score
float32 1.04
1.25
| Hausa
stringlengths 10
500
| Kinyarwanda
stringlengths 10
500
|
|---|---|---|
1.245649
|
Ilimin Taurari: "Ku ta da idanunku sama, ku duba ko wane ne ya halicci wadannan, wanda ya kawo rundunansu bisa ga lissafinsu: yana kiransu duka da sunansu.
|
Nimwubure amaso yanyu murebe: ni nde waremye biriya binyarumuri mubona, akabizengurutsa ikirere nk'ingabo ziyereka, akabihamagara byose mu mazina yabyo?
|
1.244424
|
Ya yi kira daya daga cikin bayi da ya tambaye abin da aka faruwa.
|
Ahamagara umugaragu umwe amubaza ibyabaye ibyo ari byo.
|
1.243836
|
Yusufu ya yi shekaru bakwai yana tattara abinci.
|
Yozefu yamaze imyaka irindwi ahunika ibyokurya.
|
1.243148
|
ko ɗaya a cikinsu kuwa ba shi fāɗuwa a ƙasa ba sai da sanin Ubanku: amma har da gasussuwan kanku dukansu an ƙididdige su.
|
Nyamara nta kigwa hasi muri byo, So atabishaka!
|
1.24217
|
Ga kyau, ya da daɗi, 'yan'uwa su zauna tare tare!
|
"Dorere, erega ni byiza n'iby'igikundiro, Ko abavandimwe baturana bahuje!"
|
1.24217
|
Ga kyau, ya da daɗi, 'yan'uwa su zauna tare tare!
|
"Dorere, erega ni byiza n'iby'igikundiro, ko abavandimwe baturana bahuje!"
|
1.241502
|
17 Amma surukin Musa ya ce, "Abin nan da kake yi ba daidai ba ne.
|
17Sebukwe wa Musa aramusubiza ati "Uko ugenza uko, nta bwo ari byiza!
|
1.241089
|
ko ɗaya a cikinsu kuwa ba shi fāɗuwa a ƙasa ba sai da sanin Ubanku: amma har da gasussuwan kanku dukansu an ƙididdige su.
|
Nyamara nta kigwa hasi muri byo, So atabishaka !
|
1.239557
|
Shin, shi Allahn al'umma guda ne kawai, wato, kamar Isra'ilawa?
|
Ese ni Imana y'ubwoko bumwe gusa, urugero nk'Abisirayeli?
|
1.239457
|
Sai dukan mutane suka amsa, suka ce, "Bari alhakin jininsa yǎ zauna a kanmu da ʼyaʼyanmu!"
|
Rubanda rwose rurasubiza ruti: "Amaraso ye araduhame, twe n'abana bacu."
|
1.238187
|
18 "Ga shi, Yahaya ya zo, ya ƙi ciye-ciye da shaye-shaye, sai suka ce, 'Ai, yana da iska.'
|
Yabisobanuye agira ati 'Yohana yaje atarya kandi atanywa, abantu baravuga bati "afite umudayimoni."
|
1.236882
|
Ina ba mafi alhẽri a gare ku daga 'ya'ya maza goma?"
|
Mbese sinkurutira abana b'abahungu cumi?"
|
1.236291
|
Mene ne Yesu yake nufi da ya ce: "Kada fa ku yi alhini"?
|
Yesu yashakaga kuvuga iki igihe yavugaga ati 'ntimugahangayike'?
|
1.236272
|
Ai, ku kanku kun san yadda ya kamata ku yi koyi da mu, domin sa'ad da muke a tare, ba mu nuna muku lalaci ba,
|
Ubwanyu muzi uko mukwiriye kutwigana kuko tuticaga gahunda muri mwe,
|
1.235699
|
To, zã ku san yadda (ãƙibar) gargaɗiNa take. (17)
|
Muzamenya uko ukuburira kwanjye kumeze!
|
1.235023
|
Ka tuna Allah ya yi musu gargaɗi cewa za su mutu idan suka ci wani 'ya'yan itace.
|
Wibuke ko Imana yari yarababuriye ibabwira ko iyo baramuka bariye ku mbuto z'igiti runaka bari kuzapfa.
|
1.234161
|
"[Allah ya] sa yaƙoƙi su ƙare har iyakar duniya." - Zabura 46:9.
|
Bibiliya igira iti '[Imana] ikuraho intambara kugeza ku mpera z'isi.' - Zaburi 46: 9.
|
1.233632
|
Saboda haka, Yesu ba shi da mahaifi ɗan Adam.
|
Ku bw'ibyo, Yesu ntiyari afite se w'umuntu (Luka 1:30-35
|
1.232095
|
28Wannan jinina ne na sabon alkawari, wanda aka zubar saboda mutane da yawa, don gafarar zunubai.
|
28 kuko aya ari amaraso yanjye y'isezerano rishya, ava ku bwa benshi ngo bababarirwe ibyaha
|
1.230639
|
Duk da haka, kada ku yi farin ciki da cewa, kun sha ƙarfin ruhohi, amma ku yi farin ciki, domin an rubuta sunayenku a sama."
|
Nyamara,ntimwishimire ko roho mbi zibumvira,ahubwo nimwishimire ko amazina yanyu yanditse mu ijuru. " (Lc10,1-12.17-20)
|
1.230578
|
Wanne daga cikin annabawa bai tsananta wa iyayenku ba?
|
Ni nde mu bahanuzi, abasekuruza banyu batatoteje?
|
1.23045
|
"Zaɓaɓuna [Allah] kuma za su daɗe suna jin daɗin aikin hannuwansu.
|
Abo natoranyije bazungukirwa mu buryo bwuzuye n'imirimo y'amaboko yabo" (Yesaya 65:21, 22).
|
1.229177
|
Duk da haka, kada ku yi farin ciki da cewa, kun sha ƙarfin ruhohi, amma ku yi farin ciki, domin an rubuta sunayenku a sama."
|
Ntimugomba gushimishwa ni uko roho mbi zibumvira, ahubwo mushimishwe ni uko amazina yanyu yanditswe mu ijuru.
|
1.227292
|
Sai suka ce masa, "Mu je mu sayi gurasa ɗari biyu, mu ba mu abinci?"
|
Baramubwira bati "Urashaka ko tujya kugura imigati y'amadenari magana abiri, ngo tubahe barye?"
|
1.227106
|
Ɗaya daga cikin malaʼikun nan bakwai masu kwanonin nan bakwai cike da annoban nan bakwai na ƙarshe, ya zo ya ce mini "Zo, zan nuna maka amaryar, matar Ɗan Ragon."
|
Haza umwe wo muri ba bamarayika barindwi bari bafite za nzabya ndwi zuzuye ibyago birindwi by'imperuka, avugana nanjye arambwira ati "Ngwino nkwereke umugeni, umugore w'Umwana w'Intama."
|
1.226687
|
Amma babban firist ya taso, da duk waɗanda suke tare da shi, wato 'yan ɗariƙa Sadukiyawa, suna kishi gaya,
|
Nuko umuherezabitambo mukuru kimwe n'abari kumwe na we bose - ari byo kuvuga abo mu gatsiko k'Abasaduseyi - bashengurwa n'ishyari; bafatisha Intumwa, bazishyira mu buroko rusange.
|
1.226226
|
4Za su ga fuskarsa, sunansa kuma zai kasance a goshinsu.
|
Bazahora barangamiye uruhanga rwayo, n'izina ryayo ribe ku gahanga kabo.
|
1.22606
|
4Za su ga fuskarsa, sunansa kuma zai kasance a goshinsu.
|
Zizabona mu maso hayo izina ryayo ryanditswe mu ruhanga rwazo.
|
1.225992
|
Sai Yesu ya fara yin tir da biranen da aka yi yawancin ayyukansa na banmamaki, don ba su tuba ba.
|
Aratonganya imigi yabonye ibitangaza bye byinshi ikarenga ntiyihane.
|
1.225547
|
30"Sai ya ce, 'A'a, ya uba, Ibrahim, in dai wani ya tashi daga matattu ya je wurinsu, za su tuba.'
|
Na we ati 'Oya sogokuru Aburahamu, ahubwo nihagira uzuka akabasanga bazīhana.'
|
1.225243
|
Shi ya sa iyayensa suka ce, "Ai, shi ba yaro ba ne, ku tambaye shi."
|
Ni cyo cyateye ababyeyi be kuvuga bati "Arakuze, nimumwibarize."
|
1.22457
|
6 Mene ne zai faru da mutanen Allah a wannan lokacin?
|
6 Icyo gihe bizagendekera bite abagize ubwoko bw'Imana?
|
1.224494
|
20 Tashi, ka sauka, ku tafi tare, ba da wata shakka ba, domin ni ne na aiko su."
|
20Manuka rero ujyane na bo nta kugingimiranya, kuko ari jyewe ubohereje."
|
1.223971
|
"Me ya sa kuke neman rayayye tare da matattu?"
|
"Ni kuki mushakira umuzima mu bapfuye?
|
1.223544
|
Amma Yesu ya juya, ya kwaɓe su.
|
We rero arahindukira, arabatonganya cyane.
|
1.222692
|
Sai ɗaya daga cikin halittu huɗun nan masu rai, ya ba wa malaʼiku bakwai nan kwanonin zinariya bakwai cike da fushin Allah, wanda yake raye har abada abadin.
|
7Nuko kimwe muri bya Binyabuzima bine gihereza abo bamalayika barindwi inkongoro ndwi za zahabu, zisendereye uburakari bw'Imana ibaho uko ibihe bizahora bisimburana iteka.
|
1.221829
|
Don ƙarfafa wasu su bi tafarkin Dr. Bronner?
|
Gushishikariza abandi gukurikira inzira ya Dr. Bronner?
|
1.221205
|
Ga kyau, ya da daɗi, 'yan'uwa su zauna tare tare!
|
"Dorere, erega ni byiza n'iby'igikundiro, ko abavandimwe baturana bahuje!
|
1.220724
|
Shi ya sa iyayensa suka ce, "Ai, shi ba yaro ba ne, ku tambaye shi."
|
Ni cyo cyatumye ababyeyi be bavuga bati: "Ni umugabo mukuru nimumwibarize."
|
1.220657
|
Amma in wanzu cikin jiki, shi ya fi wajabta saboda ku.
|
nyamara ku bwanyu ho kuguma mu mubiri ni byo binkwiriye.
|
1.220481
|
(trg) ="34"> Na so in sami ƙarin ilimi daga wurinsu . " - Dennize , Ƙasar Meziko .
|
Nashakaga kumenya byinshi kurushaho." - Dennize wo muri Megizike.
|
1.220297
|
6 Ta yaya Ibrahim da iyalinsa suka kasance da bangaskiya sosai?
|
6 Ni iki cyatumye Aburahamu n'umuryango we bakomeza kugira ukwizera gukomeye?
|
1.220047
|
[44] Ba mai iya zuwa wurina, sai dai in Uba wanda ya aiko ni ne ya jawo shi, ni kuwa zan tashe shi a ranar ƙarshe.[45] A rubuce yake cikin littattafan annabawa cewa, 'Dukkansu Allah ne zai koya musu.'
|
Nta ubasha kuza aho ndi, keretse arehejwe na Data wantumye: nanjye nkazamuzura ku munsi w'imperuka (Yohana 6,41-45) }"?.?.
|
1.220031
|
20 Ka taimaka wa wasu su ƙarfafa bangaskiyarsu.
|
20 Jya ufasha abandi kugira ukwizera gukomeye.
|
1.219626
|
1:10 sabõda haka, kana iya tabbatar da abin da shi ne mafi alhẽri, domin dõmin ka kasance kunã mãsu tsarkake da kuma ba tare da laifi a Rãnar Almasihu:
|
mubone uko murobanura ibinyuranye, kandi mubone uko muba abataryarya n inyangamugayo kugeza ku munsi wa Kristo,
|
1.219592
|
Allah ya naɗa Ɗansa Yesu don ya yi sarauta bisa 'yan Adam.
|
Imana yashyizeho Umwana wayo Yesu kugira ngo ategeke abantu bose (Zaburi 2:4-8).
|
1.219398
|
24:32 Kuma suka ce wa juna, "Ashe, zuciyarmu ba kona cikin mu, yayin da yake magana a kan hanya, da kuma lokacin da ya bude mana Littattafai?
|
32Basigara bavugana bati: "Mbese imitima yacu ntiyari ikeye igihe yatuvugishaga turi mu nzira, adusobanurira Ibyanditswe?"
|
1.219237
|
Kai ne da kalmomin rai madawwami.
|
Ni wowe ufite amagambo y'ubugingo bw'iteka.
|
1.219032
|
To, yaya kowannenmu yana ji suna yarensa?
|
None se ni iki gitumye twese tubumva bavuga indimi z'iwacu za kavukire?
|
1.217232
|
Sa'an nan kuma lalle MÅ© ne Mafi sani ga waÉ - anda suke sÅ© ne mafiya cancantar ÆTMÃμnuwa da ita.
|
Erega byose turabizi abarusimbutse.
|
1.216994
|
(Me "ya hau," yake nufi, in ba cewa dā ya sauka can ƙarƙashin ƙasa ba?
|
Kuba yarazamutse bivuga iki, atari uko yabanje kumanuka akagera ku isi yacu?
|
1.216491
|
To, yaya kowannenmu yana ji suna yarensa?
|
Bishoboka bite se ko buri wese muri twe abumva bavuga mu urimi rwe kavukire?
|
1.216354
|
An kira Kirista suyi rayuwansu ga Allah- yanke shawara kan loton mutuwa na Allah ne kuma nasa kaɗai.
|
Abakristo bahamagarirwa kubaho kubera Imana, kandi umwanzuro w'igihe azapfira ni uw'Imana kandi Imana yonyine.
|
1.216264
|
"Don me kuke ce da ni, 'Ubangiji, Ubangiji,' amma ba kwa yin abin da na faɗa?
|
"Mumpamagarira iki muti 'Databuja, Databuja', nyamara NTIMUKORE ibyo mvuga?"
|
1.21585
|
53 Kuna tsammani ba ni da iko in roƙi Ubana nan da nan kuwa ya aiko mini fiye da rundunar mala'iku goma sha biyu?
|
Mbese wibwira yuko ntabasha gusaba Data, akanyoherereza abamarayika nonaha basāga legiyoni cumi n'ebyiri?
|
1.215741
|
Duk da haka, kada ku yi farin ciki da cewa, kun sha ƙarfin ruhohi, amma ku yi farin ciki, domin an rubuta sunayenku a sama."
|
Nyamara ntimwishimire ko roho mbi zibumvira, ahubwo nimwishimire ko amazina yanyu yanditse mu ijuru."
|
1.215432
|
(In mutum bai san yadda zai tafiyar da iyalinsa ba, yaya zai iya kula da ikkilisiyar Allah?)
|
(Mbese utazi gutegeka abo mu rugo rwe yabasha ate kurinda Itorero ry'Imana?)
|
1.215404
|
Gama shi da kansa ne ya kawo salama a tsakanin Yahudawa da Alʼummai wanda ya mai da biyu nan suka zama ɗaya, ya rushe katangan nan ta ƙiyayya wadda ta raba mu.
|
"Koko rero ni We mahoro yacu; Abayahudi n'abatari bo yabahurije mu muryango umwe, maze aca urwango rwabatandukanyaga rwari rumeze nk'urukuta ruri hagati yabo" (Ef.2,14-).
|
1.214314
|
Kuma a wannan rana kurma za su ji kalmomin littafin, kuma daga duhu da duhu za su gani.
|
Uwo munsi, ibipfamatwi bizumva amagambo y'igitabo, n'impumyi zizasohoke mu mwijima w'icuraburindi, maze zibone.
|
1.214304
|
15 Hakika har ya zuwa yau, duk lokacin da ake karatun littattafin Musa, sai mayafin nan yakan rufe zukatansu.
|
15 Ahubwo kugeza na n'ubu, ibya Mose iyo bisomwa, iyo nyegamo ihora ku mitima yabo:"
|
1.214281
|
Ku zo, mu kashe shi, mu ci gādonsa.'
|
Nimuze tumwice, bityo umurage we uzabe uwacu.'
|
1.214182
|
13 "Ku riƙa tunawa da waɗanda ke kurkuku.
|
13 "Mujye muzirikana abari mu mazu y'imbohe."
|
1.21354
|
Amma duk wanda ya yi musun sanina a gaban mutane, ni ma zan yi musun saninsa a gaban Ubana wanda ke cikin Sama. "
|
Ariko uzanyihakanira imbere y'abantu wese, nanjye nzamwihakanira imbere ya Data uri mu ijuru."
|
1.213497
|
Haka zai sa dukan al'ummai su sani cewa kai ne kawai Allah.'
|
Nuko amahanga yose azamenya ko ari wowe Mana wenyine.'
|
1.212778
|
Sai ya ƙara da cewa: "Zunubansu da kurakuransu ba zan ƙara tunawa da su ba. "
|
"Ibyaha byabo n'ubugome bwabo sinzabyibuka ukundi."
|
1.212063
|
Amma duk wanda yake ƙin ɗanʼuwansa, cikin duhu yake yana kuma tafiya cikin duhu ke nan; bai ma san inda za shi ba, domin duhun ya makantar da shi.
|
Ariko uwanga umuvandimwe we aba ari mu mwijima, akagenda mu mwijima ntanamenye aho agana, kuko umwijima uba wamuhumye amaso.
|
1.211951
|
Da a ce Adamu ya yi biyayya ga Allah, da ya yi rayuwa a Aljanna har abada.
|
Iyo Adamu ahitamo kumvira Imana, yari kubaho iteka muri Paradizo.
|
1.211912
|
Babu kowa a duniya da ya san ranar da Mulkin Allah zai zo. - Matta 24:36.
|
Nta muntu n'umwe wo ku isi uzi igihe Ubwami bw'Imana buzazira. - Matayo 24:36.
|
1.211908
|
"Idanunka sun ga gaɓaɓuwan jikina tun ba su cika ba, a cikin littafinka an rubuta dukansu"
|
"Amaso yawe yabonye urusoro rwanjye, mu gitabo cyawe hari handitswemo ibirebana n'iminsi ingingo zarwo zose zaremeweho"
|
1.211814
|
64Duk da haka akwai waɗansunku da ba su gaskata ba."
|
64 Nyamara muri mwe hariho abatanyemera."
|
1.211566
|
18 "Ku tuna da waɗanda suke ja-gora.
|
18 "Mwibuke ababayobora."
|
1.211261
|
25Sai dukan mutane suka amsa, suka ce, "Bari alhakin jininsa yă zauna a kanmu da 'ya'yanmu!"
|
Rubanda rwose rurasubiza ruti "Amaraso ye araduhame, twe n'abana bacu."
|
1.211187
|
Ɗalibanka na Littafi Mai Tsarki da Suka Fi Muhimmanci
|
Abantu b'ibanze ugomba kwigisha Bibiliya
|
1.210523
|
(Wato, da aka ce "ya hau" ɗin, me aka fahimta, in ba cewa dā ya sauka a can ƙasa ba?
|
Kuba yarazamutse bivuga iki, atari uko yabanje kumanuka akagera ku isi yacu?
|
1.210395
|
Mazaunan duniya za su ƙyaface su su kuma yi biki ta wurin aika kyautai wa juna, domin waɗannan annabawan nan biyu ne suka azabtar da mazaunan duniya.
|
Nuko abatuye isi bazishimire urupfu rwabo bombi, banezerwe, boherezanye amaturo kuko abo bahanuzi bari barababaje abatuye isi.
|
1.210159
|
4Za su ga fuskarsa, sunansa kuma zai kasance a goshinsu.
|
Zizabona mu maso hayo, izina ryayo ryanditswe mu ruhanga rwazo.
|
1.209788
|
Kuma sa'ad da suka ga cewa Allah ya amsa addu'o'insu, hakan ya ƙara ƙarfafa bangaskiyarsu.
|
Iyo biboneraga ukuntu Imana yasubizaga amasengesho yabo, ukwizera kwabo kwarushagaho gukomera (Neh 1:4, 11; Zab 34:4, 15, 17; Dan 9:19-21).
|
1.209582
|
Za a yi wa mazaunan duniya shari'a.
|
Abatuye isi bazacirwa urubanza.
|
1.209386
|
16 Zai kuma juyo da Isra'ilawa da yawa ga Ubangiji Allahnsu.
|
16Azagarura abana benshi ba Israheli kuri Nyagasani Imana yabo,
|
1.20917
|
Sai ya ce wa itacen, "Kada kowa yǎ ƙara cin ʼyaʼyanka."
|
Abwira icyo giti ati "Ntihakagire umuntu urya imbuto zawe ukundi!"
|
1.20898
|
"Lalle ne bãbu mai adalci mutum a duniya nan wanda ke aikata mai kyau da kuma taba zunubai."
|
Ni ukuri nta mukiranutsi uri mu isi, ukora neza ntacumure.
|
1.208909
|
33 Akwai wata jama'a da ta taɓa jin muryar wani allah tana magana ta tsakiyar wuta kamar yadda kuka ji, har suka rayu?
|
Mbese hariho ubwo abantu bumvise ijwi ry'Imana ivuga iri hagati mu muriro, nk'uko wowe uryumvise, bakahaho?
|
1.208575
|
3 Shin waɗansu tumaki suna bukata su san dukan sunayen shafaffu a yau ne?
|
3 Ese abagize izindi ntama bakeneye kumenya amazina y'abasutsweho umwuka bose muri iki gihe?
|
1.207569
|
Domin duk wanda ya tambaya, na'am. kuma wanda ya nẽmi, sami, kuma zuwa ga wanda darkãke, kofa za a bude. ""
|
Kuko umuntu wese usaba ahabwa, ushatse abona, n'ukomanga arakingurirwa.
|
1.207308
|
" Zaɓaɓuna [Allah] kuma za su daɗe suna jin daɗin aikin hannuwansu.
|
Abo natoranyije bazungukirwa mu buryo bwuzuye n'imirimo y'amaboko yabo" (Yesaya 65:21, 22).
|
1.206638
|
19 Sai muka ga, ashe, saboda rashin bangaskiyarsu ne suka kāsa shiga.
|
Si abatayumviye? 19 Kandi tubona ko batashoboye kwinjiramo kuko batizeye."
|
1.206566
|
11. za su tallafe ka da hannuwansu, don kada ka buga ƙafarka a kan dutse.' "
|
Bazagutwara mu biganza byabo, ngo ibirenge byawe bitazatsitara ku ibuye ."
|
1.206494
|
Ya kuwa mutu ne saboda dukan mutane, domin kada waɗanda suke rayuwa kada su yi zaman ganin dama a nan gaba, sai dai su yi zaman wannan da ya mutu saboda su, aka kuma tashe shi saboda su.
|
Kandi koko yapfiriye bose, kugira ngo abariho bataberaho bo ubwabo, ahubwo babereho uwabapfiriye kandi akazukira kubakiza.
|
1.206022
|
Amma Urushalimar da take sama ʼyantacciya ce, ita ce kuma mahaifiyarmu.
|
Naho Yeruzalemu yo mu ijuru irigenga, ni yo umubyeyi wacu.
|
1.205882
|
Domin idan mutum bai iya kula da iyalinsa ba, ta yaya zai kula da coci na Allah?
|
(Mbese utazi gutegeka abo mu rugo rwe yabasha ate kurinda Itorero ry'Imana?)
|
1.205427
|
Ta hakan, Yesu bai bukaci uba ɗan Adam ba.
|
Ku bw'ibyo, Yesu ntiyari afite se w'umuntu (Luka 1:30-35).
|
1.205157
|
Tabbas, magabtan mutum zasu kasance mutanen gidansa.
|
Abanzi b' umuntu bazaba abo mu rugo rwe."
|
1.205099
|
Mazaunan duniya za su ƙyaface su su kuma yi biki ta wurin aika kyautai wa juna, domin waɗannan annabawan nan biyu ne suka azabtar da mazaunan duniya.
|
Nuko abatuye isi bazishimire urupfu rwabo bombi, banezerwe, bohererezanye amaturo, kuko abo bahanuzi bombi bari barababaje abatuye isi.
|
1.204953
|
Yana son ya ga ka sami "rai wanda shi ke hakikanin rai.
|
Yifuza kuzakubona ufite "ubuzima nyakuri."
|
1.204904
|
16Shi ne zai juye mutanen Isra'ila da yawa zuwa wurin Ubangiji Allahnsu.
|
16Azagarura abana benshi ba Israheli kuri Nyagasani Imana yabo,
|
1.204702
|
7Sai suka fara tattaunawa da junansu suna cewa, "Ko don ba mu kawo burodi ba ne."
|
Bo rero batangira kujya impaka ngo nta migati bafite.
|
1.204512
|
Saʼan nan suka yi masa maganar Ubangiji shi da kuma dukan sauran da suke a gidansa.
|
Nuko bamubwira ijambo rya Nyagasani, we n'abo mu rugo rwe bose.
|
1.2045
|
Domin duk wanda ya tambaya, na'am. kuma wanda ya nẽmi, sami, kuma zuwa ga wanda darkãke, kofa za a bude. ""
|
Kuko umuntu wese usaba ahabwa, ushatse abona, n'ukomanga agakingurirwa.
|
1.204447
|
thammai rak wan ni maimi khwam mai
|
Na ba Thamud babazaga urutare mu wanjye yansuzuguje, ibi ni bimwe
|
1.204425
|
Gidana kasancewa yanzu a rest.196
|
Inzu yanjye kuba ubu rest.196
|
Hausa-Kinyarwanda_Sentence-Pairs Dataset
This dataset contains sentence pairs for African languages along with similarity scores. It can be used for machine translation, sentence alignment, or other natural language processing tasks.
This dataset is based on the NLLBv1 dataset, published on OPUS under an open-source initiative led by META. You can find more information here: OPUS - NLLB-v1
Metadata
- File Name: Hausa-Kinyarwanda_Sentence-Pairs
- Number of Rows: 340233
- Number of Columns: 3
- Columns: score, Hausa, Kinyarwanda
Dataset Description
The dataset contains sentence pairs in African languages with an associated similarity score. Each row consists of three columns:
score: The similarity score between the two sentences (range from 0 to 1).Hausa: The first sentence in the pair (language 1).Kinyarwanda: The second sentence in the pair (language 2).
This dataset is intended for use in training and evaluating machine learning models for tasks like translation, sentence similarity, and cross-lingual transfer learning.
References
Below are papers related to how the data was collected and used in various multilingual and cross-lingual applications:
[1] Holger Schwenk and Matthijs Douze, Learning Joint Multilingual Sentence Representations with Neural Machine Translation, ACL workshop on Representation Learning for NLP, 2017
[2] Holger Schwenk and Xian Li, A Corpus for Multilingual Document Classification in Eight Languages, LREC, pages 3548-3551, 2018.
[3] Holger Schwenk, Filtering and Mining Parallel Data in a Joint Multilingual Space ACL, July 2018
[4] Alexis Conneau, Guillaume Lample, Ruty Rinott, Adina Williams, Samuel R. Bowman, Holger Schwenk and Veselin Stoyanov, XNLI: Cross-lingual Sentence Understanding through Inference, EMNLP, 2018.
[5] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Margin-based Parallel Corpus Mining with Multilingual Sentence Embeddings arXiv, Nov 3 2018.
[6] Mikel Artetxe and Holger Schwenk, Massively Multilingual Sentence Embeddings for Zero-Shot Cross-Lingual Transfer and Beyond arXiv, Dec 26 2018.
[7] Holger Schwenk, Vishrav Chaudhary, Shuo Sun, Hongyu Gong and Paco Guzman, WikiMatrix: Mining 135M Parallel Sentences in 1620 Language Pairs from Wikipedia arXiv, July 11 2019.
[8] Holger Schwenk, Guillaume Wenzek, Sergey Edunov, Edouard Grave and Armand Joulin CCMatrix: Mining Billions of High-Quality Parallel Sentences on the WEB
[9] Paul-Ambroise Duquenne, Hongyu Gong, Holger Schwenk, Multimodal and Multilingual Embeddings for Large-Scale Speech Mining, NeurIPS 2021, pages 15748-15761.
[10] Kevin Heffernan, Onur Celebi, and Holger Schwenk, Bitext Mining Using Distilled Sentence Representations for Low-Resource Languages
- Downloads last month
- 16