Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet
score
float32
1.04
1.25
Bemba
stringlengths
9
479
Hausa
stringlengths
10
500
1.249684
Ndemweba icine cine, nati, Mu bafyalwa abanakashi tamwaimine uwacila pali Yohane Kabatisha; lelo uwacepesha mu bufumu bwa mu mulu mukalamba kuli wene.
A cikin dukan waɗanda mata suka haifa, ba wani da ya taso da ya fi Yohanna Mai Baftisma girma; duk da haka mafi ƙanƙanta a mulkin sama ya fi shi girma.
1.249605
" Imwe nga mwatetekela Mose, imwe nga mwalitetekela ine, pantu wene alembele palwa ine.
Da a ce kun gaskata da Musa, da kun gaskata ni, domin ya rubuta game da ni.
1.249303
(1 Yoano 5:3) Vulukai'mba Yesu waambile'mba: "Iyai ko nji, anweba bonse bakooka ne kunemenwa, ne amiwa nkemukokolosha.
(1 Yohanna 5: 3) Ka tuna cewa Yesu ya ce, "Ku zo gareni, dukanku da kuke wahala, masu-nauyin kaya kuma, ni kuwa in ba ku hutawa.
1.249279
Bushe calibipa ukulumbula ishina lya kwa Lesa?
Shin laifi ne mu kira sunan Allah?
1.248643
Shi bampangilepangile amiwa, ne banwe bene bakemupangapanga."
To, idan sun tsananta mini, za su tsananta muku. "
1.248323
Bushe mwalibelenga bwino bwino magazini ya Ulupungu lwa kwa Kalinda iya nomba line?
Shin ka ji daɗin karanta talifofin Hasumiyar Tsaro na kwanan bayan nan kuwa?
1.247515
kwa ntumbo kwa Leza mukatampe ne kwa Umpandiji wetu,
Amma da alheri da kuma ƙaunar Allah Mai Cetonmu suka bayyana,
1.246565
"Malaika wa mu muulu amoneke kuli ena no kumukosha."
"Sai wani mala'ika daga sama ya bayyana gare shi, ya ƙarfafa shi."
1.246199
ati, Ne membu shabo ne fyabupulumushi fyabo nshakafibukishe nakalya iyo.
Ba zan ƙara tunawa da zunubansu da muguntarsu ba.
1.246032
Ni mwe muli na mashiwi ya mweo wa muyayaya."
Kai ne da kalmomin rai madawwami.
1.245598
Mwene tufwaninwe kusangala pa kuyuka'mba Leza wāpangile bino byonso pa mwanda wetu?
Bai kamata ba ne mu yi farin ciki cewa Allah ya halicci dukan wannan dominmu?
1.244604
Yesu bakwile'shi: "Booso ekumi ntambapande su?
Yesu ya yi tambaya, ya ce, "Ba duka goma ne aka tsabtace ba?
1.244582
Bantu pa kwivwana mwāpwijije Solomone uno mwanda bātendela, "mwanda bamwene'mba ñeni ya Leza idi munda mwandi."
Sa'ad da mutane suka ji yadda Sulemanu ya warware al'amarin, Sai suka cika da tsoro, "gama sun gane hikimar Allah tana cikinsa.
1.24438
6 Lelo Abalahama ne kisaka kyandi bālamine namani lwitabijo lwabo lukomo?
6 Ta yaya Ibrahim da iyalinsa suka kasance da bangaskiya sosai?
1.24365
Awe calengwa ukuti takuli uwalungamikilwa ku malango ku menso ya kwa Lesa; ico uwalungama mukukutetekela e ko akekalilila no mweo, pantu 'umulungami akekalila mucutetekelo'" (Abena Galatiya 3:10-11, Abena Roma 1:17).
A fili yake ba wanda zai kuɓuta a gaban Allah ta wurin Doka, domin "Mai adalci zai rayu ta wurin bangaskiya."
1.242972
nda shi Leza kaelelepo kunyuma yoya misambo ya kipangila, ne abe mwine kakakwelelapo kunyuma.
Gama in har Allah bai bar rassan nan na asali ba, kai ma ba zai bar ka ba.
1.242933
ye Mfumwandya diulu ne ntanda, kashikatangapo mu matempelo alongelwe na makasa,
"Allahn da ya halicci duniya da kome da yake cikinta shi ne Ubangijin sama da ƙasa, ba ya kuma zama a haikalin da aka gina da hannuwa.
1.242863
Balefwaya no kubwelela ku Egupti uko bali abasha!
Ƙari ga haka, sun so su koma ƙasar Masar inda suka yi zaman bayi!
1.242657
Findo tungasambililako kuli fyefyo aba bonse babeele ifibusa fya baLesa?
Wane darasi ne za mu iya koya daga yadda kowannensu ya zama abokin Allah?
1.241871
Ee, naliimwena no kushininkisha ukuti, uyu e Mwana wakwa Lesa."
Na kuwa gani, na kuma yi shaida, cewa wannan Ɗan Allah ne."
1.24184
Bamunyinefwe na bankashi mu cilonganino baletwafwa sana.
'Yan'uwa a ikilisiya sun taimaka mana sosai.
1.241271
(1 Yoane 5:3) Iusyini ukuti Yesu watiile: "Izini kunondi, mwensi mwe yatonte nupya anyomelwa, nani namamupeela upuzo.
(1 Yohanna 5: 3) Ka tuna cewa Yesu ya ce, "Ku zo gareni, dukanku da kuke wahala, masu-nauyin kaya kuma, ni kuwa in ba ku hutawa.
1.240642
Ee, naliimwena no kushininkisha ukuti, uyu e Mwana wakwa Lesa."
Na gani na kuma shaida cewa wannan Ɗan Allah ne."
1.239232
Nampo nga Lesa akasuka amapepo yenu nelyo iyo cikashintilila pali imwe.
Ko Allah zai amsa addu'arka ko babu, ya dangana gare ka ne.
1.238827
Le na bubine i bantu'ka kebabwanyapo kwikala na nsangaji?
Waɗanne mutane ne ba za su taɓa yin farin ciki da gaske ba?
1.238428
Yesu wāshintulwile amba: "Kemwakityinai: Mudi na bulēme kutabuka misolwe mingi."
Yesu ya yi bayani: "Kada ku ji tsoro fa; kun fi gwarare masu-yawa daraja.
1.238423
Mwe balume, muletemwa abakashi benu kabili mwilaba ne cipyu kuli bena.
Maza, ku ƙaunaci matanku kada ku nuna musu hali marar tausayi.
1.236948
mwi ba kufwa; ino shi mwipaye bilongwa bya ngitu na mu ̄
Gama in kuna rayuwa bisa ga mutuntaka, za ku mutu; amma in ta wurin Ruhu kuka kashe ayyukan jikin nan, za ku rayu,
1.236402
Batile: "Bushe imitima yesu tayacilabilima ilyo acilalanda na ifwe mu nshila, ilyo acilatulondolwela Amalembo?" - Luka 24:32.
Daga baya suka ce: "Zuciyarmu ba ta ƙuna daga cikinmu ba, sa'anda yana yi mamu zance a kan hanya, yana bayyana mamu littattafai?
1.236331
Nomba mu kubuuka kwa bafwa, akaba umukashi wa kwa nani pali balya 7?
28 To, a tashin matattu, matar wa za ta zama a cikinsu, su bakwai ɗin?
1.236262
Mwanda waka tusaka kwisambila pa bimfwa bya balopwe baná ba Yuda?
Me ya sa za mu tattauna misalan sarakunan Yahuda guda huɗu?
1.235364
Kabili abantu abengi pakati ka baYuda ne nko shimbi baasangwike abasambi bakwe.
A can suka yi magana gabagaɗi har Yahudawa da Alʼummai masu yawa suka gaskata.
1.235338
SATANA alalwisha abasubwa abacili pe sonde e lyo ne "mpaanga shimbi."
SHAIƊAN yana yaƙi da shafaffu da suka rage da kuma "waɗansu tumaki.
1.235307
mu kifungo pamo bwa banwe bakutyilwe nabo, ne boba bamweshibwa malwa, mwanda nenu mudi
Ku riƙa tunawa da waɗanda suke a kurkuku kamar tare kuke a kurkuku, da kuma waɗanda ake gwada musu azaba, kamar ku ake yi wa.
1.23477
Bushe Kristu tali no kucula ifi fintu no kwingila mu bukata bwakwe?"
26 Ashe, ba wajibi ne Almasihu ya sha wuyar waɗannan abubuwa ba, ya kuma shiga ɗaukakarsa?"
1.23437
Ukufume'yo impindi, abakwete ubucetekelo bwa kwikala pa calo umuyayaya balapyungila pamo ne basufishiwe.
Tun daga lokacin, waɗanda suke da begen yin rayuwa a duniya har abada suna aiki tare da shafaffu.
1.234297
Mukabwenamo shani baLesa kani baasuka ukulomba kwenu ukwa mupashi uswetelele?
Ta yaya za ka amfana sa'ad Allah ya amsa roƙonka na neman ruhu mai tsarki?
1.23379
Mwene banwe mutabukile toni bulēme?'
Ka k'i kawota su gaisa da Ummina ko?"
1.23339
Masusu abwanya kufikila muntu ense - enka ne boba betabijibwe na Leza bene.
Kowa yana iya shan wahala - har ma da waɗanda Allah ya amince da su.
1.23236
Yesu atile: "Umuntu umo nankumya, pantu ning'umfwa amaka yafuma muli ine."
Amma Yesu ya ce, "Wani ya taɓa ni, na san cewa iko ya fita daga wurina."
1.232101
Inoko, bamo bādi batōta pa kala bino bilezaleza bāmwene amba kudya mwita'wa kudi pamo bwa kutōta.
Amma wasu da suke bauta wa gumaka a dā suna ganin cin irin wannan naman ɗaya yake da bauta wa gunki.
1.232036
namani muntu ne muntu motudi wivwana ludimi lwandi lotwabutwidilwe'mo? 9 Bene Pafya,
To, yaya kowannenmu yana ji suna yarensa?
1.231685
Byo Tufunjilako ku Bimwesho Byamwene Zekaliya
Darussan da Za Ka Koya Daga Wahayin Zakariya
1.231546
Mulefwaya Ubufumu, Mwilafwaya Ifyuma
Ka Bidi Mulkin Allah, Ba Abin Duniya Ba
1.230971
"Abantu Bobe Bakaipeela Abene mu Kuitemenwa"
'Mutanenka Za Su Ba da Kansu da Yardan Rai'
1.230953
40 Biabia pabafikile bena Samadia kwadi, babamutekyele ashale n'abo, na bashele kwakwa mafuku abidi.
To, da Samariyawa suka zo wurinsa, sai suka roƙe shi yǎ zauna da su, ya kuwa zauna kwana biyu.
1.230394
Nansha le wiivwananga na mweivwanine Ed?
Ko kuma ra'ayinka ɗaya ne da na Ed?
1.230047
Bushe Kristu tali no kucula ifi fintu no kwingila mu bukata bwakwe?"
24:26 Aka ba Almasihu ba ne da ake bukata domin sha wuyar waɗannan abubuwa, kuma haka shiga ɗaukakarsa?"
1.229842
Ilyo line fye umwana wakwe atile: 'Tata, mwalilaya kuli Yehova, kanshi citeni ifyo mwalandile.'
&quotKu kõma zuwa ga ubanku, ku gaya masa: Yã bãbanmu, lalle ne ɗanka yã yi sãta, kuma ba mu yi shaida ba fãce da abin da muka sani, kuma ba mu kasance mun san gaibu ba.&quot
1.22977
Oshike tashi ke tu kwafela tu kale ovalininipiki nonande peemhito dimwe ihashi kala shipu?
Mu ma don me muke sa kanmu cikin hatsari a kowace saʼa?
1.228728
Imwe munjita kasambilisha kabili Shikulu: Cena mu lalunjika, pantu e fyo ndi.
Kuna ce da ni 'Malam,' da kuma 'Ubangiji,' daidai ne kuwa, gama haka nake.
1.228514
(Isaya 40:22) Le tufwaninwe kukwatwa moyo wa kumufwena?
" (Ishaya 40:22) Ya kamata mu ji tsoron zuwa gare shi ne?
1.228388
kupa, banabahesu, kuli mu latelele mutala wa bazamaisi ba ba swana sina bona,
1:2 'Yan'uwana, idan kun auku a cikin daban-daban gwaji, la'akari da duk abin da a farin ciki,
1.22827
Nga kanshi nashuka shani ica kuti nyina wa kwa Shikulu ese kuli ine?
Kuma me ya sa ake wannan bã ni, har da uwar Ubangijina za ta zo gare ni?"
1.228105
Lelo wiivwananga pamo bwa Sylviana?
Shin kai ma kana ji yadda Sylviana ta ji?
1.227815
Nefatululo nee lenyamukulo eli to mono ongaashi tashi landula:
Wannan shi ne labarin abin da ya faru da ni a hannun wadanda suka yi garkuwa da ni.
1.227426
Le i matompo'ka amo āūminine bapolofeto mwanda wa lwitabijo lwabo?
Waɗanne matsaloli ne wasu annabawa suka jimre don sun kasance da bangaskiya?
1.227401
cilenga shani abantu ba kwa Lesa baikatana?
sa bayin Allah su kasance da haɗin kai?
1.227353
Cawamapo ulya muntu nga tafyelwe."
Da ma ba a haifi mutumin nan ba, da zai fiye masa."
1.227127
Mwanda waka wi musumininwe kulonda Yesu, Mwendeji wetu?
Me ya sa ka ƙuduri aniya ka yi biyayya da shugabanmu Yesu?
1.226084
Ukufuma pali nomba namumwishiba no kumumona namumumona."
Daga yanzu, kun san shi kun kuma gan shi."
1.226069
14 Na bampofu na basha bilema babafikile kwadi mu tempelo, na bebapashishe.
14Makafi da guragu suka zo wurinsa a haikali, ya kuwa warkar da su.
1.225817
Ino le bamwikeulu ba kikōkeji ba Leza nabo?
Amma yaya game da mala'ikun Allah masu aminci?
1.225626
Balelabila ati: 'BaYehoba tabalukutubonapo.
Suna cewa: 'Jehobah ba ya ganinmu.
1.225548
Pele milimo yoonse njobacita, baicitila kuti babonwe abantunyina: kabakomezya tukomo tujisi magwalo ntobasama muzikwabilizyo zyabo zyaacamba, alimwi bakomezya maaya aazikobela zyabo.
"Kome suke yi, suna yi ne don mutane su gani: Sukan yi layunsu fantam-fantam bakin rigunarsu kuma sukan kai har ƙasa;
1.225335
Nikodema waipangula amba Le muntu ubwanya kubutulwa monka namani?
Nikodimu ya ce masa, Ƙaƙa za a haifi mutum bayan ya tsufa?
1.225036
pano kemwalombele kintu nansha kimo mu dijina dyami.
Har yanzu dai ba ku roƙi kome cikin sunana ba.
1.224889
(Abena Roma 11:33) Kanshi alishiba ifingatuwamina.
(Romawa 11:33) Saboda haka, ya san abin da ya fi kyau a gare mu.
1.224718
Imwe munjita ati, 'Kasambilisha,' kabili, 'Shikulu,' ico cena mulalungika, pantu e fyo naba.
Kuna ce da ni 'Malam,' da kuma 'Ubangiji,' daidai ne kuwa, gama haka nake.
1.224695
Yesu alandile, " Bushe ine nshasala imwe (abasambi) ikumi na babili, na umo uwa muli imwe ni kasebanya?
70 Sai Yesu ya amsa musu ya ce, "Ashe, ban zaɓi ku goma sha biyun nan ba, ɗayanku kuwa shaidan ne?"
1.224663
Bushe kanshi Lesa takaleke ukuti kube umulinganya ku basalwa bakwe abalilila kuli ena akasuba no bushiku, nangu ca kuti alabatekanishisha?"
Ashe, Allah ba zai biya wa zaɓaɓɓunsa da suke masa kuka, dare da rana adalci ba?
1.224656
"Mu nshiku sha kulekelesha mukesaba inshita ishayafya nga nshi.
"Cikin kwanaki na ƙarshe miyagun zamanu za su zo.
1.224615
Pantu tacaseeka umuntu ukufwila uwalungama; lelo umuntu umusuma, napamo umo kuti apama ukumufwila.
Littafi Mai Tsarki ya ce: "Da ƙyar wani za ya yarda ya mutu sabili da mutum mai-adalci; wataƙila dai sabili da nagarin mutum wani ya yi ƙarfin hali har shi mutu.
1.224032
Bona, njookupa aabo basimbungano ya-Saatani balyaamba kuti tuli ba-Juuda, anukuti tabali ba-Juuda, balabeja buyo, njoobaboozya kuti bakombe kumaulu aako, bazibe kuti ndakakuyanda.
To, ga shi, zan sa su waɗanda suke daga jama'ar Shaiɗan, masu cewa su Yahudawa ne, alhali kuwa ba su ba ne, ƙarya suke yi, zan sa su, su zo, su kwanta a gabanka, su sani dai na ƙaunace ka.
1.223607
Nangu nga alomba isabi, bushe kuti amupeela insoka?
Ko kuwa in ya roƙe shi kifi, sai yǎ ba shi maciji?
1.223598
Amashiwi ya kwa Lesa ayatutungulula: "Mwe Yehova, nani engaba umweni mwi tenti lyenu? . . .
Mizani: "Ya Ubangiji, wa za ya sauka cikin tent naka?
1.223057
24 "Ino malwa enu banwe bampeta, mwanda mubamone kala
24 "Amma kaitonku, ku masu arziki domin kun riga kun sami taku ta'aziyya.
1.222938
Tulacingilila Imitima Yesu 37.
Muna Kāre Zuciyarmu 37.
1.22208
Baleti: "Bushe imitima yesu tayacilabilima ilyo acilalanda na ifwe mu nshila, ilyo acilatulondolwela Amalembo?"
Suka ce wa juna, "Ashe, zuciyarmu ba ta yi annuri ba sa'ad da yake magana da mu a hanya, yana bayyana mamu Littattafai?"
1.222044
18 "Muleibukisha abalemutungulula."
18 "Ku tuna da waɗanda suke ja-gora.
1.221999
Satana uzizye Eva ati: "Uzye icacumi Leza wamuinda ukulya iviseekwa vya ku miti yonsi iya mu calo?"
Duk da haka, ka lura da yadda Shaiɗan ya yi tambayarsa: "Ashe, ko Allah ya ce, ba za ku ci daga dukan itatuwa na gona ba?
1.221971
(Nehemia 5:1-7, 15) Ino kwakamwa Leza kulomba bivule.
(Nehemiah 5:1-7, 15) Amma tsoron Allah ya kunshi fiye da haka.
1.221194
Yesu wāipangwile amba: 'Mwene bamakopo bapwibwa badi dikumi?
Yesu ya yi tambaya, ya ce, "Ba duka goma ne aka tsabtace ba?
1.221167
Mwe balume, muletemwa abakashi benu kabili mwilaba ne cipyu kuli bena.
Ku maza, ku ƙaunaci matanku, kada kuma ku yi musu kaushin hali.
1.221074
Penepo balondolola Yesu amba: "Ketuyukilepo."
Don haka, suka amsa wa Yesu cewa, "Ba mu sani ba."
1.220728
Ukufuma pali nomba walaba umulondo wa bantu."
Daga yanzu, za ku kama mutane. "
1.22068
Bushe Kristu tali no kucula ifi fintu no kwingila mu bukata bwakwe?"
Ashe, ba wajibi ne Almasihu ya sha wuyar waɗannan abubuwa ba, ya kuma shiga ɗaukakarsa?"
1.220451
Na kuba, tamwakaleke ukusambilila pali Lesa.
Hakika, ba za ka taɓa daina koyo game da Allah ba.
1.220403
Lesa apangile abantu ukuti bamwishibe, bamutemwe, no kulamubombela no mweo onse.
Ya halicce mutane su riƙa farin ciki don suna bauta masa kuma sun san shi da kyau.
1.220065
pano kemwaivwanije mobishintulwila?"
Shin, ba za ku hankalta ba?"
1.219187
Bushe Kuti Twaishiba Icine Pali Lesa?
Za mu iya sanin gaskiya game da Allah kuwa?
1.219098
Osheshi eshi ashishe ovapaani tave shi kongo.
Kuma duk waɗannan abubuwan akwai alƙalumma da ke nuna haka.
1.218788
Uzye mungacita wuli pakuti mwakwata amapepo ya lupwa lyonsinye?
Ta yaya za ku daɗa jin daɗin ibada ta iyali?
1.218686
"Takuli umwikashi uukatila: 'Nindwala.'"
" Wanda ya ke zaune a ciki ba za ya ce, Ina ciwo ba.
1.218282
abo, kebamwenepo muntu mukwabo poso'nka Yesu bunka bwa ̄
Da suka ɗaga kai, ba su ga kowa ba sai Yesu kaɗai.
1.217804
Lesa alefwaya no kuti abana babo nabo bakakwate abana mpaka isonde lyonse likesule.
Ƙari ga haka, Allah yana so yaransu su haifi yara, har sai mutane sun cika duniya.
1.217747
Malembo nshi ayengasansamusha abafwililwe?
Waɗanne nassosi ne masu makoki za su iya karanta don su samu ta'aziyya?
1.217565
'Tu lombwela, uunake ano tashi ka ningwa?'
"Ka gaya mana, yaushe waɗannan abubuwa za su faru?
1.217538
Ndemweba icine cine, nati, Mu bafyalwa abanakashi tamwaimine uwacila pali Yohane Kabatisha; lelo uwacepesha mu bufumu bwa mu mulu mukalamba kuli wene.
"Gaskiya ina ce maku, cikin waɗanda aka haife ta mata, ba a ta da wanda ya fi Yahaya Maibaftisma girma, amma wani mutum mafi ƙanƙanta a cikin mulkin sama ya fi shi girma."
1.217484
Bushe Ubushiku bwa Bupingushi Cinshi?
Mecece Ranar Shari'a?
End of preview. Expand in Data Studio

Bemba-Hausa_Sentence-Pairs Dataset

This dataset contains sentence pairs for African languages along with similarity scores. It can be used for machine translation, sentence alignment, or other natural language processing tasks.

This dataset is based on the NLLBv1 dataset, published on OPUS under an open-source initiative led by META. You can find more information here: OPUS - NLLB-v1

Metadata

  • File Name: Bemba-Hausa_Sentence-Pairs
  • Number of Rows: 180646
  • Number of Columns: 3
  • Columns: score, Bemba, Hausa

Dataset Description

The dataset contains sentence pairs in African languages with an associated similarity score. Each row consists of three columns:

  1. score: The similarity score between the two sentences (range from 0 to 1).
  2. Bemba: The first sentence in the pair (language 1).
  3. Hausa: The second sentence in the pair (language 2).

This dataset is intended for use in training and evaluating machine learning models for tasks like translation, sentence similarity, and cross-lingual transfer learning.

References

Below are papers related to how the data was collected and used in various multilingual and cross-lingual applications:

[1] Holger Schwenk and Matthijs Douze, Learning Joint Multilingual Sentence Representations with Neural Machine Translation, ACL workshop on Representation Learning for NLP, 2017

[2] Holger Schwenk and Xian Li, A Corpus for Multilingual Document Classification in Eight Languages, LREC, pages 3548-3551, 2018.

[3] Holger Schwenk, Filtering and Mining Parallel Data in a Joint Multilingual Space ACL, July 2018

[4] Alexis Conneau, Guillaume Lample, Ruty Rinott, Adina Williams, Samuel R. Bowman, Holger Schwenk and Veselin Stoyanov, XNLI: Cross-lingual Sentence Understanding through Inference, EMNLP, 2018.

[5] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Margin-based Parallel Corpus Mining with Multilingual Sentence Embeddings arXiv, Nov 3 2018.

[6] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Massively Multilingual Sentence Embeddings for Zero-Shot Cross-Lingual Transfer and Beyond arXiv, Dec 26 2018.

[7] Holger Schwenk, Vishrav Chaudhary, Shuo Sun, Hongyu Gong and Paco Guzman, WikiMatrix: Mining 135M Parallel Sentences in 1620 Language Pairs from Wikipedia arXiv, July 11 2019.

[8] Holger Schwenk, Guillaume Wenzek, Sergey Edunov, Edouard Grave and Armand Joulin CCMatrix: Mining Billions of High-Quality Parallel Sentences on the WEB

[9] Paul-Ambroise Duquenne, Hongyu Gong, Holger Schwenk, Multimodal and Multilingual Embeddings for Large-Scale Speech Mining, NeurIPS 2021, pages 15748-15761.

[10] Kevin Heffernan, Onur Celebi, and Holger Schwenk, Bitext Mining Using Distilled Sentence Representations for Low-Resource Languages

Downloads last month
11

Collection including michsethowusu/bemba-hausa_sentence-pairs