Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet
score
float32
1.04
1.25
Hausa
stringlengths
10
499
Umbundu
stringlengths
10
498
1.249961
Duk da haka, Allah bai "keɓe Ɗa nasa ba.
Ndele nande ongaho, Kalunga "ina xupifa Omona waye mwene."
1.249917
don kuma hallakar da waɗanda suka hallaka duniya."
Eye o ka "nyõla ava va nyõla ilu lieve."
1.249658
Babu kowa a duniya da ya san ranar da Mulkin Allah zai zo. - Matta 24:36.
Voluali lomue wa kũlĩha eteke Usoma wa Suku u keya. - Mateo 24:36.
1.249647
Sun ga an mirgine dutsen daga kabarin, gawarsa kuma ta tafi.
Ova li va mona kutya emanya olo la li la idila pombila yaJesus ola undulwa po.
1.24961
Gama in an jima kaɗan, sa'annan mai-mugunta ba shi: .
"Okasimbu kaño handi kuenje ondingaĩvi ka yi kalapo.
1.24952
Shin, ka an asibiti kwanan nan?
Outi kokota lopitala kala te ?
1.24937
Su ne aka saya daga cikin mutane aka kuwa miƙa su kamar ʼyaʼyan fari ga Allah da kuma Ɗan Ragon.
Va yovuiwa komanu kuenje va linga apako atete a eciwa ku Suku la Kameme."
1.249121
Darussan da Za Ka Koya Daga Wahayin Zakariya
Ndomo tu Kuatisiwa - Lovinjonde Via Sakariya
1.247512
Matattu mata ba su faɗi ba.
Oonakufya ihava popi noihava udu ko.
1.247495
"Ni ba na neman yabon mutane,
"Ame ita ndi amuka kovanhu, ovanhu ovo nda hala.
1.247097
24:26 Aka ba Almasihu ba ne da ake bukata domin sha wuyar waɗannan abubuwa, kuma haka shiga ɗaukakarsa?"
Siti Kristu wa sesamẽlele oku tala ohali yaco kuenda oku iñila vulamba waye?"
1.246466
Wannan shi ne wanda na ce, 'Wani yana zuwa bayana, wanda ya zama shugabana, domin dā ma yana nan tun ba ni.'
Ou oye nda popile nda ti: 'Ou te uya konima yange oku dule nge, osheshi okwa kala ko nale.'"
1.24607
Mene ne wani annabi daga Yahuda ya yi, kuma mene ne ya same shi don hakan?
Nye uprofeto wo ko Yuda ka lingile kuenda nye ceyililako?
1.245634
Muna yin addu'a cikin sunan Yesu. - Yohanna 15:16.
Tua siata oku likutilila vonduko ya Yesu. - Yoano 15:16.
1.245145
Makiyaya Bakwai, Shugabannin Takwas - Abin da suke Ma'ana Ga Mu a Yau
Ceci Ci Lomboloka Angombo Epanduvali Lolosoma Ecelãla Koloneke Vilo
1.244913
26 Ashe, ba wajibi ne Almasihu ya sha wuyar waɗannan abubuwa ba, ya kuma shiga ɗaukakarsa?"
Siti Kristu wa sesamẽlele oku tala ohali yaco kuenda oku iñila vulamba waye?"
1.243999
Ta hakan, Yesu bai bukaci uba ɗan Adam ba.
Kuenje Yesu ka kuatele isia umue ukuetimba liositu.
1.24369
Sai suka ce: "Al'amarin nan daga wurin Ubangiji yake.
Omo liaco, va popia hati: "Ondaka ya tunda ku Yehova."
1.243381
Ya warkar da majiyata kuma ya tayar da matattu.
Okwa li a velula ovanaudu nokwa li a nyumuna ovafi.
1.242991
Nuhu ya gargaɗi mutane game da Rigyawar da ke tafe, amma ba su saurare shi ba.
Noha wa lungula omanu catiamẽla kokuiya Kuetande, pole, ka va tavele oku yevelela kondaka yaye.
1.242857
Sai Yesu (Yesu) ya ce wa Toma, "Ɗaura yatsanka a nan, ka dubi hannuwana, ka fito hannunka ka sanya shi a gefuna na, ka daina shakka kuma ka yi imani."
Yesu poku vanja Tomasi u sapuila hati: "Kapa apa omuine wove kuenda tala ovaka ange, eka liove li kapa pepati liange, liwekapo oku kala latatahãi, puãi kolela."
1.242656
"Wanne cikin yaran nan biyu ya yi abin da mahaifinsa yake so?"
Elipi po womwaava vavali a longa ehalo laxe?"
1.242469
Zai nuna muku wani babban ɗakin sama da aka shirya domin baƙi.
Eye o ka vu lekisi ohondo yimue yinene kosapalalo ya posuisua.
1.242168
" (Misalai 3: 32, Littafi Mai Tsarki) Za mu iya zama aminan Allah idan muna bin umurninsa.
(Olosapo 3:32) Nda tua pokola ku Suku, tu pondola oku kala akamba vaye.
1.241231
Matasa, Kuna mai da hankali ga Manufofin Ruhaniya? →
Ene Amalẽhe, wa Litumbikili Ale Ovimãho Viene Viespiritu?
1.241223
Shin, zai gode wa bawan don ya yi aikin da aka ce ya yi ne?
Eye ka lekisa hẽ olopandu kupika omo a linga ovina vo handeleka?
1.241114
Da kun san ni, da za ku san Ubana ma."
Nda wa ñũlĩhĩli, nda wa kũlĩhivo Isiange."
1.240814
Ba kuwa ɗayarsu da za ta mutu, ba da yardar Ubanku ba.
Haimo lumue, layimue pokati kavio yi kupukila posi okuti Isiene ka ci kũlĩha.
1.24074
16 Ka yi tunani game da manzo Bulus.
16 Diladila kombinga yomuyapostoli Paulus.
1.240436
Ku maza, ku ƙaunaci matanku, kada kuma ku yi musu kaushin hali.
Ovalumenhu nye, holeni ovakainhu veni, nye inamu va ningila onyanya.
1.240226
10 Ko kuwa ya roƙe shi kifi, ya ba shi maciji?
Pamue nda u pinga olusi eye u wiha onyoha?
1.239902
Allah ya naɗa Ɗansa Yesu don ya yi sarauta bisa 'yan Adam.
Suku wa nola omolaye Yesu oco a viale omanu vosi.
1.239738
Littafi Mai Tsarki ya ce: " Kada ku sāka wa kowane mutum mugunta da mugunta.
Embimbiliya li popia hati: "Ko ka fetuluinyi umue cĩvi leci cĩvi."
1.239608
sa bayin Allah su kasance da haɗin kai?
Ocipito Conjivaluko ci kuatisa ndati afendeli va Yehova oku likuata omunga?
1.239321
Ana kuma ce da shi Jibin Maraice na Ubangiji.
Oyo yi tukuiwavo okuti, Ondalelo ya Ñala.
1.239203
Ni ban isa a ƙara kira na ɗanka ba.
Si sesamẽla vali oku tukuiwa okuti ndimõlove.
1.23918
Sa'an nan ya ce wa Toma, ka kai yatsan nan, ka ga hannuwana. kuma ka zo hannunka, ka sa shi a wurina: kada ka zama marar gaskiya, sai dai ka bada gaskiya.
Yesu poku vanja Tomasi u sapuila hati: "Kapa apa omuine wove kuenda tala ovaka ange, eka liove li kapa pepati liange, liwekapo oku kala latatahãi, puãi kolela."
1.238486
Amma Dauda ya ce masa: "Me na yi yanzu?
Pole, Daviti wa tambulula hati: "Nda linga nye nga?
1.238153
Don haka ya halatta a yi abu mai kyau ran Asabar. "
Omo liaco, ca sunguluka oku linga eci ciwa Kesambata."
1.238131
Yesu ya kira almajiransa wurinsa, ya ce, "Gaskiya nake gaya muku, abin da matalauciya gwauruwan nan ta zuba cikin baitulmalin nan ya fi na sauran dukan.
Jesus okwa li a ifana ovahongwa vaye ndele ta ti: "Oshili ohandi mu lombwele, omufiyekadi oo ohepele okwa tula mo shihapu e dule aveshe ovo va tula oimaliwa moshikefa shomayambidido."
1.237724
Kuna ce da ni 'Malam,' da kuma 'Ubangiji,' daidai ne kuwa, gama haka nake.
Ene vu nukula 'Ulongisi' kuenda 'Ñala' kuenje vu popia ciwa, momo ame muẽle.
1.237536
Maza, ku ƙaunaci matanku kada ku nuna musu hali marar tausayi.
Ovalumenhu nye, holeni ovakainhu veni, nye inamu va ningila onyanya.
1.237162
To ta yaya za mu amsa tambayar Yesu: "Wanene fa bawan nan mai-aminci, mai-hikima?"
Tu pondola ndati oku tambulula epulilo lia Yesu liokuti: "Helie ukuenje wa kolelua haeye wa lunguka?"
1.2365
Har ila, ina jin daɗin bauta wa Allah a Bethel.
Ondi li handi hafele natango okulongela Kalunga moBetel.
1.236083
Da suka ji haka, sai suka yi fushi suka so su kashe su.
Omanu poku yeva ondaka yaco, va tema calua kuenje va seteka oku ponda Enoke.
1.236006
Zai kawo maka saƙo wanda ta wurinsa kai da dukan iyalinka za ku sami ceto.'
Kuenje tu popela omuenyo womanu vosi va kasi vonjo yove.'
1.235849
Yesu ya sāke yi musu magana da misalai, yana cewa:
Okwa li a yandja efaneko limwe vali, a ti:
1.235808
Allah yana so mu bi tafarkinsa.
Kalunga okwa hala tu ende meendjila daye.
1.235314
Akwai masauki a gidan mahaifinki inda za mu sauka?"
Vonjo ya so muli apa tu sikĩla ale?"
1.234976
(Misalai 10:4) Za ka iya yin nasara a makaranta.
(Olosapo 10:4) O pondola oku litunda ciwa kosikola.
1.23482
Wasu kuma sun kwana a Majami'ar Mulki.
Vakuavo va enda oku lala Vonjango Yusoma.
1.234783
Ba akan sayar da kanari biyu kobo ɗaya ba?
"Olongungu vivali hẽ, ka vi landiwa lolusendu?
1.23449
COVER SUBJECT Mutane da Yawa Za Su Tsira - Kai Ma Za Ka Iya Tsira
OSHIPALANYOLE SHOKOMBADA Ovanhu vahapu otava ka xupa pexulilo - naave oto dulu oku ka xupa
1.233996
4 Bitrus yana da abubuwa da yawa da zai yi tunani a kai!
4 Kua kala ovina vialua Petulu a sokolola!
1.233956
Da farko, domin ya gaya mana sau da sau cewa yana so ya taimake mu.
Catete, eye o tu sapuila olonjanja vialua okuti o yongola oku tu kuatisa.
1.233863
Suka ce, "Ba a lokacin Biki ba, don kada mutane su yi tawaye."
Ovo va popia vati: "Ka tu ka ci lingi pocipito, sanga pokati komanu pa kala ema."
1.233312
Za Ka Iya Yin Tsayayya da Shaidan Kuma Ka Yi Nasara!
Oto dulu okulwifa Satana fiyo wa findana
1.232772
Za ku iya sha daga kwaf da zan sha?"
Vu pondola hẽ oku nyua okopo ame ndi laika oku nyua?"
1.23274
Kullum kuna tare da talakawa, amma ba kullum ne kuke tare da ni ba.
Otembo yosi ene vu kasi lolohukũi, pole, ka vu kala lame otembo yosi.
1.232542
To, idan sun tsananta mini, za su tsananta muku. "
Nda va fũkĩlisa ame, ene vo fũkĩlisivo."
1.232416
A wace hanya ce Nuhu ya yi tafiya tare da Allah?
Noha wa endaenda ndati la Suku yocili?
1.232385
"Wannan Musa ne ya faɗa wa Israʼilawa cewa, 'Allah zai aika muku wani annabi kamar ni daga cikin mutanenku.'
Moses okwa li a lombwela Ovaisrael a ti: "Omwene Kalunga koye ote ke ku pendulila mo omuxunganeki ngaashi ame.
1.232358
Yaya Kake Tsai da Shawarwari?
O Nõla Ndati Onjila o Kuama?
1.230942
'Mutanenka Za Su Ba da Kansu da Yardan Rai'
"Omanu Vove va ka Lieca Olumue"
1.230859
Don me za ku mai da gidan Ubana kasuwa!"
Ko ka lingi onjo ya Isiange ocitumãlo cimue colomĩlu!'
1.230668
Akwai hidimomi iri iri, amma Ubangiji ɗaya ne.
Eye wa popele hati: "Kuli oku talavaya kuiñi kuiñi, puãi Cime umuamue.
1.230402
Ya kamata mu yi tarayya da mutanen da suke ƙaunar Allah.
Anga hẽ tu ka kuata ukamba lomanu va sole Suku?
1.229728
Waye ko Kuma Mene ne Kalmar Allah?
Helie ale Nye ci Lomboloka Ondaka ya Suku?
1.229674
(Romawa 5:12) Amma wannan ba nufin Allah ga 'yan Adam ba ne.
(Va Roma 5:12) Pole, hacoko ca kala ocipango ca Suku catiamẽla komanu.
1.229499
Amma a cikin dukan kyaututtukan da Allah ya ba mu, da akwai wata kyauta da ta fi su daraja.
Pole, pokati kolombanjaile viosi Suku a siata oku eca komanu, kuli yimue ya velapo.
1.229355
Amma Yesu ya ce, "Wani ya taɓa ni, na san cewa iko ya fita daga wurina."
Yesu o popia hati: "Umue wa ndamba, momo nda limbuka okuti unene wa nunda."
1.229242
"Mai-Shari'an Dukan Duniya" Yana Yin Abin da Ya Dace a Kowane Lokaci
"Muka-Kuyula Vaka-Mavu Vosena" Eji Kulinganga Lika Vyuma vyaKwoloka
1.229196
Ba za ku iya ku bauta wa Allah tare da bauta wa Mammon (wato, Kuɗi) a lokaci ɗaya ba."
Ko tẽla oku vumba Suku kuenda ukuasi." - Mat.
1.228639
Mun tsorata don rayukanmu. "
Kuenje tua kuata ohele yovimuenyo vietu.'
1.228383
"Mai-Shari'an Dukan Duniya" Yana Yin Abin da Ya Dace a Kowane Lokaci
"Onganji Yoluali Luosi" Olonjanja Viosi yi Linga Ovina Via Sunguluka
1.227873
"Allah ba marar-adalci ba ne da za shi manta da aikinku da ƙauna wadda kuka nuna ga sunansa.
"Suku hokuanyako okuti ivalako upange wene, locisola wa lekisili onduko yaye." - VA HEV.
1.227754
Sai babban firist ya tambaye shi ya ce, "Waɗannan zargen gaskiya ne?"
Ovitunda via pula Stefano hati: 'Ovina evi hẽ ocili?'
1.227558
Addini na gaskiya yana sa mutane su kasance da haɗin kai
Efendelo liocili li kasi oku tokeka omanu
1.227448
Gama, "Duk wanda yake so yǎ ji daɗin rayuwa, yǎ kuma ga kwanaki masu kyau dole yǎ kame harshensa daga mugunta leɓunansa kuma daga maganar yaudara.
10 Momo "wosi o sole omuenyo kuenje o yongola oku mola oloneke viwa, a lave elimi liaye kevĩho kuenda omẽla waye koku popia elimbi.
1.227257
An Maido da Bauta ta Gaskiya!
Oku Tumbuluiwa Kuefendelo Liocili!
1.227214
Mala'ikan ya gaya wa Maryamu: "Ta haifi ɗa, za ki sa masa suna Yesu.
Noke Gabriele wo sapuila hati: 'O mina kuenda o ka cita omõla umue ulume, kuenje o sukila oku u luka hati, Yesu.
1.226443
Kai, su masu kaciya ma ba su kiyaye Doka ba, duk da haka suna so a yi muku kaciya don su yi taƙama kan an yi muku kaciya.
13 Ndaño vana va seviwa evamba, ka va pokola Kocihandeleko, puãi va yongola okuti ene vu seviwa evamba oco ovo va kuate esunga lioku lipandela etimba liene.
1.226375
Suka amsa suka ce, "Da a ce shi ba mai laifi ba ne, ai, da ba mu bashe shi gare ka ba."
Ovo vo tambulula vati: "Ulume u nda ka kaile ondingaĩvi, nda ka tuo nenele kokuove."
1.226374
Me ya faru da 'ya'yan Adamu?
Nye ca pita lomãla va Adama?
1.226366
'Za ku kuma riƙa jin labarin yaƙe-yaƙe da jita-jitarsu.
"Vu yeva ovita kuenda asapulo ovita.
1.225968
Me ya sa Ranar Shari'a za ta dauki tsawon shekara dubu?
Momo lie eteke liesombiso li ka kalela 1000 yanyamo?
1.225918
Manzo Bulus bai kasance da wannan ra'ayin ba.
Upostolo Paulu ka kuatele ocisimĩlo caco.
1.225803
Daga 'ya'yansu ko kuwa daga waɗansu? "
Komãla vavo, ale komanu vaiñi?"
1.225367
Gama mai zargin ʼyanʼuwanmu, wanda yake zarginsu a gaban Allahnmu dare da rana, an jefar da shi ƙasa.
Momo omindiki ya vamanjetu ya tundisiwa, una o va lundaila ño-o ku Suku yetu lutanya luteke."
1.224744
Saboda haka, Yesu ba shi da mahaifi ɗan Adam.
Yesu ka kaile la isia yo kilu lieve.
1.224613
a rana ta uku ta tashi daga matattu,
Puãi keteke liatatu wa pinduka.
1.22454
Alʼamuranka suna da aminci da kuma gaskiya, ya Sarkin zamanai.
Olonjila viove viesunga haivio viocili, a Soma yonahũlũlua.
1.224033
Sa'annan waɗanda ke cikin ƙasar Yahudiya su gudu zuwa kan tsaunuka, sauran waɗanda ke tsakiyar birni kuma su janye, kuma waɗanda ke ƙasar su shiga ta. "
Vana va kasi vo Yudea va tilile kolomunda, vana va kasi pokati kalio va tundemo kuenda vana va kasi kovapia ka va ka iñilemo."
1.223963
Za Ka Iya Yin Tsayayya da Shaidan Kuma Ka Yi Nasara!
Oto dulu okulwifa Satana fiyo wa findana!
1.223668
Uba, ka ɗaukaka sunanka!"
A Tate, muisa ulamba onduko yove."
1.223473
11 Kalmar Allah ta daɗa cewa: "Masu-adalci za su gāji ƙasan, su zauna a cikinta har abada.
11 Eendjovo daKalunga oda udaneka yo da ti: "Ovayuki, vo otava ka fyuulula oshilongo ndee tava kala mo alushe."
1.223435
Nuhu ya gargaɗi mutane game da Rigyawar da ke tafe, amma ba su saurare shi ba.
Noa okwa kala yo ta londwele ovanhu kutya otaku uya Eyelu, ndele inava pwilikina kuye.
1.223247
Amma Dauda bai yi wannan tunanin ba.
Pole, Daviti ka kuatele ocisimĩlo ndeci.
1.223237
(Zafaniya 2:3) A wane lokaci ne hakan zai faru?
(Sofoniya 2:3) Otembo yipi ci ka lingiwa?
1.222922
Yesu ya ce, "Ba kowa ba ne zai yarda da wannan magana, sai dai waɗanda aka yarda musu.
Pole, Yesu wa tambulula hati: "Havosiko va pondola oku pokola kondaka yaco, te lika vana va tambula ongavelo yaco.
End of preview. Expand in Data Studio

Hausa-Umbundu_Sentence-Pairs Dataset

This dataset contains sentence pairs for African languages along with similarity scores. It can be used for machine translation, sentence alignment, or other natural language processing tasks.

This dataset is based on the NLLBv1 dataset, published on OPUS under an open-source initiative led by META. You can find more information here: OPUS - NLLB-v1

Metadata

  • File Name: Hausa-Umbundu_Sentence-Pairs
  • Number of Rows: 123040
  • Number of Columns: 3
  • Columns: score, Hausa, Umbundu

Dataset Description

The dataset contains sentence pairs in African languages with an associated similarity score. Each row consists of three columns:

  1. score: The similarity score between the two sentences (range from 0 to 1).
  2. Hausa: The first sentence in the pair (language 1).
  3. Umbundu: The second sentence in the pair (language 2).

This dataset is intended for use in training and evaluating machine learning models for tasks like translation, sentence similarity, and cross-lingual transfer learning.

References

Below are papers related to how the data was collected and used in various multilingual and cross-lingual applications:

[1] Holger Schwenk and Matthijs Douze, Learning Joint Multilingual Sentence Representations with Neural Machine Translation, ACL workshop on Representation Learning for NLP, 2017

[2] Holger Schwenk and Xian Li, A Corpus for Multilingual Document Classification in Eight Languages, LREC, pages 3548-3551, 2018.

[3] Holger Schwenk, Filtering and Mining Parallel Data in a Joint Multilingual Space ACL, July 2018

[4] Alexis Conneau, Guillaume Lample, Ruty Rinott, Adina Williams, Samuel R. Bowman, Holger Schwenk and Veselin Stoyanov, XNLI: Cross-lingual Sentence Understanding through Inference, EMNLP, 2018.

[5] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Margin-based Parallel Corpus Mining with Multilingual Sentence Embeddings arXiv, Nov 3 2018.

[6] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Massively Multilingual Sentence Embeddings for Zero-Shot Cross-Lingual Transfer and Beyond arXiv, Dec 26 2018.

[7] Holger Schwenk, Vishrav Chaudhary, Shuo Sun, Hongyu Gong and Paco Guzman, WikiMatrix: Mining 135M Parallel Sentences in 1620 Language Pairs from Wikipedia arXiv, July 11 2019.

[8] Holger Schwenk, Guillaume Wenzek, Sergey Edunov, Edouard Grave and Armand Joulin CCMatrix: Mining Billions of High-Quality Parallel Sentences on the WEB

[9] Paul-Ambroise Duquenne, Hongyu Gong, Holger Schwenk, Multimodal and Multilingual Embeddings for Large-Scale Speech Mining, NeurIPS 2021, pages 15748-15761.

[10] Kevin Heffernan, Onur Celebi, and Holger Schwenk, Bitext Mining Using Distilled Sentence Representations for Low-Resource Languages

Downloads last month
15

Collection including michsethowusu/hausa-umbundu_sentence-pairs