ሸዉዓተ ኣራእስን ዓሠርተ አቕርንቲ ዘለዎ ኣራዊትን ኣነ ኽነግረካ እየ በለኒ።
1.192472
Wane alkawari aka yi wa Daniyel game da nan gaba?
ዳንኤል ብዛዕባ መጻኢ እንታይ ተስፋ እዩ ተዋሂብዎ፧
1.192443
Me ya sa, daga ranar da kakanninmu suka yi barci [cikin mutuwa], dukkan abubuwa suna nan kamar yadda suke tun farkon halitta ."
ካብታ ኣቦታትና ዝሞቱላ መዓልቲ ኻብ መጀመርታ ፍጥረት ጀሚሩ ዂሉ ኸምቲ ዝነበሮ እዩ ዘሎ ኽብሉ እዮም።
1.191859
10 Ko kuwa ya roƙe shi kifi, ya ba shi maciji?
ወይ ከዓ ዓሳ እንተለመኖ ተመን ዝህቦ?
1.190443
12:50 Domin duk wanda ya aikata nufin Ubana, wanda yake a cikin sama, wannan shĩ ne ɗan'uwãna, da 'yar'uwa, kuma tsohuwata. "
ፍቓድ እቲ ኣብ ሰማይ ዘሎ ኣቦይ ዝገብር ኲሉ ንሱ ሓወይን ሓፍተይን እኖይን እዩ በለ።
1.190313
Gama mu abokan aiki ne na Allah; ku kuwa gonar ce ta Allah, ginin Allah kuma.
"ንሕና መዓይይቲ ኣምላኽ ኢና እሞ፡ ንስኻትኩም ግራት ኣምላኽ፡ህንጻ ኣምላኽ ኢኹም።
1.18951
Na san ayyukanka, ba ka da sanyi ba ka kuma da zafi.
"ዝሑል ወይስ ምዉቕ ዘይምዃንካ፡ ግብርኻ እፈልጥ አሎኹ።
1.189086
Ka "Kara Mana Bangaskiya" (Waka ta 118)
"እምነት ወስኸና" (መዝሙር 118)
1.189068
Amma in yi hukunci a kowane daya daga gare ku bisa ga nasa hanyoyi, Ya mutanen Isra'ila. "
ስለዚ "ኦ ሕዝቢ እስራኤል ንነፍስ ወከፍኩም ከከም መንገድኹም ክፈርደኩም እየ።
1.189067
14"Amma da 'yan hayan suka gan shi, sai suka tattauna zancen, suka ce, 'Wannan shi ne magājin, mu kashe shi sa'an nan gādon zai zama namu!' 15Sai suka fitar da shi waje, suka kashe shi.
14እቶም ሓረስቶት ግና ምስ ረአይዎ ንስንሳቶም እዙይ እቲ ወራሲኡ እዩ፤ ርስቱ ምእንቲ ኽንወርስ ንዑ ንቕተሎ› ተበሃሃሉ።
1.188817
Me ya sa za mu tattauna misalan sarakunan Yahuda guda huɗu?
ኣብነት እቶም ኣርባዕተ ነገስታት ይሁዳ እንምርምር ስለምንታይ ኢና፧
1.188817
17 Alal misali, bari mu tattauna batun kasancewa mai faɗan gaskiya.
17 ንኣብነት፡ ብዛዕባ ቕንዕና እስከ ንሕሰብ።
1.188301
31wanda ka shirya a gaban dukan mutane,
እዚ ኸኣ እቲ ኣብ ቅድሚ ኹሉ ሕዝቢ ዘዳሎኻዮ ድኅነት እዩ።
1.188183
Mutane suna yawan cewa na yi kama da babana.
ብዙሓት ሰባት ልክዕ ንኣቦይ ከም ዚመስል እዮም ዚነግሩኒ።
End of preview. Expand in Data Studio

Hausa-Tigrinya_Sentence-Pairs Dataset

This dataset contains sentence pairs for African languages along with similarity scores. It can be used for machine translation, sentence alignment, or other natural language processing tasks.

This dataset is based on the NLLBv1 dataset, published on OPUS under an open-source initiative led by META. You can find more information here: OPUS - NLLB-v1

Metadata

  • File Name: Hausa-Tigrinya_Sentence-Pairs
  • Number of Rows: 170394
  • Number of Columns: 3
  • Columns: score, Hausa, Tigrinya

Dataset Description

The dataset contains sentence pairs in African languages with an associated similarity score. Each row consists of three columns:

  1. score: The similarity score between the two sentences (range from 0 to 1).
  2. Hausa: The first sentence in the pair (language 1).
  3. Tigrinya: The second sentence in the pair (language 2).

This dataset is intended for use in training and evaluating machine learning models for tasks like translation, sentence similarity, and cross-lingual transfer learning.

References

Below are papers related to how the data was collected and used in various multilingual and cross-lingual applications:

[1] Holger Schwenk and Matthijs Douze, Learning Joint Multilingual Sentence Representations with Neural Machine Translation, ACL workshop on Representation Learning for NLP, 2017

[2] Holger Schwenk and Xian Li, A Corpus for Multilingual Document Classification in Eight Languages, LREC, pages 3548-3551, 2018.

[3] Holger Schwenk, Filtering and Mining Parallel Data in a Joint Multilingual Space ACL, July 2018

[4] Alexis Conneau, Guillaume Lample, Ruty Rinott, Adina Williams, Samuel R. Bowman, Holger Schwenk and Veselin Stoyanov, XNLI: Cross-lingual Sentence Understanding through Inference, EMNLP, 2018.

[5] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Margin-based Parallel Corpus Mining with Multilingual Sentence Embeddings arXiv, Nov 3 2018.

[6] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Massively Multilingual Sentence Embeddings for Zero-Shot Cross-Lingual Transfer and Beyond arXiv, Dec 26 2018.

[7] Holger Schwenk, Vishrav Chaudhary, Shuo Sun, Hongyu Gong and Paco Guzman, WikiMatrix: Mining 135M Parallel Sentences in 1620 Language Pairs from Wikipedia arXiv, July 11 2019.

[8] Holger Schwenk, Guillaume Wenzek, Sergey Edunov, Edouard Grave and Armand Joulin CCMatrix: Mining Billions of High-Quality Parallel Sentences on the WEB

[9] Paul-Ambroise Duquenne, Hongyu Gong, Holger Schwenk, Multimodal and Multilingual Embeddings for Large-Scale Speech Mining, NeurIPS 2021, pages 15748-15761.

[10] Kevin Heffernan, Onur Celebi, and Holger Schwenk, Bitext Mining Using Distilled Sentence Representations for Low-Resource Languages

Downloads last month
14

Collection including michsethowusu/hausa-tigrinya_sentence-pairs