score
float32
1.04
1.25
Hausa
stringlengths
10
500
Tigrinya
stringlengths
10
484
1.174813
ʼYanʼuwa, ku zaɓi mutum bakwai daga cikinku waɗanda aka sani suna cike da Ruhu da kuma hikima.
ስለዚ ኣቱም ኣኅዋትና ካባኻትኩም ብጽቡቕ ዝተመስከረሎም መንፈስን ጥበብን ዝመልኦም ሾብዓተ ሰብኣይ ኅረዩ፤ ነዚ ጉዳይ እዚ ኸኣ ክንምዝዞም።
1.17481
Saʼan nan Sadukiyawa da suke cewa, babu tashin matattu, suka zo masa da tambaya.
ትንሳኤ የልቦን ዚብሉ ሰዱቃውያን ከኣ ናብኡ መጹ፡ ከምዚ ኢሎምውን ሐተትዎ፡
1.174701
Masu adalci zauna a duniya har abada.
ጻድቃን ኣብ ምድሪ ንዘለኣለም ብሰላም ኪነብሩ እዮም።
1.17457
5 Na farko, muna bukatar mu ji tsoron Allah.
5 መጀመርታ: ንኣምላኽ ክንፈርሆ ኣሎና።
1.174406
1 Allah kuwa ya tuna da Nuhu da dukan dabbobin gida da na jeji waɗanda suke cikin jirgi tare da shi.
ኣምላኽ ከኣ ንኖህን ነቶም ምስኡ ኣብ መርከብ ዝነበሩ ዅሎም ኣራዊትን ኵሉ እንስሳን ዘከረ።
1.174373
To, da Samariyawa suka zo wurinsa, sai suka roƙe shi yǎ zauna da su, ya kuwa zauna kwana biyu.
እቶም ሳምራውያን ከኣ ናብኡ መጺኦም ምስኣቶም ኪቕመጥ ለመንዎ፣ ኣብኡ ኸኣ ኽልተ መዓልቲ ጸንሐ።
1.174347
18Ga shi mun aiko ɗan'uwanmu nan tare da shi, wanda ikkilisiyoyi duka suna yabo saboda hidimarsa ga bishara.
ምስኡውን ነቲ ብኣገልግሎት ወንጌል ብዅላተን ኣብያተ ክርስቲያን ዝተናእደ ኃው ንሰደልኩም ኣሎና።
1.174347
38 Sai Fir'auna ya ce wa fādawansa, "Mā iya samun mutum irin wannan, wanda Ruhun Allah yake cikinsa?"
38 ፈርኦን ከኣ ንገላውኡ፡ ከምዚ ዝበለ መንፈስ ኣምላኽ ዘለዎ ሰብኣይ ዶኾን ንረክብ፧ በሎም።
1.174215
COVER SUBJECT Ta Yaya Littafi Mai Tsarki Zai Inganta Rayuwata?
ገበር መጽሓፍ ቅዱስ ንህይወተይ ኬመሓይሾ ዚኽእል ብኸመይ እዩ፧
1.174196
Iblis Zai Iya Mallakar 'Yan Adam Kuwa?
ድያብሎስ ንሰባት ኪቈጻጸሮም ይኽእልዶ፧
1.174064
Ni ne burodin rai mai saukowa daga sama.
ግን ካብ ሰማይ ዝወረደ እንጌራ ኣነ እየ"' (ዮሃ.
1.174047
Teku ya ba da matattu da suke cikinsa, mutuwa da Hades kuma suka ba da matattu da suke cikinsu, aka kuma yi wa kowane mutum shariʼa bisa ga abin da ya aikata.
ባሕሪ ኸኣ ነቶም ኣብኣ ዘለዉ ምዉታት ሃበት፣ ሞትን መቓብርን እውን ኣባታቶም ዘለዉ ምዉታት ሃቡ፣ ነፍሲ ወከፎም ከኣ ከከም ግብሮም ተፈርዱ።
1.173989
Yesu ya taɓa ce wa Allah cikin addu'a: 'Na sanar da sunanka zuwa ga mabiyana.
ሓደ እዋን የሱስ ናብ ኣምላኽ ኪጽሊ ኸሎ 'ንደቀ መዛሙርተይ ስምካ ኣፍሊጠዮም ኣሎኹ' በለ።
1.173747
Irin wannan abu ba zai zama mafi muni fiye da na halitta ba kuma ya miƙa a farashin ciniki.
ካብ'ቲ ዝተወለድኩዎ ዝዓበኹዎን ዝኸፍአ ክፉእ የሎን።
1.17372
KA YI WA'AZI DA KWAZO Yadda Za a Yi Amfani da Albishiri Daga Allah!
ንብስራት ኣምላኽ ኣውጅ ኣብ ዙርያኻ፡
1.173661
3:15 Gaskiya, Marubucin Rai ne kuka kashe, wanda Allah ya tashe shi daga matattu, wanda muke shaida.
15ነቲ ወሃብ ሕይወት ድማ ቐተልኩምዎ፤ ንእኡ ግና እግዚኣብሔር ካብ ምዉታን ኣተሥኦ፤ ንሕና ኸዓ ነዙይ ምስክር ኢና።
1.173604
28Wannan jinina ne na sabon alkawari, wanda aka zubar saboda mutane da yawa, don gafarar zunubai.
እዛ ጽዋእ እዚኣ በቲ ምእንታኹምን ምእንቲ ብዙሓትን ንሕድገት ሓጢኣት ዚክዖ ደመይ ሓድሽ ኪዳን እያ።
1.173488
Ya ku Isra'ilawa, kada ku yi yaƙi da Ubangiji, Allah na kakanninku, gama ba za ku yi nasara ba."
ኦ ሰብ እስራኤል፡ ኣይኪቐንዓኩምን እዩ እሞ፡ ምስ የሆዋ ኣምላኽ ኣቦታትኩም ኣይትዋግኡ።
1.173241
10 Ko kuma gurasan nan bakwai na mutum dubu huɗu, manyan kwanduna nawa kuka ɗauka?
ወይስ እቲ ሾብዓተ እንጌራ ነርባዕተ ሽሕ ድማ ክንደይ መሶብ ከም ዘልዐልኩም
1.173045
Mene ne Matta 24:37-39 suka faɗa game da yanayin duniya a kwanaki na ƙarshe?
ማቴዎስ 24:37-39 ኣብተን ዳሕሮት መዓልትታት ብዛዕባ ዚህሉ ዅነታት ዓለም እንታይ እያ እትሕብር፧
1.172897
50 Ai, kowa ya yi abin da Ubana da yake cikin Sama yake so, shi ne ɗan'uwana, shi ne 'yar'uwata, shi ne kuma tsohuwata."
ፍቓድ እቲ ኣብ ሰማይ ዘሎ ኣቦይ ዝገብር ኲሉ ንሱ ሓወይን ሓፍተይን እኖይን እዩ በለ።
1.172729
Shin addini na gaskiya guda ɗaya ne tak?
ሓንቲ ናይ ሓቂ ሃይማኖት ጥራይ ድያ ዘላ፧
1.172561
28 Wannan jinina ne na tabbatar da alkawari, wanda za a zubar saboda mutane da yawa, domin gafarar zunubansu.
ጽዋዕ ኣልዒሉ ድማ ኣመስጊኑ፡ እዚ ምእንቲ ብዙሓት ንሕድገት ሓጢኣት ዝፈስስ ዘሎ ናይ ሓድሽ ኪዳን ደመይ እዩ እሞ ካብዚ ኩልኹም ስተዩ እናበለ ሃቦም።
1.172547
38Sai ya ce musu, "Don me kuke damuwa, kuke kuma shakka a zuciyarku? 39Ku duba hannuwana da ƙafafuna.
38 ንሱ ኸኣ፡ "ስለምንታይ እትርበሹ፧ ስለምንታይከ ኣብ ልብኹም ጥርጣረ ዚፍጠር፧
1.172512
Me ya sa yin wa'azin bishara yake sa mu farin ciki?
ዕዮ ስብከትና ሓጐስ ዜምጽኣልና ስለምንታይ እዩ፧
1.172495
29 Sai ya ce musu, "Irin wannan nau'in ba zai iya fita ba, sai dai ta wurin addu'a da azumi."
29ንሱ ኸዓ እዝ ኸምዙይ ዝዓይነቱ ርኹስ መንፈስ ብጾምን ብጸሎትን እንተ ዘይኮይኑ ኣይወፅእን እዩ፤ በሎም።
1.17238
31 Saboda haka sai ku zauna a faɗake, ku tuna, shekara uku ke nan ba dare ba rana, ban fasa yi wa kowa gargaɗi ba, har da hawaye.
ስለዚ ሰለስተ ዓመት ምሉእ ለይትን መዓልትን ብንብዓት ንነፍሲ ወከፍኩም ምምዓድ ከም ዘየብኰርኩ፡ እናዘከርኩም ንቕሑ።
1.17237
hanyoyin da suke bi wajen yin wa'azi?
ዚጥቀሙሉ ሜላታት
1.172197
Yaƙin Armageddon zai kawo ƙarshen dukan yaƙoƙi.
ውግእ ኣርማጌዶን ንዅሉ ውግኣት መወዳእታ ኺገብረሉ እዩ።
1.172119
Kun ji ɗaurewar Ayuba, kuka kuma ga abin da Ubangiji ya yi a ƙarshe.
ብዛዕባ ትዕግሥቲ ኢዮብ ሰሚዕኹም ኣለኹም፤ ነቲ እግዚኣብሔር ኣብ መወዳእታ ዝገበረሉውን ርኢኹም ኣለኹም።
1.172114
Ga shi, saʼa ta yi kusa, an kuma bashe Ɗan Mutum a hannuwan masu zunubi.
እንሆ፡ እታ ወዲ ሰብ ኣብ ኢድ ሓጥኣን ኣሕሊፍካ ዚውሃበላ ሰዓት ቀሪባ ኣላ።
1.172046
Ki yi la'akari da abin da ya faru a dare na ƙarshe kafin Yesu ya mutu.
ቅድሚ እታ የሱስ ዝሞተላ መዓልቲ ኣብ ዝነበረት ምሸት እንታይ ከም ዘጋጠመ እሞ ንርአ።
1.17202
Da yake kun ƙi ta ba ku kuma ga kun cancanci rai madawwami ba, to, za mu juya ga Al'ummai.
ካብ ደፋእኩምዎን ንናይ ዘለኣለም ህይወት ብቑዓት ከም ዘይኰንኩም ባዕላትኩም ካብ ፈረድኩምን ግና፡ እንሆ፡ ገጽና ናብ ኣህዛብ ንመልስ ኣለና።
1.172
Har ila, ina jin daɗin bauta wa Allah a Bethel.
ሕጂ እውን ኣብ ቤት-ኤል ንኣምላኽ ምግልጋል የሐጕሰኒ እዩ።
1.17186
Yanzu kuma yana zaune a hannun dama na kursiyin Allah.
ኣብ የማን ኣምላኽ እዩ ተቐሚጡ ዘሎ ።
1.171673
24:32 Kuma suka ce wa juna, "Ashe, zuciyarmu ba kona cikin mu, yayin da yake magana a kan hanya, da kuma lokacin da ya bude mana Littattafai?"
32 ንሓድሕዶም ከኣ፡ "ኣብ መገዲ ኺዛረበናን ነቲ ቕዱሳት ጽሑፋት ብንጹር ኪገልጸልናን ከሎዶ ግዳ ልብና ኣብ ውሽጥና ይነድድ ኣይነበረን፧" ተባሃሃሉ።
1.171578
Amma Solomon ne ya gina masa gida.
ቤት ዝሀነጸሉ ግና ሰሎሞን እዩ።
1.171553
Da tsada fa aka saye ku, kada ku zama bayin mutane.
23 - ብዋጋ ተዐዲግኩም ኢኹም፡ ባሮት ሰብ ኣይትኹኑ።
1.171545
Jama'ar Yakubu kuwa za ta mallaki mallakarsu.
ቤት ያእቆብ እውን ርስቶም ኪርስተዩ እዮም።
1.171536
2014: Taron Ku Riƙa Biɗan Mulkin Allah Farko!
2014፦ "ቅድም መንግስቲ ኣምላኽ ብቐጻሊ ድለዩ!
1.17145
18Sai Yesu ya yi tambaya ya ce, "Yaya mulkin Allah yake?
18ድኅርዙይ ኢየሱስ ከምዙይ በለ፦ መንግሥቲ እግዚኣብሔር እንታይ ትመስል?
1.171436
4Sa'ad da ya fitar da dukan nasa waje, sai ya ja gabansu, tumakinsa kuma sukan bi shi domin sun san muryarsa.
ንዅላተን ምስ ኣውጽአን፡ ቀቅድሚአን ይኸይድ፡ እተን ኣባጊዕ እውን ድምጹ ስለ ዜለልያ፡ ይስዕባኦ።
1.171387
Makiyaya Bakwai, Shugabannin Takwas - Abin da suke Ma'ana Ga Mu a Yau
ሸውዓተ ጓሶትን ሸሞንተ መሳፍንትን - ሎሚ ብኸመይ ይጠቕሙና፧
1.171361
39 Ya kuma ba su wani misali ya ce, "Makaho yana iya yi wa makaho jagora?
39መሊሱውን ብምስላ ኸምዙይ በሎም፦ ዕዉርዶ ንዕዉር ክመርሖ ይኽእል እዩ?
1.171191
BABI NA 14 Ka Kasance Mai Gaskiya Cikin Dukan Abu
ምዕራፍ 14 ኣብ ኵሉ ሓቀኛ ኹን
1.171172
Amma Yesu ya ce, "Wani ya taɓa ni, na san cewa iko ya fita daga wurina."
የሱስ ግና፥ ካባይ ሓይሊ ኸም ዝወጸ ይፍለጠኒ አሎ እሞ፡ ዝተንከየንስ አሎ፡ በሎ።
1.171016
28Yesu ya amsa ya ce, "A maimakon, masu albarka ne waɗanda suke jin maganar Allah, suna kuma biyayya da ita."
የሱስ፡ "ሕጉሳትሲ እቶም ቃል ኣምላኽ ዚሰምዑን ዚሕልዉን ደኣ እዮም!
1.170766
FROM OUR ARCHIVES "Jehobah Ya Kawo Ku Faransa don Ku Koyi Gaskiya"
ካብ መዛግብትና "የሆዋ ሓቂ ኽትፈልጡ ኢሉ እዩ ናብ ፈረንሳ ኣምጺኡኩም"
1.170741
Amsar da ya bayar: Ai, Asabar domin mutum aka yi ta, ba mutum aka yi domin Asabar ba.
ሰንበት ንወዲ ሰብ ተፈጢራ እምበር ሰብ ንሰንበት ኣይተፈጠረን።
1.170674
Kur'ani zai ba mu amsa cewa: Ban halicci aljannu da mutane ba face sai don su bauta mini"1 Sai mu sake yin tambaya mene ne ma'anar ...
"ጋኔንንና (አጋንንት) ሰብን ክግዙ እለይ እምበር ንካልእ አይፈጠርኩዎምን"
1.170575
"Allah mai-sama za ya kafa wani mulki, wanda ba za a rushe shi ba daɗai.
"ኣምላኽ ሰማይ ንዘለኣለም ከቶ ዘይትጠፍእ መንግስቲ ኬቕውም እዩ።
1.170536
'Wannan Ita Ce Hanyar Rai' 55.
"እታ መገዲ እዚኣ እያ" 55.
1.170519
Da ya zo da shi, ya ce masa: "Wasu maza biyu sun kasance a daya birnin: daya arziki, da kuma sauran talakawa.
ንሱ ኸኣ ናብኡ አትዩ በሎ፡ ኣብ ሓንቲ ኸተማ ኽልተ ሰብኣይ ነበሩ፡ እቲ ሓደ ሃብታም፡ እቲ ሓደ ድማ ድኻ።
1.170501
"To yanzu ita Na'imar ta fada maka gidan wacce ta je?"
ሕተቱ ከኣ ኢኹም ንገዛኹም ኣየናይ እዩ ዝቐረበ።
1.170377
Duka waxannan su na nan a cikin littafin kafi, wanda su ka fi dogara a kansa bisa ga ko wane littafi.
እታ ደብዳበኡ ኸኣ ኣብ ሓደ ኻብ ዝዀነ ይኹን መጽሓፍ ንላዕሊ ዝያዳ ዝበለጸ መጽሓፍ እያ ትርከብ።
1.170344
5:39 Amma duk da haka gaske, idan na Allah ne, ba za ku iya karya shi ba, kuma wataƙila za a same ku kun yi yaƙi da Allah. "
39ናይ እግዚኣብሔር እንተ ድኣ ኾይኑ ግና ነዞም ሰባት እዚኣቶም ክተጥፍእዎም ኣይትኽእሉን ኢኹም፤ ምስ እግዚኣብሔር ምብኣስ ከይኾነኩም!
1.170167
Ba wani dutsen kamar Allah mu
ከም ኣምላኽና ዝበለ ኸውሒ ኸኣ የልቦን።
1.170094
5:3 Zinarenku da azurfarku sun yi tsatsa, tsatsa kuwa za ta zama shaida a kanku, Za ta cinye namanku kamar wuta.
3ወርቅኹምን ብሩርኩምን መሪቱ፤ እቲ ምምራቱ ኸዓ ኣብ ልዕሌኹም ምስክር እዩ፤ ኣብዛ ኃላፊት ዓለም እዚኣ ሃብቲ ስለ ዝኣከብኩም ድማ ንሥጋኹም ከም ሓዊ ኽበልዖ እዩ።
1.169977
A cikin dukan waɗanda mata suka haifa, ba wani da ya taso da ya fi Yohanna Mai Baftisma girma; duk da haka mafi ƙanƙanta a mulkin sama ya fi shi girma.
28ኣንስቲ ኻብ ዝወለዳኦም ካብ ዮሓንስ መጥምቕ ዝዓቢ ነቢይ ሓደኳ የለን እብለኩም ኣለኹ፤ ኣብ መንግሥቲ እግዚኣብሔር ግና እቲ ዝንእሶ እዩ ዝዓብዮ።
1.169712
Ku gudu zuwa duwatsu saboda kada ku mutu.'
ምእንቲ ኸይትጠፍእ፡ ናብ ከረን ኣቢልካ ድሓን፡ በለ።
1.169703
Da yake kun ƙi ta ba ku kuma ga kun cancanci rai madawwami ba, to, za mu juya ga Alʼummai.
ካብ ደፋእኩምዎን ንናይ ዘለኣለም ህይወት ብቑዓት ከም ዘይኰንኩም ባዕላትኩም ካብ ፈረድኩምን ግና፡ እንሆ፡ ገጽና ናብ ኣህዛብ ንመልስ ኣለና።
1.169692
Jawabinsa zai zama kamar haka: ban halicci aljannu da mutane ba face sai don su bauta mini.
"ጋኔንንና (አጋንንት) ሰብን ክግዙ እለይ እምበር ንካልእ አይፈጠርኩዎምን"
1.169597
A Isra'ila, sunansa mai girma ne.
ስሙ ኣብ እስራኤል ዓብዪ እዩ።
1.169384
Ya halicci wannan duniya da duk abubuwan cikinta sannan Yana kallonta a duk sasanninta.
" መልክዓ ዓለም ምድሪ ዝፈጠረ፣ ንኩሉ መልክዕ ናይ ዓለም ፈጠረ።
1.169335
Da suka wanke rigunansu, sai ya ce musu, "Ku shirya a rana ta uku, kada ku kusanci matanku."
ነቶም ህዝቢ ድማ፡ ነታ ሳልሰይቲ መዓልቲ ተዳለዉ፡ ናብ ሰበይቲ ኸኣ ኣይትቕረቡ፡ በሎም።
1.169219
Amma ko gashi ɗaya na kanku, ba zai hallaka ba.
ግናኸ ኻብ ርእስኹም ሓንቲ ጸጕሪ እኳ ኣይክትጠፍእን እያ።
1.169178
Sai Yesu ya ce, "Ina tare da ku na ɗan ƙanƙanin lokaci ne kawai, saʼan nan zan koma wurin wanda ya aiko ni.
ስለዚ የሱስ፡ ገና ቕሩብ ዘመን ምሳኻትኩም እየ፡ ናብቲ ዝለኣኸኒ ኸኣ ክኸይድ እየ።
1.169176
Ku yi adduʼa, kada wannan yǎ faru a lokacin sanyi.
እቲ ምህዳምኩም ብኽረምቲ ከይከውንሲ ጸልዩ!
1.168964
Ya cece su daga dukan wahalarsu.
ካብ ኵሉ ጭንቁ ኸኣ ኣድሒንዎ።
1.168798
Kuma suka girmama Allah, ta hanyar cewa, "Ba mu taɓa ganin irin wannan ba."
"ከምዚ ዝበለስ ከቶ ኣይረኣናን" እናበሉ እውን ንኣምላኽ ኣሞገስዎ።
1.168733
Kuma sũ mãtan suna da kamar abin da yake a kansu, yadda aka sani.
ከም ኣንስቲ ድማ ኪዀኑ እዮም።
1.168697
Idan kun kasance kun yi ĩmãni da Allah, to, a gare Shi sai ku dõgara, idan kun kasance Musulmi." (84)
ብእምነት እንተ ሃሊኹም ርእስኹም መርምሩ ምእዛዝ ህዝቢ ኣምላኽ፥ [ንእግዚኣብሄር ምእዛዝ]
1.168673
22Waɗannan ne waɗanda ayyukansu suka ɓãci a cikin dũniya da Lãhira, kuma bã su da wasu mataimaka.
እዚኣቶም ግና ሕይወት የብሎምን ጥፍኣት እዩ መወዳእታኦም
1.168661
yadda Allah ya shafe Yesu Banazare da Ruhu Mai Tsarki da kuma iko, da kuma yadda ya zaga koʼina yana aikata alheri yana kuma warkar da dukan waɗanda suke ƙarƙashin ikon Iblis, domin Allah yana tare da shi.
ኣምላኽ ከመይ ኢሉ ንኢየሱስ ብዓል ናዝሬት ብመንፈስ ቅዱስ ብኃይልን ከም ዝቐብኦ፥ ንሱ ኸኣ ኣምላኽ ምስኡ ስለ ዝነበረ፥ ኣብ ኵሉ ጽቡቕ ከም ዝገበረን፥ ንዅሎም ነቶም ሰይጣን ዝኣሰሮም ከም ዘሕወየውን ባዕልኻትኩም ትፈልጥዎ ኢኹም።
1.168569
Ban yi wa Yahudawa rauni ba, kamar yadda kuka sani sarai.
ንስኻ ኣጸቢቕካ ትፈልጦ ኸም ዘለኻ፡ ንኣይሁድ ኣይበደልክዎምን።
1.168558
Akwai kuma zaman lafiya tsakanin Hiram da Sulemanu, da biyu buga wani yarjejeniya.
ኣብ መንጎ ሒራምን ሰሎሞንን ከኣ ሰላም ነበረ፡ ክልቲኣቶም ድማ ኪዳን ተአታትዉ።
1.168556
18 Ya kamata mu taimaka wa mutane su san Jehobah.
18 ንኻልኦት እውን ብመንፈሳዊ መዳይ ክንሕግዞም ኣሎና።
1.168406
'yan takara zama mun san su,
ንፈልጦም እንዲና።
1.168258
Ciyar da Mutane Ta Hanyar Fean kaɗan
ብሒደት ሰባት ንብዙሓት ምምጋብ
1.168243
11. za su tallafe ka da hannuwansu, don kada ka buga ƙafarka a kan dutse.' "
ንሳቶም ከኣ እግርኻ ብእምኒ ኸይትዕንቀፍ በእዳዎም ኪፆሩኻ እዮም።
1.168014
28 Haka nan a idon mutane ku adalai ne, amma ciki sai munafunci da mugun aiki.
28 ንስኻትኩም እውን ከምኡ ብላዕሊ ንሰብ ጻድቃን ትመስሉ፣ ውሽጥኹም ግና ግብዝናን ጥሕሰት ሕግን ዝመላእኩም ኢኹም።
1.167933
Amma ko gashi ɗaya na kanku, ba zai hallaka ba.
ግናኸ ኻብ ርእስኹም ሓንቲ ፀጕሪ እኳ ኣይክትጠፍእን እያ።
1.167835
Gaskiya nake gaya muku, maigidan zai ba shi riƙon dukan dukiyarsa.
ኣብ ኵሉ ገንዘቡ ኸም ዚሸሞ፡ ብሓቂ እብለኩም አሎኹ።
1.167611
Sai ya amsa, ya ce, "Na ga Shaiɗan ya fāɗi daga sama kamar walƙiya.
ኢየሱስ ድማ ኸምዚ በሎም፦ "ሰይጣን ከም መብረቕ ካብ ሰማይ ኪወድቕ ከሎ ረአኽዎ።
1.167573
Amma ina gaya muku, za a fi jin tausayin Taya da Sidon a ranar shariʼa, fiye da ku.
ብመዓልቲ ፍርዲ ግና ካብ ንኣኻትክን ንጢሮስን ሲዶናን ኪቐልል እዩ።
1.167489
23 Albarka tā tabbata ga wanda ba ya tuntuɓe sabili da ni."
23ብኣይ ዘይዕንቀፍ ብፁዕ እዩ፤ ኢሉ መለሰሎም።
1.167456
"Amma idan duk da haka ba ku kasa kunne gare ni ba, sai in tsananta hukuncinku har sau bakwai saboda zunubanku.
በዚ ድማ ገና እንተ ዘይሰማዕኩምኒ፡ ብዛዕባ ሓጢኣትኩም ሾብዓተ ዕጽፊ ገይረ ክቐጽዓኩም እየ።
1.16742
An gaya min cewa na ziyarci 'yan'uwa fiye da 600 tun lokacin da na zo Wallkill.
ናብ ዎልኪል ካብ ዝመጽእ፡ ንልዕሊ 600 ከም ዝበጻሕክዎም እዩ ተነጊሩኒ።
1.167414
21Za a sami salama tsakanin mutane da dabbobi.
ኣብ መንጎ ሰባትን እንስሳታትን ሰላም ኪሰፍን እዩ።
1.1674
42 Suka ce, "Ashe, wannan ba Yesu ba ne, ɗan Yusufu, wanda mahaifiyarsa da mahaifinsa duk mun san su?
Tigr 42 እዙይስ እቲ ኣቦኡን እኖኡን ንሕና እንፈልጦም ኢየሱስ ወዲ ዮሴፍዶ ኣይኮነን?
1.167305
23 Yesu ya amsa masa ya ce, "Kowa yake ƙaunata, zai kiyaye maganata, Ubana kuwa zai ƙaunace shi, za mu zo wurinsa mu zauna tare da shi.
ኢየሱስ ድማ ከምዚ ኢሉ መለሰሉ፦ "እቲ ዜፍቅረኒ ቃለይ ኪሕሉ እዩ፣ ኣቦይ ከኣ ኬፍቅሮ እዩ፣ ናብኡ መጺእና ድማ ኣብኡ ማኅደር ክንገብር ኢና።
1.167267
Kuma ba ma kawai a bindige musulmin ba, a'a musulmin nan salla yake, sallar ma yana sujada.
ናይ ሙሴ ጥራሕ ኣይኮነን ናይ ኣበው ተስፋ ናይቶም ምሩጻት ጸሎት ንክምልስ ሰብ ኮይኑ።
1.167261
"29 Masu adalci kansu za su mallaki ƙasa, Za su zauna a kai har abada. "
29 (፳፱) ጻድቃን ንሃገር ኪወርስዋ፣ ኣብኣውን ንዘለኣለም ኪነብሩ እዮም።
1.167145
14 Mun riga mun soma amfana daga kyauta mafi girma da Allah ya ba mu.
14 ካብቲ ብሉጽ ውህበት ኣምላኽ ድሮ ተጠቒምና ኢና።
1.16709
Yesu ya amsa, ya ce, "Koyarwata ba tawa ba ce, ta fito ne daga wurin wanda ya aiko ni.
ሽዑ የሱስ መሊሱ በሎም፡ ትምህርተይሲ ናይቲ ዝለኣኸኒ እዩ እምበር፡ ናተይ ኣይኰነን።
1.166957
In kuma hannunka na dama yana sa ka yin zunubi, yanke shi ka yar.
የማነይቲ ኢድካ እንተ ኣስሓተትካውን፥ ካባኻ ቘሪጽካ ደርብያ።
1.166953
Gama a rubuce yake cewa Ibrahim yana da ʼyaʼya biyu maza, ɗaya ta wurin baranyar mace, ɗaya kuma ta wurin ʼyantacciyar mace.
22ኣብርሃም ክልተ ኣወዳት ሓደ ኻብታ ገረድ ሓደ ኸዓ ኻብታ እመቤት ከም ዝወለደ ተጽሒፉ እዩ።
1.16674
Nuhu ya yi biyayya da dukan abin da Allah ya umarce shi ya yi.
ኖኅ ድማ ከምቲ እግዚኣብሔር ዝኣዘዞ ኩሉ ገበረ።
1.166708
Saboda haka ʼyanʼuwa, sai ku yi haƙuri har dawowar Ubangiji.
እምብኣርሲ፡ ኣሕዋተየ፡ ክሳዕ ምጽኣት ጐይታ ተዐገሱ።
1.166681
Mene ne mutanen Allah suka fahimta tun da daɗewa game da adadin nan 144,000?
ህዝቢ ኣምላኽ ብዛዕባ እቶም 144,000፡ ካብ ቀደም ኣትሒዞም እንታይ ተረዲኦም ነበሩ፧