score
float32 1.04
1.25
⌀ | Hausa
stringlengths 9
500
⌀ | Chichewa
stringlengths 10
500
|
|---|---|---|
1.249137
|
Wane ne Gog na Magog da aka ambata a littafin Ezekiyel?
|
Kodi Gogi wa kudziko la Magogi wotchulidwa m'buku la Ezekieli ndi ndani?
|
1.248229
|
Almajiranka suna yin abin da doka ta hana a yi a ranar Asabbaci."
|
Ophunzira anu akuchita zosaloledwa pa tsiku la Sabata."
|
1.2477
|
Me ya sa ka faɗa mini irin wannan magana?"
|
Nanga nʼchifukwa chiyani mukunena zimenezi kwa ine?"
|
1.247329
|
Na ce: 'det ne waɗanda suka fito daga cikin babban tsananin.
|
Tsono iye anandiwuza kuti, "Amenewa ndi amene anatuluka mʼmazunzo aakulu aja.
|
1.247314
|
Ina tambaya, "Shin har yanzu suna cikin NFL?."
|
Ndikufunsa, "Kodi akadali mu NFL?."
|
1.246892
|
Kada kuwa ka rantse da kanka, don ba za ka iya mai da ko gashi ɗaya fari ko baƙi ba.
|
Usalumbire ndi mutu wako, chifukwa sungasinthe tsitsi limodzi loyera kapena lakuda.
|
1.246851
|
Ina azumi sau biyu a mako; Ina ba da zakar abin da na mallaka.
|
Ine ndimasala kudya kawiri pa mlungu ndipo ndimapereka chakhumi pa zinthu zonse zimene ndimapeza.'
|
1.246203
|
Na sayi wani gida a 2006.
|
Ndinagula nyumba mu 2006.
|
1.246201
|
16 Yadda Maryamu ta kasa kunne.
|
16 Mariya ankamvetsera kwambiri anthu ena akamalankhula.
|
1.245248
|
"Ina tsammanin cewa kun rigaya tsufa sosai don magance waɗannan tambayoyi.
|
"Ndikuganiza kuti mwakalamba kale kuti muthe kuthetsa mafunso amenewa.
|
1.243893
|
Ina da matsala tare da... Google kasuwancina.
|
Ndili ndi vuto ndi... Google bizinesi yanga.
|
1.243758
|
Ka gaggauta mana da rabonmu, a gabãnin rãnar bincike." (16)
|
Tipatsirenitu gawo la chilango chathu lisanafike tsiku lachiwerengero."
|
1.242896
|
Waɗannan uku 'ya'yan Nuhu ne, daga gare su ne mutanen duniya duka suka bazu. "
|
Atatuwa anali ana a Nowa, ndipo Kuchokera pamenepa anthu onse padziko lapansi anafalikira."
|
1.242461
|
Jehobah ya annabta bambancin da zai kasance tsakanin bayinsa da kuma maƙiyansa: "Bayina za su ci, amma ku za ku ji yunwa: ga shi, bayina za su sha, amma ku za ku ji ƙishi; ga shi, bayina za su yi farinciki, amma ku za ku ji kunya.
|
Atumiki anga adzasangalala, koma inuyo mudzachita manyazi.
|
1.242435
|
39; Kuma ya kangare, shi da rundunõninsa a cikin ƙasa, bã da haƙƙi ba kuma suka zaci cħwa sũ, bã zã a mayar da su zuwa gare Mu ba.
|
"Ndipo iye pamodzi ndi makamu ake ankhondo adadzitukumula pa dziko popanda chilungamo ndipo ankaganiza kuti iwo sadzabwelere kwa Ife.
|
1.241549
|
Ma'ana: ((Idan bayiNa suka tambaye ka labariNa to Ni kusa Nake, kuma ina amsa addu'ar mai addu'a in ya kira Ni)).
|
"Ndipo akapolo anga akakufunsa za ine, (auze kuti) Ine ndili pafupi nawo.
|
1.241118
|
Gidana kasancewa yanzu a rest.196
|
nyumba yanga kukhala tsopano pa rest.196
|
1.240707
|
Idan Ibrahim da aka ayyana adalci ta wurin ayyuka, sa'an nan ya na da wani abu to fariya - amma ba a gaban Allah.
|
Pakuti ngati Abrahamu anayesedwa wolungama cifukwa ca nchito, iye akhala naco codzitamandira; koma kulinga kwa Mulungu ai.
|
1.2406
|
17:5 Kuma manzannin ce wa Ubangiji, "Ƙara mana bangaskiya."
|
Luk 17:5 Ndipo atumwi adati kwa Ambuye, wonjezerani chikhulupiriro chathu.
|
1.240559
|
Zã su sani a gõbe, wãne ne gawurtaccen mai ƙaryar, mai girman kan? (26)
|
"Mawa lino adzadziwa (tsiku lakuwatsikira chilango,) kuti ndiyani wabodza wodzitukumula (iwo kapena Swaleh).
|
1.24039
|
da iko na ban da shi daga Littafi Mai Tsarki.
|
Mfundo zake zonse n'zochokera m'Baibulo.
|
1.240184
|
4Za su ga fuskarsa, sunansa kuma zai kasance a goshinsu.
|
4 Iwo adzaona nkhope yake ndipo dzina lake lidzalembedwa pa mphumi zawo.
|
1.239479
|
Mun ga tauraronsa a gabas#2.2 Ko kuwa tauraro saʼad da ya taso mun kuwa zo ne domin mu yi masa sujada."
|
Chifukwa tinaona nyenyezi yake kummawa ndipo tabwera kudzamupembedza."
|
1.239072
|
َ020-103 Suna ɓõye magana a tsakãninsu, (Sunã ce wa jũna) "Ba ku zauna ba (a cikin dũniya) fãce kwãna gõma."
|
"Adzanong'onezana pakati pawo (ponena kuti): "Simudakhalitse pa dziko lapansi koma masiku khumi okha basi."
|
1.238993
|
Saʼa ta uku na safe ce kuwa aka gicciye shi.
|
Linali ora lachitatu mmawa pamene anamupachika Yesu.
|
1.238978
|
Esabilu da al'umman al'ummai zasu kasance daga gare ku, Sarakuna kuma za su fito daga tsatsonka.
|
Mafuko ndi anthu a mitundu kudzakhala kwa inu, ndipo mafumu adzatuluka m'chiuno mwako.
|
1.237718
|
Wannan yana nufin Allah yana son ya bi da mu hanyar da muke bi da wasu mutane.
|
Mulungu amachita nafe momwe timachitira ndi ena.
|
1.237713
|
Kana da fiye da rabi a can!
|
Ndinu oposa theka kumeneko!
|
1.237661
|
Ku yi aikinku da kyakkyawar niyya, sai ka ce ga Ubangiji kuke yi, ba mutane ba.
|
Tumikirani ndi mtima wonse, ngati kuti mukutumikira Ambuye, osati anthu.
|
1.237536
|
39Kuma ya kangare, shi da rundunõninsa a cikin ƙasa, bã da haƙƙi ba kuma suka zaci cħwa sũ, bã zã a mayar da su zuwa gare Mu ba.
|
"Ndipo iye pamodzi ndi makamu ake ankhondo adadzitukumula pa dziko popanda chilungamo ndipo ankaganiza kuti iwo sadzabwelere kwa Ife.
|
1.237048
|
Suka ce, "A'a, a titi za mu kwana."
|
Iwo anati, "Ayi, tigona panja."
|
1.236295
|
Nayi hakan sau daya ko biyu .....
|
Ndachita zimenezi nthawi kapena ziwiri .....
|
1.236123
|
Sai dai kowa da lokacinsa: Kiristi ne nunan fari; saʼan nan saʼad da ya dawo; za a ta da waɗanda suke nasa.
|
Koma aliyense m'magawo ake: Kristu chipatso choyambirira, pambuyo pake iwo a Khristu nthawi ya kukhalapo kwake.
|
1.235975
|
Ya yi kira daya daga cikin bayi da ya tambaye abin da aka faruwa.
|
Iye anaitana mmodzi mwa akapolo ndipo anapempha chimene chikuchitika.
|
1.235561
|
28Wannan jinina ne na sabon alkawari, wanda aka zubar saboda mutane da yawa, don gafarar zunubai.
|
28Awa ndi magazi anga a pangano amene akhetsedwa chifukwa cha ambiri kuti akhululukidwe machimo.
|
1.234674
|
Ya ce: "Rai na har abada ke nan, su san ka, Allah makaɗaici mai-gaskiya, da shi kuma wanda ka aiko, Yesu Kristi.
|
Iye anati: 'Moyo wosatha ndi uwu, kuti akadziwe Inu Mulungu woona yekha, ndi Yesu Kristu amene munam'tuma.'
|
1.234492
|
A karshe Laura samu wayar kira!
|
Pomaliza Laura ali ndi foni!
|
1.234371
|
kada in faɗi abubuwan da zan iya nadama daga baya.
|
Osanena zinthu zomwe pambuyo pake ndingadzanong'oneze nazo bondo.
|
1.234363
|
Mene ne wani annabi daga Yahuda ya yi, kuma mene ne ya same shi don hakan?
|
Kodi mneneri wa ku Yuda analephera kuchita chiyani, nanga zotsatira zake zinali zotani?
|
1.234314
|
To, game da cin abincin da aka miƙa hadaya ga gumaka kuwa: Mun san cewa gunki ba kome ba ne a duniya, kuma babu wani Allah sai dai ɗaya.
|
Tsono kunena za kudya zoperekedwa nsembe kwa mafano, tidziwa kuti fano siliri kanthu pa dziko lapansi, ndi kuti palibe Mulungu koma mmodzi.
|
1.234245
|
To, zã ku san yadda (ãƙibar) gargaɗiNa take. (17)
|
Choncho mdzadziwa mmene lilili chenjezo Langa (pa inu).
|
1.234194
|
10:31 Saboda haka, ko ka ci, ko abin sha, ko duk abin da kuma ka iya yi, yi dukan abin da ɗaukakar Allah.
|
31Nʼchifukwa chake chilichonse mungadye kapena kumwa, kapena chimene mungachite, chitani zonse ku ulemerero wa Mulungu.
|
1.233789
|
Ina faɗa muku cewa wani wanda ya fi haikali yana a nan.
|
Ine ndikuwuzani kuti wamkulu kuposa Nyumba ya Mulunguyo ali pano.
|
1.233311
|
Amma Yesu ya ce, "Wani ya taɓa ni, na san cewa iko ya fita daga wurina."
|
Koma Yesu anati, "Wina wandikhudza; ndikudziwa chifukwa mphamvu yachoka mwa Ine."
|
1.233051
|
Ba zan bar ku marayu ba; zan zo wurinku.
|
Ndinabwera pontho kuna imwe.
|
1.232846
|
24 Waɗansunsu da suke tare da mu kuma, suka je kabarin, suka tarar kamar yadda matan suka faɗa, amma shi, ba su gan shi ba."
|
24 Andzathu anango aenda ku nthumbi, mbagumana pyonsene sawa-sawa ninga mukhadapilongera akazi, mbwenye Yezu hadamuona tayu."
|
1.232526
|
Kuma ina ba su rai na har abada " (Yahaya 10: 27-28).
|
Ndimazipatsa moyo wosatha."
|
1.232514
|
Sai suka ce masa, "Mu je mu sayi gurasa ɗari biyu, mu ba mu abinci?"
|
Ndipo iwo ananena naye, Kodi tikapita ife ndi kugula mikate ya pa marupiya atheka mazana awiri, ndi kuwapatsa kudya?
|
1.232344
|
Kuma me ya sa ake wannan bã ni, har da uwar Ubangijina za ta zo gare ni?"
|
Zatheka bwanji kuti mayi wa Mbuye wanga abwere kwa ine?
|
1.232219
|
A maimakon haka, gaɓoɓin jiki da ake gani kamar ba su da ƙarfi, su ne masu muhimmanci.
|
22 Kono lilama za mubili zebonahala kufokola kufita zeñwi zatokwahala,
|
1.232217
|
Amma wasu da suke bauta wa gumaka a dā suna ganin cin irin wannan naman ɗaya yake da bauta wa gunki.
|
Komabe ena amene poyamba ankalambira mafano ankaona kuti kudya nyamayo kunali ngati kulambira mafano.
|
1.232122
|
11:27 Kuma wannan zai zama alkawarina a gare su, sa'ad da zan dauke da zunubansu. "
|
Rom 11:27 Ndipo ichi ndi chipangano changa ndi iwo pamene ndidzachotsa machimo awo.
|
1.231939
|
7 Bayan haka ya ce wa almajiran, "Mu koma ƙasar Yahudiya."
|
Ndiyeno akuti kwa ophunzira ake: "Tiyeni tipitenso ku Yudeya."
|
1.231938
|
Zan aiki ɗana da nake ƙauna, wataƙila za su girmama shi.'
|
Ndidzatumiza mwana wanga wamwamuna, amene ndimukonda; mwina iwo adzamuchitira ulemu.'
|
1.231889
|
Mun nuna wa duniya abin da za mu iya yi a wannan dare ... "
|
Tinasonyeza dziko zomwe tingachite usiku umenewo ... "
|
1.231859
|
Da a ce Adamu ya yi biyayya ga Allah, da ya yi rayuwa a Aljanna har abada.
|
Ngati akanasankha kumvera Mulungu, akanakhala ndi moyo wosatha m'Paradaiso.
|
1.231171
|
Ku (da ni) ba sa cikin manyan kashi 1% na membobin LinkedIn.
|
Inu (ndi ine) simuli m'modzi mwa 1% apamwamba a mamembala a LinkedIn.
|
1.230964
|
Nikodimu ya ce masa, Ƙaƙa za a haifi mutum bayan ya tsufa?
|
Nikodemo ananena kwa Iye, Munthu akhoza bwanji kubadwa atakalamba?
|
1.230566
|
"Ba ku sani ba game da maza" Steve Harvey.
|
"Simudziwa kanthu za amuna" Steve Harvey.
|
1.230397
|
98"A lõkacin da muke daidaita ku da Ubangijin halittu.
|
"Pamene timakufananitsani ndi Mbuye wa zolengedwa.
|
1.230132
|
a gidan bawansa Dawuda
|
mu nyumba ya mtumiki wake Davide.
|
1.230068
|
َ023-007 Sabõda haka wanda ya nẽmi abin da ke bãyan wancan, to, waɗancan sũ ne mãsu ƙẽtarẽwar haddi.
|
Koma amene angafune (zina) Kusiya zimenezi iwowo ndiwo Olumpha malire.
|
1.229844
|
9 Biyu sun fi ɗaya, gama za su fi samun amfanin wahalar aikinsu.
|
Baibulo limati: "Awiri aposa mmodzi; pakuti ali ndi mphotho yabwino m'ntchito zawo.
|
1.229652
|
"Ashe, bai yi magana ba da mu?"
|
Sananenanso ndi ife nanga?"
|
1.229537
|
Shi [Yesu] zai dawo nan [duniya].
|
Kenako [Yesu] adzabweranso [padziko lapansi].
|
1.229437
|
Amma a cikin sauran mutane ba wanda ya yi ƙarfin halin shiga cikinsu, duk da haka kuwa jama'a suna girmama su.
|
Koma palibe mmodzi wa otsalawo analimba mtima kuphatikana nao; komatu anthu anawakuzitsa;
|
1.229146
|
amma na, idan na ɗaga sama daga ƙasa, za a zana dukan mutane wa kaina
|
koma ine, ndikadzakwezedwa kudziko la, ndidzakoka anthu onse kwa Ine ndekha
|
1.22878
|
Ka aiko da Ruhu, kuma su aka halicce.
|
Atumize Mzimu Wanu, ndipo iwo adzakhala analenga.
|
1.228758
|
1:10 sabõda haka, kana iya tabbatar da abin da shi ne mafi alhẽri, domin dõmin ka kasance kunã mãsu tsarkake da kuma ba tare da laifi a Rãnar Almasihu:
|
kuti mukayese inu zinthu zosiyana; kuti mukakhale a mtima woona ndi wosalakwa, kufikira tsiku la Khristu;
|
1.22862
|
Me yasa tafiya zuwa Sri Lanka ya fi aminci fiye da kowane lokaci
|
Chifukwa chomwe kupita ku Sri Lanka ndikotetezeka kuposa kale
|
1.228531
|
28; Kõ zã Mu sanya waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai kamar waɗanda suke mãsu barna ne a cikin ƙasa?
|
"Kodi tingawachite amene akhulupirira (Allah) ndi kuchita zabwino kukhala monga oononga pa dziko?
|
1.228474
|
Ya ce masa, "Ana ta da matattu kuma ana yi wa matalauta bishara."
|
Amuuza kuti, "Akufa aukitsidwa, ndipo osauka alalikidwa uthenga wabwino."
|
1.228113
|
Ashe, Alkur'ani bai zargi kafuran Larabawa mai tsanani ba, ga bin
|
Kodi Qur'an sinadzudzule ma Arabu achikunja chifukwa
|
1.228039
|
29 Sai ya ce musu, "Ai, irin wannan ba ya fita sai da addu'a."
|
Iye anayankha kuti, "Mtundu uwu umatuluka pokhapokha mwapemphera ndi kusala kudya."
|
1.227853
|
98; "A lõkacin da muke daidaita ku da Ubangijin halittu.
|
"Pamene timakufananitsani ndi Mbuye wa zolengedwa.
|
1.227773
|
5:3 Kuma babu wanda ya iya, ba a sama ba, ko a duniya, kuma can ƙarƙashin ƙasa, bude littafin, kuma ba kallo a kansa.
|
Rev 5:3 Ndipo padalibe munthu m'modzi m'Mwamba, kapena padziko lapansi, kapena pansi pa dziko wakutsegula buku, kapena kulipenya;
|
1.227723
|
Idan Ibrahim da aka ayyana adalci ta wurin ayyuka, sa'an nan ya na da wani abu to fariya - amma ba a gaban Allah.
|
Kunena zoona, Abrahamu akanalungamitsidwa ndi ntchito zake, akanakhala nako kanthu kodzitamandira, koma osati pamaso pa Mulungu.
|
1.227598
|
35Kuma suka ce: "Mũ ne mafiya yawa ga dũkiya da ɗiya, kuma mu ba mu zama waɗanda ake yi wa azãba ba.
|
"Ndipo ankanena (monyada): "Ife tili ndi chuma chambiri ndi ana (amhiri); choncho ife sitidzalangidwa (pa tsiku la chimaliziro)."
|
1.227467
|
1:10 sabõda haka, kana iya tabbatar da abin da shi ne mafi alhẽri, domin dõmin ka kasance kunã mãsu tsarkake da kuma ba tare da laifi a Rãnar Almasihu:
|
kuti mukayese inu zinthu zosiyana; kuti mukakhale a mtima woona ndi wosalakwa, kufikira tsiku la Kristu;
|
1.227039
|
Amma ni, saʼad da an ɗaga ni daga ƙasa, zan ja dukan mutane gare ni."
|
koma ine, ndikadzakwezedwa kudziko la, ndidzakoka anthu onse kwa Ine ndekha
|
1.226433
|
Kuma babu wani mai ceto banda ni.
|
palibe Mpulumutsi wina kupatula Ine.
|
1.226182
|
In ya yi maka wani laifi ko kuma yana riƙe maka wani bashi, sai ka mai da shi a kaina.
|
Koma ngati anakulakwira kanthu, kapena wokongola kanthu, kanthu, kapena wakongola kanthu, undiwerengere ine kameneko;
|
1.225721
|
Babu wani daga cikin tsakiyar makaranta yara duba sama zuwa gare ni.
|
Palibe ana kusukulu pakati anayang'ana kwa ine.
|
1.225625
|
John 16: 12-13[1] "Har yanzu ina da abin da zan faɗa muku, amma ba ku iya ɗaukarsu yanzu.
|
Kenako iye anawauza kuti: "Ndili ndi zambiri zakuti ndikuuzeni, koma simungathe kuzimvetsa zonsezo pakali pano.
|
1.22536
|
Na sake yi!)
|
Ndinazichitanso!)
|
1.225192
|
In kuma ya dace in tafi, to, sai su tafi tare da ni.
|
4Ngati kutaoneka kuti nʼkoyenera kuti ndipite nawo, adzapita nane limodzi.
|
1.22518
|
Menene jihar Dutch (a matsayin misali) ta samu a cikin faɗuwar faɗar sau ɗaya cikin 'yan kwanakin nan?
|
Kodi boma la Dutch (monga mwachitsanzo) lakwanitsa chiyani mu imodzi yomwe idagwa m'masiku aposachedwa?
|
1.224434
|
Amma sabili da zaɓaɓɓu waɗanda ya zaɓa, ya gajarta kwanakin. "
|
Koma chifukwa cha osankhidwawo, masikuwo adzafupikitsidwa."
|
1.223919
|
Nuwamba zai zama mafi kyawun watanmu... kuma za mu wuce ziyara 100,000!
|
Novembala ukhala mwezi wathu wabwino koposa... ndipo tidzapitilira maulendo 100,000!
|
1.223792
|
Take 5 shekaru misali.)
|
Tengani zaka 5 Mwachitsanzo.)
|
1.223787
|
Kuma a cikin shekarar fari ba zai yi damuwa ba, kuma ba zai rabu da fitar da 'ya'yan itace ba. "
|
M'chaka cha chilala sadzadandaula, kapena kusiya kubala zipatso. "
|
1.223538
|
Gama mun ji cewa wasu suna tafiya cikin rashin tsari a cikinku, ba sa aikin komai, sai dai suna shiga cikin abin da bai shafe su ba.
|
Pakuti tikumva za ena mwa inu kuti ayenda dwache dwache, osagwira ntchito konse, koma ali ochita mwina ndi mwina.
|
1.223508
|
Saʼad da dukan mutane suka gan shi yana tafiya yana yabon Allah,
|
Anthu onse atamuona akuyenda ndiponso kuyamika Mulungu,
|
1.222775
|
Sai marmaro gõma sha biyu suka ɓuɓɓuga, haƙĩƙa, kõwaɗanne mutãne sun san wurin shansu.
|
Ndipo mudatuluka akasupe khumi ndi awiri mwakuti fuko lililonse lidadziwa malo ake omwera.
|
1.222575
|
Matiyu 24: 42-44 Watch haka, domin ku sani ba abin da hour Ubangijinka Yanã zo.
|
42"Chifukwa chake yangʼanirani, popeza simudziwa tsiku lanji limene Ambuye anu adzabwera.
|
1.222529
|
48 Laban ya ce, "Wannan tsibi shaida ce tsakanina da kai yau."
|
48 Labani anati, "Mulu uwu ndi mboni pakati pa inu ndi ine lero."
|
1.222437
|
Shi ne Sarkin waɗanda suke sarauta kamar sarakuna kuma Ubangijin waɗanda suke sarauta kamar iyayengiji, shi kaɗai yake da rashin mutuwa, wanda yake zaune cikin haske wanda ba a kusantuwa, wanda ba wanda ya gani ko ganinsa.
|
Ndiye Mfumu ya omwe amalamulira monga mafumu ndi Mbuye wa iwo olamulira monga ambuye, yekhayo amene ali ndi moyo wosakhoza kufa, amene amakhala m'kuwala kosafikirika, amene palibe munthu anamuonapo kapena angathe kumuona.
|
1.222396
|
ashe, hidimar Ruhu ba za ta fi wannan ɗaukaka ba?
|
koposa kotani nanga utumiki wa Mzimu udzakhala m'ulemerero?
|
1.222262
|
Tashi daga matattu zai yiwu, amma a yaushe ne fiye da ɗaya ko biyu suke da damar tayar da su?
|
Kuuka kwa akufa kunali kotheka, koma ndi liti pamene mmodzi kapena awiri ali ndi mwayi woukitsidwa?
|
1.222256
|
Wato, mutane takwas ke nan a iyalin Nuhu.
|
Chotero munali anthu asanu ndi atatu m'banja la Nowa.
|
Hausa-Chichewa_Sentence-Pairs Dataset
This dataset contains sentence pairs for African languages along with similarity scores. It can be used for machine translation, sentence alignment, or other natural language processing tasks.
This dataset is based on the NLLBv1 dataset, published on OPUS under an open-source initiative led by META. You can find more information here: OPUS - NLLB-v1
Metadata
- File Name: Hausa-Chichewa_Sentence-Pairs
- Number of Rows: 1185733
- Number of Columns: 3
- Columns: score, Hausa, Chichewa
Dataset Description
The dataset contains sentence pairs in African languages with an associated similarity score. Each row consists of three columns:
score: The similarity score between the two sentences (range from 0 to 1).Hausa: The first sentence in the pair (language 1).Chichewa: The second sentence in the pair (language 2).
This dataset is intended for use in training and evaluating machine learning models for tasks like translation, sentence similarity, and cross-lingual transfer learning.
References
Below are papers related to how the data was collected and used in various multilingual and cross-lingual applications:
[1] Holger Schwenk and Matthijs Douze, Learning Joint Multilingual Sentence Representations with Neural Machine Translation, ACL workshop on Representation Learning for NLP, 2017
[2] Holger Schwenk and Xian Li, A Corpus for Multilingual Document Classification in Eight Languages, LREC, pages 3548-3551, 2018.
[3] Holger Schwenk, Filtering and Mining Parallel Data in a Joint Multilingual Space ACL, July 2018
[4] Alexis Conneau, Guillaume Lample, Ruty Rinott, Adina Williams, Samuel R. Bowman, Holger Schwenk and Veselin Stoyanov, XNLI: Cross-lingual Sentence Understanding through Inference, EMNLP, 2018.
[5] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Margin-based Parallel Corpus Mining with Multilingual Sentence Embeddings arXiv, Nov 3 2018.
[6] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Massively Multilingual Sentence Embeddings for Zero-Shot Cross-Lingual Transfer and Beyond arXiv, Dec 26 2018.
[7] Holger Schwenk, Vishrav Chaudhary, Shuo Sun, Hongyu Gong and Paco Guzman, WikiMatrix: Mining 135M Parallel Sentences in 1620 Language Pairs from Wikipedia arXiv, July 11 2019.
[8] Holger Schwenk, Guillaume Wenzek, Sergey Edunov, Edouard Grave and Armand Joulin CCMatrix: Mining Billions of High-Quality Parallel Sentences on the WEB
[9] Paul-Ambroise Duquenne, Hongyu Gong, Holger Schwenk, Multimodal and Multilingual Embeddings for Large-Scale Speech Mining, NeurIPS 2021, pages 15748-15761.
[10] Kevin Heffernan, Onur Celebi, and Holger Schwenk, Bitext Mining Using Distilled Sentence Representations for Low-Resource Languages
- Downloads last month
- 14