score
float32
1.04
1.25
Hausa
stringlengths
10
500
Tigrinya
stringlengths
10
484
1.188169
Ku ƙaunaci 'yan'uwa (Ka duba sakin layi na 17)
ንኣሕዋትን ንኣሓትን ፍቕርኻ ኣርእዮም (ሕጡብ ጽሑፍ 17 ርአ)
1.187837
32 Suka ce wa juna, "Ashe, zuciyarmu ba ta yi annuri ba, sa'ad da yake a hanya, yana bayyana mana Littattafai?"
32 ንሓድሕዶም ከኣ፡ "ኣብ መገዲ ኺዛረበናን ነቲ ቕዱሳት ጽሑፋት ብንጹር ኪገልጸልናን ከሎዶ ግዳ ልብና ኣብ ውሽጥና ይነድድ ኣይነበረን፧" ተባሃሃሉ።
1.187543
Amma idan bai cancanta ba, salamarku za ta komo muku.
እንተ ዘየልዩ ግና ሰላምኩም ናባኻትኩም ክምለስ እዩ።
1.187246
domin Allah ne kawai ya kyautata
እቲ ዜብቍል ግና ኣምላኽ ጥራይ እዩ።
1.187186
10 Kakan yi wa matattu mu'ujizai ne?
10 ንምዉታትዶ ተኣምራት ትገብረሎም ኢኻ፧
1.187162
A yanzu, na kafa wa kaina sababbin maƙasudai.
ሕጂ፡ ሓድሽ ሸቶታት እዩ ዘሎኒ።
1.18711
16 Wannan ba ya nufin cewa yi wa Allah biyayya yana da sauƙi.
16 ከምዚ ኺበሃል ከሎ ግን ንኣምላኽ እዙዝ ምዃን ቀሊል እዩ ማለት ኣይኰነን።
1.186703
38 Sai Fir'auna ya ce wa fādawansa, "Mā iya samun mutum irin wannan, wanda Ruhun Allah yake cikinsa?"
38 ስለዚ፡ ፈርኦን ንገላዉኡ፡ "ከምዚ ዝበለ መንፈስ ኣምላኽ ዘለዎ ሰብኣይ ኪርከብ ይከኣልዶ፧" በሎም።
1.186677
Sai a saʼad da yake tafiya da dare ne zai yi tuntuɓe, don ba shi da haske."
እቲ ብለይቲ ዚኸይድ ግና፡ ብርሃን ስለ ዘይብሉ፡ ይዕንቀፍ እዩ" ኢሉ መለሰሎም።
1.186324
In ka ɗauki hagu in ɗauki dama, in kuwa ka ɗauki dama ni sai in ɗauki hagu."
ናብ ጸጋም እንተ ኣቢልካ፡ ኣነ ድማ ናብ የማን አብል፣ ናብ የማን እንተ ኣቢልካ ኸኣ፡ ኣነ ድማ ናብ ጸጋም አብል" በሎ።
1.186194
Ta yaya za mu yi biyayya ga Allah da kuma gwamnatocin 'yan Adam?
ንኣምላኽን ንሰብኣውያን መንግስትታትን ከመይ ጌርና ኽንእዘዞም ንኽእል፧
1.186044
Ya Ubangiji ka chechi jama'arka, ka sa ma gadonka albarka.
ዎ ጐይታ፣ ምሕረትካ ኣብ ህዝብካ ይኹን፣ ንውርሻኻ ከኣ ብጽሓዮም!
1.185644
Asusun ya ci gaba, "Yesu ya ce: "Na faɗi waɗannan maganarku, domin farin cikina ya kasance a cikinku, farin cikinku kuma ya zama cikakke."
የሱስ "ሓጐሰይ ኣባኻትኩም ምእንቲ ኺጸንዕ፡ ሓጐስኩምውን ኪፍጸምሲ፡ እዚ ነገርኩኹም።
1.185017
"Ishaya 2:4 ta taimaka min na guji saka hannu a siyasa sa'ad da nake fuskantar gwaji.
"ኢሳይያስ 2:4 ኣብ ትሕቲ ፈተና ገለልተኛ ክኸውን ሓጊዛትኒ እያ።
1.184709
Yesu ya ce: Abin da na 'koyar ba nawa ba ne, amma nasa ne wanda ya aiko ni.
የሱስ ባዕሉ፡ "ትምህርተይሲ ናይቲ ዝለኣኸኒ እዩ እምበር፡ ናተይ ኣይኰነን" በለ።
1.184603
Ko ka ci daga cikin itacen da na ce kada ka ci ne?"
ካብታ ኣይትብላዕ ኢለ ዝኣዘዝኩኻ ኦምዶ በሊዕካ ኢኻ በሎ?
1.1845
Ba da ɓata lokaci ba, ya kira su, sai suka bar mahaifinsu Zebedi a cikin jirgin ruwan, tare da ʼyan haya, suka kuwa bi shi.
ጸውዖም፥ ንሳቶም ከአ ንዘበዴዎስ አብኦም ምስ ዕሱባቱ አብ ጃልባ ኃዲጎም ሰዓብዎ።
1.184409
Kamar dai yadda aka ƙaddara wa mutum yǎ mutu sau ɗaya, bayan haka kuma sai shariʼa,
ከምቲ ንሰብ ሓንሳእ ሙማት ብድሕሪኡውን ፍርዲ እተሰርዖ፡
1.184401
Mene ne na yi makon da ya gabata da ya nuna wa matata cewa ina godiya don yadda take taimaka wa iyalinmu?
ኣብ ዝሓለፈት ሰሙን፡ ንመጻምድተይ ስለቲ ኣብ ስድራ ቤትና ዚገብሮ ነገር ንኸመስግኖ እንታይ ገይረ፧
1.184096
Waɗannan su ne biranensu har sarki Dawuda.
ዳዊት ክሳዕ ዚነግስ፡ እዚኣተን ከተማታቶም ነበራ።
1.183974
22:15 Gama za ku zama mashaidinsa ga dukkan mutane game da abubuwan da kuka gani kuma kuka ji.
15እዙይ ድማ በቲ ዝረአኻዮን ዝሰማዕኻዮን ኣብ ኲሉ ሰብ ምስክር ምእንቲ ኽትኮኖ እዩ።
1.183872
Kuma ba ku san abin da Nassi ya faɗa a cikin Iliya ba?, Yadda ya yi kira ga Allah a kan Isra'ila?
እቲ ጽሑፍ ብዛዕባ ኤልያስ እንታይ ከም ዝበለ ኤልያስ ከዓ ኣብ ቅድሚ እግዚኣብሔር ንእስራኤላውያን እንታይ ኢሉ ኸም ዝኸሰሶምዶ ኣይትፈልጡን ኢኹም?
1.183693
23 Sai Yesu ya kira su, ya ba su misali da cewa, "Ina Shaiɗan zai iya fitar da Shaiɗan?
23ኢየሱስ ድማ ጸውዖም፤ ብምስላታት ከዓ ኸምዙይ በሎም፦ ሰይጣን ንሰይጣን ከመይ ገይሩ ኸውፅኦ ይኽእል?
1.183621
Mene ne adalci, kawai al'umma kuma wane irin mutum ake kira gaskiya?
- "ፍትሒ፣ ኣየናይ፧ ናይ መን፧ ቅኑዕ ፍትሒ እንታይ እዩ፧"
1.183504
" Saʼan nan za ku ce, 'Haba, mu da muka ci, muka sha tare da kai, har ka yi koyarwa a cikin titi-titi namu.'
ሽዑ፥ ንስኻትኩም 'ኣብ ቅድሜኻ ዝበላዕናን ዝሰተናን፡ ንስኻውን ኣብ ኣደብባያትና ዝመሃርካ፡ እኮ ኢኻ!
1.183417
32 Amma fa ba su fahimci ba, suna kuma jin tsoron tambayarsa.
32ንሳቶም ግና ነቲ ዝበሎም ቃል ኣየስተውዓልዎን፤ ከይጥይቕዎ ድማ ፈርኁ።
1.183184
A hannun dama na Allah.
ኣብ የማን ኣምላኽ እዩ ተቐሚጡ ዘሎ ።
1.18304
25 Domin abin da aka zata wauta ce ta Allah, ya fi hikimar ɗan adam, abin da kuma aka zata rauni ne na Allah, ya fi duk ƙarfin ɗan adam.
25ዕሽነት እግዚኣብሔር መሲሉ ዝርአ ካብ ፍልጠት ሰብ ይበልጽ እዩ፤ ድኻም እግዚኣብሔር መሲሉ ዝርአ ኸዓ ካብ ኃይሊ ሰብ ይብርትዕ እዩ።
1.183025
Kuma har matuƙa za a yi yaƙi; Abin da aka yanke shawara shi ne halaka.
ክሳዕ መወዳእታ ኸኣ ውግእ ኪኸውን እዩ፣ እቲ እተመደበ እውን ጥፍኣት እዩ።
1.18298
34Ba cewa ina neman shaidar mutum ba ne; sai dai na faɗi haka ne domin ku sami ceto.
እዚ ግና ንስኻትኩም ምእንቲ ኽትድኅኑ ኢለ እየ ዝብሎ ዘሎኹ እምበር ኣነስ ምስክር ሰብ ዝቕበል ኣይኮንኩን።
1.182882
Dukanku ʼyaʼyan haske ne da kuma ʼyaʼyan rana.
/ ንስኻትኩምሲ ደቂ ብርሃንን ደቂ መዓልትን ኢኹም እምበር ደቂ ለይትን ደቂ ጸልማትን ኣይኮንኩምን።
1.182816
Saʼad da shekaru dubun nan suka cika, za a saki Shaiɗan daga kurkukun da yake,
እተን ሽሕ ዓመት ምስ ተፈጸማ ኸኣ፡ ሰይጣን ካብ ማእሰርቱ ኺፍታሕ፡
1.18262
4 Ashe, ba mu da iko a ba mu ci da sha?
4 ክንበልዕን ክንሰትንዶ መሰል* የብልናን ኢና፧
1.182409
4 Amma da Yesu ya ji haka, ya ce, "Wannan rashin lafiya ba mutuwa ba ne, amma don ɗaukakar Allah, domin a ɗaukaka Ɗan Allah ta wurinsa."
4 የሱስ እዚ ምስ ሰምዐ ግና፡ "እዚ ሕማም እዚ፡ ወዲ ኣምላኽ ብእኡ ምእንቲ ኪኸብር፡ ንኽብሪ ኣምላኽ እዩ እምበር፡ ንሞት ኣይኰነን" በለ።
1.182202
12Ina azumi sau biyu a mako, ina ba da zakka daga kowane abin da na samu.'
12ብሰሙን ክልተ መዓልቲ እጸውም ካብ ኲሉ ዘጥረኹዎውን ኣሥራት አውፅእ› እናበለ ጸለየ።
1.182189
SHAIƊAN yana yaƙi da shafaffu da suka rage da kuma "waɗansu tumaki.
ሰይጣን ምስ ቅቡኣትን ምስ "ካልኦት ኣባጊዕ"ን ይዋጋእ እዩ ዘሎ።
1.182043
wuraren ibadunmu da makamantan su.
እዚ ቦታ ኣምልኾና እዩ
1.181986
Kamar Martha, kai ma za ka iya kasancewa da tabbaci cewa za a ta da matattu (Ka duba sakin layi na 19, 20)
ከም ማርታ፡ ብትንሳኤ ኽትተኣማመን ትኽእል ኢኻ (ሕጡብ ጽሑፍ 19, 20 ርአ)
1.181949
Me ya sa kuka zo yau don ku yi yaƙi da ni?"
እሞኸ ደኣ፡ ስለምንታይ ሎሚ ኽትዋግኡኒ መጺእኩም፧"
1.181943
7 Yesu ya amsa masa ya ce, "Ba ka san abin da nake yi yanzu ba, amma za ka fahimta a baya."
Tigr 7ኢየሱስ ድማ መሊሱ ነዝ ኣነ ዝገብሮ ዘለኹ ንስኻ ሕዚ ኣይትፈልጦን ኢኻ፤ ደኃር ግና ኽትፈልጦ ኢኻ በሎ።
1.181875
A ranan nan Sadukiyawa, waɗanda suke cewa babu tashin matattu, suka zo wurinsa da tambaya.
በታ መዓልቲ እቲኣ፡ ትንሳኤ የልቦን፡ ዚብሉ ሰዱቃውያን ናብኡ መጹ።
1.181395
4 Da Yesu ya ji haka ya ce, "Wannan rashin lafiya, ƙarshensa ba mutuwa ba ne, domin a ɗaukaka Allah ne, a kuma ɗaukaka Ɗan Allah ta wurinsa."
4 የሱስ እዚ ምስ ሰምዐ ግና፡ "እዚ ሕማም እዚ፡ ወዲ ኣምላኽ ብእኡ ምእንቲ ኪኸብር፡ ንኽብሪ ኣምላኽ እዩ እምበር፡ ንሞት ኣይኰነን" በለ።
1.181195
Tafkin wutan nan kuwa shi ne mutuwa ta biyu.
እዘ ቐላይ ሓዊ እቲ ኻልኣይ ሞት እዩ።
1.181162
Amma babban firist ya taso, da duk waɗanda suke tare da shi, wato 'yan ɗariƙa Sadukiyawa, suna kishi gaya,
17 እቲ ሊቀ ኻህናትን ኵሎም እቶም ምስኡ ዝነበሩ ወገን ሰዱቃውያንን፡ ብቕንኢ ተመሊኦም ተንስኡ፣
1.181076
Allah Yana Amsa Dukan Addu'o'i Kuwa?
ኣምላኽ ንዅሉ ጸሎት ይምልሶ ድዩ፧
1.180891
9:30 Sa'an nan, ya sanar da almajiransa, sai ya ce musu, "Ga Ɗan Mutum za a tsĩrar a hannun maza, kuma za su kashe shi, kuma ya mutu, a rana ta uku zai tashi. "
ምኽንያቱ ኸኣ ንደቀ መዛሙርቱ "ንወዲ ሰብ ኣኅሊፎም ኣብ ኢድ ሰብ ኪህብዎ፥ ክቐትልዎ እዮም፥ ምስ ተቐትለ ድማ ብሣልሰይቲ መዓልቲ ኺትንሥእ እዩ" ኢሉ ይምህሮም ነበረ።
1.180807
DÃμmin haka wanda Allah Ya yi nufin ya shiryar da shi sai ya bÅ©É - a ÆTMirjinsa dÃμmÄ©n Musulunci, kuma wanda Ya yi nufin Ya É"atar da shi, sai Ya sanya ÆTMirjinsa mai ÆTMunci matsattse, kamar dai yanã tãkãwa ne a ckin sama.
እቲ ጸጊሙ ዘሎ ሰብ ቦታ አምላኽ ሒዙ በቲ ንሱ ዝደልዮ ንኸምኡ ዝበለ ሰብ ክመርሕ ምድላዩ እዩ።
1.18062
Gama in har Allah bai bar rassan nan na asali ba, kai ma ba zai bar ka ba.
ኣምላኽ ነቶም ካብ ባህርዮም ጨነፍር ዝነበሩ ካብዘይነሓፎም፡ ንዓኻውን ኣይኪንሕፈካን እዩ።
1.180289
14 Ashe, ko ɗabi'a ma ba ta nuna muku cewa namiji ya yi gizo, abin kunya ne ba?
ወይስ ሰብኣይ ጸጒሩ እንተ ኣንውሔ፡ ሓሳሩ ምዃኑስ እቲ ባህርይ ባዕሉዶ ኣይምህረኩምን እዩ፧
1.180132
"Waɗanda ke da hikima kuma za su haskaka kamar sararin sama, waɗanda za su kawo mutane da yawa zuwa adalci kamar taurari, har abada abadin."
እቶም ጠቢባን ከም ምንጽብራቕ ጠፈር፣ እቶም ንብዙሓት ናብ ጽድቂ ዚመርሑ ኸኣ ከም ከዋኽብቲ ንዘለኣለም ኣለም ኪበርሁ እዮም።
1.180088
Allah Yana Amsa Dukan Addu'o'i Kuwa?
ኣምላኽ ንዅሉ ጸሎት ድዩ ዚምልሶ፧
1.180082
5:44 Ta yaya ne za ka iya yi imani, ku waɗanda suka yarda da daukaka daga juna kuma duk da haka kada ku nẽmi daukakar da yake daga Allah shi kadai?
44ንስኻትኩም ካብ ብጻይኩም ክብሪ እናደለኹም ናይ ሓደ እግዚኣብሔር ክብሪ ግና ዘይትደልዩ ከመይ ኢልኩም ክትኣምኑ ትኽእሉ?
1.180052
Jama'ar Yakubu za ta mallaki mallakarta.
ቤት ያእቆብ እውን ርስቶም ኪርስተዩ እዮም።
1.180009
amma na, idan na ɗaga sama daga ƙasa, za a zana dukan mutane wa kaina
ኣነውን ካብ ምድሪ ልዕል ምስ በልኩ፡ ንዅሉ ናባይ ክስሕቦ እየ።
1.179778
29 Adalai za su yi zamansu lafiya a ƙasar, Su gāje ta har abada.
29 (፳፱) ጻድቃን ንሃገር ኪወርስዋ፣ ኣብኣውን ንዘለኣለም ኪነብሩ እዮም።
1.17977
Sa'an nan kuma Ubangiji ya umarci kifi, sai ya zubar Yunusa a ƙasa mai bushe.
እግዚአብሔር ነቲ ዓሳ ኣዘዞ ንሱ̕ውን ንዮናስ ናብ ንቁጽ ምድሪ ተፍኦ።
1.179725
7 Sai suka yi magana da juna suka ce, "Ba mu kawo gurasa ba fa!"
ከምዚ ዝብል ዘሎ እንጌራ ስለ ዘይተማላእና እዩ እናበሉ ከአ ንሓድሕዶም ይዛረቡ።
1.179676
4:9 Say mai, akwai ya rage wani Asabar da sauran domin mutane na Allah.
9 እምበኣር፡ ንህዝቢ ኣምላኽ ዕረፍቲ ሰንበት ተሪፋትሎም ኣላ።
1.179629
Dukan yinin, yana tunanin yadda zai ceci Daniyel.
ምሉእ መዓልቲ ኸኣ ንዳንኤል ዜድሕነሉ መገዲ ኺረክብ ፈተነ።
1.179422
Daga yau wurin al'ummai zan je."
ካብ ሕጂ፡ ናብ ኣህዛብ ክኸይድ እየ" በሎም።
1.179364
Duk da haka, sun nuna rashin bangaskiya sa'ad da suka kusan shiga Ƙasar Alkawari.
ናብ ምድሪ ተስፋ ምስ ቀረቡ ግና፡ ኣይኣመኑን።
1.179348
Yayinda kake da rai, a cikin shekaru goma da suka gabata?
ቅድሚ ዓሰርተ ዓመት ኣበይ ነይርኩም?
1.179268
Na san ayyukanka, ba ka da sanyi ba ka kuma da zafi.
ዝሑል ወይስ ምዉቕ ዘይምዃንካ፡ ግብርኻ እፈልጥ አሎኹ።
1.179175
13:13 Kuma ya ɗora hannuwansa a bisa ta, kuma nan da nan ta mike, kuma ta ɗaukaka Allah.
13ኢዱውን ኣንበረላ፤ ሽዑ ንሽዑ ኸዓ ቐንዐት፤ ንእግዚኣብሔር ድማ ኣመስገነት።
1.178814
5:44 Ta yaya ne za ka iya yi imani, ku waɗanda suka yarda da daukaka daga juna kuma duk da haka kada ku nẽmi daukakar da yake daga Allah shi kadai?
Tigr 44ንስኻትኩም ካብ ብጻይኩም ክብሪ እናደለኹም ናይ ሓደ እግዚኣብሔር ክብሪ ግና ዘይትደልዩ ከመይ ኢልኩም ክትኣምኑ ትኽእሉ?
1.178572
80:9 My mutane, listen ni kuma zan kira ku zuwa ga shaida. idan, Ya Isra'ila, za ka biya kula da ni,
ዎ ህዝበይ፣ ክምስክረልካስ ስማዕ፣ ዎ እስራኤል፣ ኣየ እንተ ትሰምዓኒ።
1.178368
Ga shi, sarki zai yi mulki da adalci, Shugabannin kuma za su mallaki shari'a.
"እንሆ: ንጉስ ብጽድቂ ኺነግስ እዩ: መሳፍንቲ ኸኣ ብቕንዕና ["ብፍትሒ:" NW] ኺገዝኡ እዮም።
1.178367
Ku ga wani annabi?
ነቢይ ኽትርእዩ?
1.178291
'Yarsa mai suna Florence6 ta yi hidima a ƙasar Indiya a matsayin mai wa'azi ƙasashen waje.
ጓሉ ፍሎረንስ6 ኣብ ህንዲ ሚስዮናዊት ኰይና ኣገልጊላ እያ።
1.177996
Gaskiya nake gaya muku, maigidan zai ba shi riƙon dukan dukiyarsa.
ብሓቂ እብለኩም ኣለኹ፡ ኣብ ኵሉ ንብረቱ ኺሸሞ እዩ።
1.177896
2 Habila yana maka jawabi a yau.
2 ኣቤል ሎሚ ይዛረበካ ኣሎ።
1.177884
In ji Ubangiji Mai Runduna: "Shin, akwai daina wata hikima kuma a cikin Teman?
እግዚኣብሄር ጐይታ ሰራዊት ከምዚ ይብል ኣሎ፡ ጥበብዶ ኣብ ቴማን የልቦን?
1.177701
2 Allah bai kori mutanensa wanda ya riga ya fada ba.
2እግዚኣብሔር ነቲ ኣቐዲሙ ዝኃረዮ ሕዝቡ ኣይገደፎን።
1.177597
7 Bayan haka ya ce wa almajiran, "Mu koma ƙasar Yahudiya."
7 - ድሕርዚ ንደቀ መዛሙርቱ፡ ደጊም ንዑናይ፡ ናብ ምድሪ ይሁዳ ንኺድ፡ በሎም።
1.177475
Kuma zan yi duk abin da kuka roƙa cikin sunana, don Ɗan ya kawo ɗaukaka ga Uban.
ኣቦ ብወልድ ምእንቲ ኪኸብርሲ ብስመይ ዝለመንክምዎ ዘበለ ዅሉ ኽገብረልኩም እየ።
1.177472
YESU yana so yin magana game da Mulkin Allah.
የሱስ ብዛዕባ መንግስቲ ኣምላኽ ምዝራብ ባህ ይብሎ ነይሩ እዩ።
1.177427
Muna Kāre Zuciyarmu 37.
ንልብና ንሓልዎ 37.
1.177285
َ015-030 Sai malã'iku suka yi sujada dukkansu gaba ɗaya.
ብዘይካ መላእኽቲ ኩሎም መወቲ እዮም ተፈጢሮም።
1.177049
7 Yesu ya amsa masa ya ce, "Ba ka san abin da nake yi yanzu ba, amma za ka fahimta a baya."
ኢየሱስ መሊሱ፡ ነቲ ኣነ ዝገብሮ ንስኻ ሕጂ ኣይትፈልጦን፡ ድሕርዚ ግና ክትፈልጦ ኢኻ፡ በሎ።
1.176736
Menene Allah ya halitta a rana ta uku ta halitta?
እግዚአብሔር ኣብ ዕለት ሰሉስ (ኣብ ሳልሳይ መዓልቲ) ንዕጽዋት ፈጢሩ።
1.176671
Isa! ni mai bau kin a koro ko ya.
ኣነ እሙን ኣገልጋሊኹም እየ።
1.176578
"Gaskiya ina ce maku, cikin waɗanda aka haife ta mata, ba a ta da wanda ya fi Yahaya Maibaftisma girma, amma wani mutum mafi ƙanƙanta a cikin mulkin sama ya fi shi girma."
28ኣንስቲ ኻብ ዝወለዳኦም ካብ ዮሓንስ መጥምቕ ዝዓቢ ነቢይ ሓደኳ የለን እብለኩም ኣለኹ፤ ኣብ መንግሥቲ እግዚኣብሔር ግና እቲ ዝንእሶ እዩ ዝዓብዮ።
1.176571
Shi ba Allahn Alʼummai ba ne?
ናይ ኣሕዛብውን ኣምላኽዶ ኣይኮነን?
1.176406
Mutuwa ta biyu ba ta da iko a kansu, sai dai za su zama firistocin Allah da kuma na Kiristi za su kuma yi mulki tare da shi na shekaru dubu.
ናይ ኣምላኽን ናይ ክርስቶስን ካህናት ኪዀኑ፡ ምስኡውን ሽሕ ዓመት ኪነግሱ እዮም እምበር፡ እቲ ኻልኣይ ሞት ኣብዚኣቶም ስልጣን የብሉን።
1.176264
"Ji, ya ku Isra'ilawa Ubangiji Allahnmu yana daya Ubangiji.
ብመለኮት፡- "ኦ እስራኤል ስማዕ እግዚኣብሔር ኣምላኽና በይኑ እግዚኣብሔር እዩ።
1.176238
"Saboda haka Yesu ya ce: "Zan ɗan jima tare da ku har zan tafi wurin wanda ya aiko ni.
ስለዚ የሱስ፡ ገና ቕሩብ ዘመን ምሳኻትኩም እየ፡ ናብቲ ዝለኣኸኒ ኸኣ ክኸይድ እየ።
1.176007
Za Ka Iya Yin Tsayayya da Shaidan Kuma Ka Yi Nasara!
ምስ ሰይጣን ተቓሊስካ ኽትዕወት ትኽእል ኢኻ
1.175986
Yesu ya amsa, ya ce, "Yanzu ba ka fahimci abin da nake yi ba, amma nan gaba za ka gane."
ኢየሱስ ከአ መሊሱ "ነዚ አነ ዝገብሮ ዘሎኹ ንስኻ ሕጂ አይትፈልጦን ኢኻ፥ ደኃር ግና ኽትፈልጦ ኢኻ" በሎ።
1.175743
Kuma na sanya ka babban suna, banda sunan manyan mutane da ke duniya.
ከም ስምእቶም ኣብ ምድሪ ዘለዉ ዓበይቲ ድማ ዓብዪ ስም ገበርኩልካ።
1.17573
In ji Ubangiji Mai Runduna: "Ba sauran hikima a cikin Teman?
እግዚኣብሄር ጐይታ ሰራዊት ከምዚ ይብል ኣሎ፡ ጥበብዶ ኣብ ቴማን የልቦን?
1.175572
Idan ba zai yiwu ba mu san sunayen dukan shafaffu da ke duniya a yau, ta yaya za mu "tafi tare" da su?
ስማት ኵሎም እቶም ሎሚ ኣብ ምድሪ ዘለዉ ቕቡኣት ኪፍለጥ ዘይከኣል እንተ ዀይኑ፡ ከመይ ጌርና ኢና ምሳታቶም "ክንከይድ" እንኽእል፧
1.175543
Sai suka tafi a jirgin ruwa su kaɗai, inda ba kowa.
ንሳቶም ከኣ ንበይኖም ብጃልባ ናብ ጽምዊ ቦታ ኸዱ።
1.175535
12Wannan hidimar da kuke yi, ba bukatun mutanen Allah kaɗai take biya ba, amma tana cike da hanyoyin nuna godiya masu yawa ga Allah.
12እዝ ናይ ልግሲ ኣገልግሎትኩም ጐደሎ እቶም ቅዱሳን ምምላእ ጥራሕ ዘይኮነስ ሰብ ንእግዚኣብሔር ዝበለጸ ምስጋና ኸም ዘቕርብ ይገብር እዩ።
1.175461
Gama mutane sun ji suna cewa a ran nan yadda sarki ya yi baƙin ciki saboda ɗansa.
እቲ ንጉስስ ብዛዕባ ወዱ ኸም ዝሐዘነ፡ እቲ ህዝቢ በታ መዓልቲ እቲኣ ሰሚዑ ነበረ እሞ፡ በታ መዓልቲ እቲኣ ኸኣ ንብዘሎ ህዝቢ እቲ ስዕረት ናብ ጓሂ ተለወጠ።
1.175119
Sai dukan mutane suka amsa, suka ce, "Bari alhakin jininsa yǎ zauna a kanmu da ʼyaʼyanmu!"
የግዳስ፡ ኵሎም እቶም ህዝቢ፡ "ደሙ ኣብ ልዕሌናን ኣብ ልዕሊ ደቅናን ይኹን" ኢሎም መለሱ።
1.175097
Kamar yadda ya faru a zamanin Nuhu, haka zai zama a dawowar Ɗan Mutum.
ከምዚ ድማ በለ፦ "ከምቲ ብዘመን ኖህ ዝዀነ፡ ወዲ ሰብ ኣብዚ ኣብ ዚህልወሉ እዋን [ወይ፡ ዳሕሮት መዓልትታት] ከኣ ከምኡ ኪኸውን እዩ።
1.175025
Kamar yadda ya faru a zamanin Nuhu, haka kuma zai faru a lokacin bayyanar ofan Mutum.
ከምዚ ድማ በለ፦ "ከምቲ ብዘመን ኖህ ዝዀነ፡ ወዲ ሰብ ኣብዚ ኣብ ዚህልወሉ እዋን [ወይ፡ ዳሕሮት መዓልትታት] ከኣ ከምኡ ኪኸውን እዩ።
1.174901
Amma Solomon ne ya gina masa gida.
ቤት ዝሓነጸሉ ግና ሰሎሞን እዩ።
1.174887
Kuma duwãtsu su zama kamar saɓin sũfi. (9)
ኣኽራን ከም ደዓውል፣ ኰረቢት ከም ዕያውቲ ተሰራሰሩ።
1.174824
Ɗan Mutum zai tafi ne, yadda labarinsa yake a rubuce, duk da haka kaiton mutumin nan da yake ba da Ɗan Mutum!
ወዲ ሰብሲ ኸምቲ እተመደበሉ ይኸይድ እዩ፡ ነቲ ወዲ ሰብ ብእኡ ዚተሐዝ ሰብኣይ ግና ወይለኡ፡ በለ።